Zartar Da Hukunci

Ba za'a musguna wa Diezani ba idan ita namiji ne - Chimamanda Adichie

Hukumar Kwastan ta hukunta wasu yan damfara dake siyar da fom din hukumar na bogi (Hoto)

Hukumar kwastam ta hukunta wasu yan damfara a babban hedkwatar ta na Abuja, bayan kama su da tayi da laifin sayarwa da mutane fom din hukumar na bogi.

Hukumar Kwastan ta hukunta wasu yan damfara dake siyar da fom din hukumar na bogi (Hoto)
Kalli irin hukuncin da matasa suka zartar ma wani ɓarawo a jihar Delta

Matasan sun tsoma wannan barawo ne a cikin kwata, inda suka tumurmusa shi a ciki, tare da sanya shi yin iyo, a gaban dimbin jama’a da suka tsaya kallo.

Kalli irin hukuncin da matasa suka zartar ma wani ɓarawo a jihar Delta
Abinda ka shuka, shi zaka girba: Mutumin daya fyaɗe ýar shekara 3 ya gamu da hukuncin kisa (Hotuna)

Kamfanin dillancin labaru, NAN ta ruwaito an tsaurara tsaro a yankin maghrib, garin wannan mutumi don gudun kai harin ramuwa ga jama’an garin daga yanuwanta.

Abinda ka shuka, shi zaka girba: Mutumin daya fyaɗe ýar shekara 3 ya gamu da hukuncin kisa (Hotuna)
Za mu kalunbalanci 'yan majalisa kan hukuncin da suka yankeda

Mai magana da nyawun kungiyar IPOB, Emma Powerful, ya ce hukuncin da majalisar ta yanke ya nuna sun ki amince da Nnamdi Kanu a matsayin shugaban yankin Inyamura

Za mu kalunbalanci 'yan majalisa kan hukuncin da suka yankeda
Gobara ta lullube gidan yarin kuje da ke Abuja

PAIN ta bayyana cewa fursunoni 781 suka rasa matsuguninsu da ke gidan yari, saboda haka suna kiran alkalai da ta dubi halin da fursunonin suke ciki a yanzu.

Gobara ta lullube gidan yarin kuje da ke Abuja
Hukumar sojojin Najeriya ta ragewa wani Manjo Janar matsayi sakamakon cin hanci da yayi

Tsa-tsauran hukuncin da hukumar sojojin Najeriya tayi gun ragewa wani soja mai matsayin Manjo Janar matsayi sakamakon cin hanci da ta kamashi yayi a kasa

Hukumar sojojin Najeriya ta ragewa wani Manjo Janar matsayi sakamakon cin hanci da yayi
An cafke wani mutum mai kamfanin kudaden bogi a Legas

hukuncin wata kotu a legas wa wani dan damfara da aka kama da makudan kudade na bogi da yakeyi a kamfaninsa na musamman domin dulmiyasu cikin kudaden kasa

An cafke wani mutum mai kamfanin kudaden bogi a Legas
An yanke ma matashi hukuncin kisa ta hanyar rataya a Gombe

Wata babban Kotu a Jahar Gombe ta yankewa wani matashi hukuncin kisa ta hanyar rataya kan tuhumar sa da laifin kisan kai. An yanke masa hukuncin nafsa bin nafs

An yanke ma matashi hukuncin kisa ta hanyar rataya a Gombe
Shugabancin PDP: Har yanzu ina cikin kaduwa, inji Ali Modu Sheriff, shugaban PDP murabus

Shugabancin PDP: Har yanzu ina cikin kaduwa, inji Ali Modu Sheriff shugaban PDP murabus, wanda a jiya aka ga wata gingimari ta hado komatsansa daga Wadata Plaza

Shugabancin PDP: Har yanzu ina cikin kaduwa, inji Ali Modu Sheriff, shugaban PDP murabus
Abun alájabi: An yankewa wani hukuncin rai-da-rai kan yawaita tusa a masallaci

Wani alkalin Kasar Pakistan ya yankewa wani mutum mai suna Mohammed Al-Wahabi mai shekaru 33 hukuncin daurin rai da rai don laifin yin tusa sau daya daya har 17

Abun alájabi: An yankewa wani hukuncin rai-da-rai kan yawaita tusa a masallaci
Za’a ɗaure duk wanda ya karya Azumi a kurkuku a wannan ƙasar

Dokar za ta tanadi cin tara mai yawa da kuma daurin wata uku a gidan kaso ga Musulmin da aka samu yana shan taba ko cin abinci a bainar jama'a a lokacin azumi.

Za’a ɗaure duk wanda ya karya Azumi a kurkuku a wannan ƙasar
Da karshe, Babangida Aliyu ya samu 'yanci kamar yadda kotu ta yanke masa hukunci beli

Dukansu 2 ne hukumar EFCC ke gurfanar da, ga zargin cin hanci da rashawa yayin da suke ofishin. Sun kasance a kulle su 25 ga watan Afrilu da kotu ta yanke musu

Da karshe, Babangida Aliyu ya samu 'yanci kamar yadda kotu ta yanke masa hukunci beli
Karda ku kashe ni, ku tura ni gidan yari – mutumin da ya kashe mijin tsohuwar matarsa (HOTO)

Mutumin mai shekaru 43 wanda ya kasance manomin koko ya kashe mijin tsohuwar matarsa a makon da ya gabata a kauyen Ajebo, yankin Ijebu-Igbo dake jihar Ogun.

Karda ku kashe ni, ku tura ni gidan yari – mutumin da ya kashe mijin tsohuwar matarsa (HOTO)
An yanke ma mutane 3 hukuncin kisa domin kashe Suleiman Afolabi

An yanke ma Ibrahim Omilade dan wani basaraken gargajiya a Lagos, basarake Bashiru Omilade hukuncin kisa ta hanyar ratayewa bayan kisan kai.

An yanke ma mutane 3 hukuncin kisa domin kashe Suleiman Afolabi
An yiwa wasu mata bulala a gaban Jama’a a bisa wannan dalilli

An yiwa wasu mata bulala a bainar jama'a a Indonesia a bisa laifin runguma da rike hannu.

An yiwa wasu mata bulala a gaban Jama’a a bisa wannan dalilli
Gwamnatin tarayya ta shirya la’antan Saraki, Akpabio, Sheriff, Igbinbedion, Odili, da sauran tsofaffin gwamnoni

Gwamnatin tarayya ta hannun sabon kwamitin hukunci da ta kafa ta shirya hukunta wasu tsofaffin gwamnoni kan laifin cin kudi.

Gwamnatin tarayya ta shirya la’antan Saraki, Akpabio, Sheriff, Igbinbedion, Odili, da sauran tsofaffin gwamnoni
An yanke wa dan Najeriya da aka kama da hodar iblis hukunci a Dubai

An hukunta wani dan Najeriya a kasar Dubai sakamakon fataucin holar iblis da yayi. Ya adiye kwayoyin hodar iblis din guda 100 a cikin sa

An yanke wa dan Najeriya da aka kama da hodar iblis hukunci a Dubai
Indonesia ta zartar da hukuncin kisa kan ‘yan Nigeria

Rahotanni na cewa an zartar da hukuncin kisa kan ‘wasu yan Najeriyar uku bayan da wata kotu ta same su da laifin shigo da miyagun kwayoyi

Indonesia ta zartar da hukuncin kisa kan ‘yan Nigeria
NAIJ.com
Mailfire view pixel