• 363

    USD/NGN

Zanga Zanga

Sabon salo: Yan shi’a sun yi zanga zanga a masaukin Buhari dake birnin Landan (Hotuna)

Ana take mana hakin mu na sanya hijabi – Matan musulmai

Game da cewar kungiyar, ce musu su bayyana kunnuwa da kawuna kafin iya zama jarabawa ko rijista take hakkinsu ne na lullube jikinsu a matsayin matan musulmai

Ana take mana hakin mu na sanya hijabi – Matan musulmai
Yan Shi’a na zanga-zanga a majalisar dokoki kan ci gaba da tsare El-Zakzaky (hotuna)

Rahotanni sun zo cewa a yanzu haka yan kungiyar addinin musuluncin nan na shi'a suna nan suna zanga-zanga a majalisa saboda tsare shugabansu.

Yan Shi’a na zanga-zanga a majalisar dokoki kan ci gaba da tsare El-Zakzaky (hotuna)
Sabuwa : An kashe mutane 2 a jihar Edo a zanga-zanga

Akalla daliban jami’ar Ambrose Ali University da ke Ekpoma jihar Edo sun rasa rayukansu yayinda aka harbe su a wata zanga-zanga a yau, l

Sabuwa : An kashe mutane 2 a jihar Edo a zanga-zanga
Mimiko yayi gudu zuwa ga buhari don neman agaji yayinda jihar Ondo ke tafasa (wasu hotunan)

Gwamnan jihar Ondo Mimiko ya gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadarsa dake Abuja, kan rikicin da ya kaure a jihar Ondo.

Mimiko yayi gudu zuwa ga buhari don neman agaji yayinda jihar Ondo ke tafasa (wasu hotunan)
Ana zanga-zanga a majalisar dokoki akan rashin albashi

Kimanin ma’aikatan sanatocin majalisar dattawa da ma’aikatan yan majalisan wakilai 3000 suke gudanar da zanga-zanga yanzu a filin majalisa.

Ana zanga-zanga a majalisar dokoki akan rashin albashi
Bamu daskarar da asusun Jonathan ba- Gwamnatin tarayya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karyata ikirarin da matasan Ijaw sukayi na cewa shi ya daskarar da asusun tsohon shugaban kasa Jonathan.

Bamu daskarar da asusun Jonathan ba- Gwamnatin tarayya
Shirin siyar da kadarori: Mun shirya 'tsaf' don kalubalantar gwamnati -NLC

Shirin siyar da kadarori, akan hakan mun shirya 'tsaf' don kalubalantar gwamnati, cewa Kungiyar NLC.

Shirin siyar da kadarori: Mun shirya 'tsaf' don kalubalantar gwamnati -NLC
Soyinka ya aika da sako zuwa ga Buhari, da Sufeto na yan sanda, kan zanga-zangar Iyayen yan matan Chibok

Farfesa Wole Soyinka ya la'anci hana iyayen yan matan chibok zanga-zanga, Ya bayar da hujjar cewa hakan baya nufin barazana ga tsaron kasa

Soyinka ya aika da sako zuwa ga Buhari, da Sufeto na yan sanda, kan zanga-zangar Iyayen yan matan Chibok
Tashin hankali yayinda shugaban Arewa yayi kira ga zanga-zanga kan Buhari

shugaban arewa Balarabe Musa yayi kira ga yan Najeriya da su kare kansu domin gwamnatin buhari na wasa da rayukansu, ya nemi suyi zanga-zanga

Tashin hankali yayinda shugaban Arewa yayi kira ga zanga-zanga kan Buhari
Tandadin da EFCC ta yiwa Dogara da sauran jami’an majalisa

Hukumar EFCC ta ce, ba sani ba sabo, duk wanda ta samu da hannu a aringizon kasafin kudi a Majalisar Wakilai ba za ta saurara masa ba.

Tandadin da EFCC ta yiwa Dogara da sauran jami’an majalisa
Masu zanga-zanga sun far ma sakatariyan APC

Yan zanga-zanga akan gwamnan jihar Bauchi Muhammad Abubakar sunyi rigima a sakatariyan APC

Masu zanga-zanga sun far ma sakatariyan APC
Mata sun yi zanga-zanga a tube a jihar Kaduna ­

Wasu mata da jihar Kaduna sun yi zanga-zanga a tsirara fadar basaraken yankin Godogodo domin koka yadda fulani ke kai hari a kauyukansu.

Mata sun yi zanga-zanga a tube a jihar Kaduna ­
Mata sun yi zanga-zanga a tube a jihar Kaduna  ­

Mata sun yi zanga-zanga a tube a jihar Kaduna ­

Wasu mata da jihar Kaduna sun yi zanga-zanga a tsirara fadar basaraken yankin domin koka yadda fulani ke kai hari a kauyukansu.

Mata sun yi zanga-zanga a tube a jihar Kaduna ­
PDP: ‘Yan jam’iyyar sun yi fito-na-fito da juna

'Yan jam'iyyar PDP sun yi fito-na-fito da juna a, Sakatariyar jam'iyyar da ke Abuja, wasu ke kira da a kyale Shariff, wasu kuma na cewa a'a

PDP: ‘Yan jam’iyyar sun yi fito-na-fito da juna
NAIJ.com
Mailfire view pixel