Yan'sanda

Yansanda sun kama wasu masu garkuwa da mutane da suka kashe wani dattijo mai shekaru 64 a jihar Delta

Yanzu-yanzu : Jami'an yan sanda suna kan zangazangar lumana a jihar Kaduna akan rashin biyan su albashi na watanni 2

Jami’an yansadar a jihar Kaduna suna kan yin zanga zanga saboda rashin biyan albashin su na watan Agusta da na Satumba an ba ma'aiaktar kudi laifin matsalar

Yanzu-yanzu : Jami'an yan sanda suna kan zangazangar lumana a jihar Kaduna akan rashin biyan su albashi na watanni 2
Jami'an yansada sun ceci rayuwar wata mata daga hanun ma su garkuwa da mutane a jihar Cross Rivas

Jam’ian yansanda jihar Cross Rivas sun kashe wani mutum da ake zargin sa da laifin garkuwa da mutane a Okonyong dake karamar hukumar Odukpani a jihar Rivas

Jami'an yansada sun ceci rayuwar wata mata daga hanun ma su garkuwa da mutane a jihar Cross Rivas
Masu garkuwa da mutane sunyi awon gaba da wanni majistare a Kogi da neman Naira miliyan N100,000 fansa

Yan Bindiga sun yi awon gaba da wani majistare a jihar Kogi, mai suna Mista Sam Unwchola akan hanyar Ajaokuta zuwa Lokoja da neman Naira miiyan N100,000

Masu garkuwa da mutane sunyi awon gaba da wanni majistare a Kogi da neman Naira miliyan N100,000 fansa
Jami'an yansanda sun kama wani mutum da ya yi wa diyar matar sa ciki mai shekaru 13 a jihar Legas

Jami’an yansandar jihar Legas sun kama wani mutum mai suna Saka Akonda da yi wa agolan sa mai shekaru 13 ciki da ikrarin soyayya bayan yana auren mahaifiyyar ta

Jami'an yansanda sun kama wani mutum da ya yi wa diyar matar sa ciki mai shekaru 13 a jihar Legas
Kamar a fim: Wata budurwa ta sace kanta da kanta a Ogun

Kamar a fim: Wata budurwa ta sace kanta da kanta a jihar Ogun. Budurwar ta aikata hakan ne da hadin bakin saurayinta don ta sami kudi a hannun iyayenta

Kamar a fim: Wata budurwa ta sace kanta da kanta a Ogun
'Yan sanda sun kama motoci biyu cike da makamai a Zamfara

'Yan sandar jihar Zamfara sun kama motoci biyu cike dam da makamai a waje daban-daban a ranar Laraba. Mai magana da yawun bakin 'yan sandar Zamfara, Mista Muham

'Yan sanda sun kama motoci biyu cike da makamai a Zamfara
Yan bindiga sun janye hankalin yansanda da ruwan barasa a lokacin da suka kai hari gidan zoo dake Ogba

Yan bindiga sun kai hari gidan zoo din dake Ogba, wanda yayi sanadiyar mutuwar yansanda guda uku da yin awon gaba da daraektan gidan shakatawar a jihar Edo

Yan bindiga sun janye hankalin yansanda da ruwan barasa a lokacin da suka kai hari gidan zoo dake Ogba
Dalilin da yasa sifeto janar na hukumar 'yan sanda ya bayar da umarnin cire shingen bincike daga kan titunan Najeriya

A wata takarda da mai magana da yawun Hukumar ta 'yan Sanda, Jimoh Moshood, ya sawa hannu, IGP Idris ya ce manyan tituna da musamman wannan doka ta hau kansu

Dalilin da yasa sifeto janar na hukumar 'yan sanda ya bayar da umarnin cire shingen bincike daga kan titunan Najeriya
Yanzu Yanzu: Yan sanda sun kama wani kwamandan Boko haram a jihar Ondo

A ranar Lahadi 24 ga watan Satumba Jami’an yansanda suka kama wani kwamandan kungiyan boko haram da ake nema ruwan a jallo Idris Babawo a jihar Ondo..

Yanzu Yanzu: Yan sanda sun kama wani kwamandan Boko haram a jihar Ondo
Wani mutum ya kashe yrinya mai shekaru 3 a Katsina

Wani mutum mai suna, Alhaji Akilu Saidu, ya kashe yar matar sa Saratu mai shekaru uku ta sanadiyar duka hukumar yansandar jihar Katsina sun kama mai laifin

Wani mutum ya kashe yrinya mai shekaru 3 a Katsina
Satar babur ta kai shi ga halaka a hannun 'yan sanda

Iyalan Hassan Abdullahi 23, saurayin da ya rasa ran sa a sakamakon azabar da ya sha a hannun 'yan sanda a saboda zargin sa da satar babur, sun ce ba su yafe ba

Satar babur ta kai shi ga halaka a hannun 'yan sanda
'Yan Sanda Sun Saki Dan Jaridar Kamfanin Yada Labaran Najeriya (NAN)

Hukumar 'yan sandan jihar Benue ta saki ma'aikacin jaridar NAN, Emmanuel Antswen, daga kamun data yi masa a daren juma'a bayan ya wallafa wani rahoto a kan

'Yan Sanda Sun Saki Dan Jaridar Kamfanin Yada Labaran Najeriya (NAN)
'Yan sandar jihar Benue sun kama wani dan rahoton gidan jaridar NAN

'Yan sandar jihar Benue sun kama wani dan rahoton gidan jaridar NAN. Wasu ma'aikata a sansanin gudun hijira suna kwashe kayan abincin da ake maisu na dauki

'Yan sandar jihar Benue sun kama wani dan rahoton gidan jaridar NAN
'Yan sanda sun tsinci yaro dan shekara 12, har yanzu ba'a gano iyayensa ba

Rundunar yan sanda reshen jihar Katsina sun tsinci wani yaro dan shekara 12 mai suna Sa'ad Suleiman. Sa'ad Suleiman yace iyayensa na Madalla a jihar Niger.

'Yan sanda sun tsinci yaro dan shekara 12, har yanzu ba'a gano iyayensa ba
'Yansanda Sun Gano Wurin Kera Bindiga A Abuja, Sun Damke Mutum Uku

Mista Bello yace, yayin da suke tuhumar masu laifin, daya daga cikinsu, Mista Philip John, ya bayyanawa hukumar cewar yakai shekara 17 cikin wannan sana'ar

'Yansanda Sun Gano Wurin Kera Bindiga A Abuja, Sun Damke Mutum Uku
An ba da umarnin kama wasu yan sanda 4 a jihar Delta da laifin kisan kai da gagganci

Kwamishinan yansanda a garin Warri jihar Delta, Zanna Mohammed Ibrahim, ya bada umarnin kama wasu yansanda guda 4 da laifin rashin gaganci da kisan kai

An ba da umarnin kama wasu yan sanda 4 a jihar Delta da laifin kisan kai da gagganci
Masu garkuwa da mutane sun kashe tsohon shugaban yan bangan shika a sabon garin Zaria

Runduna yan sandan jihar Kaduna a ranar Talata ta tarwatsa wasu masu garkuwa da mutane a lokacin da suka kai hari a karamar hukum sabon gari Zaria jihar Kaduna

Masu garkuwa da mutane sun kashe tsohon shugaban yan bangan shika a sabon garin Zaria
IPOB: Saraki da 'yan siyasan Kudu maso Gabas sun ja labule

Shugaban majalisan dattawa yana tattaunawa da 'yan siyasar Kudu maso Gabas don shawo kan hatsaniya da ke faruwa a yankin tsakanin 'yan kungiyar neman aware

IPOB: Saraki da 'yan siyasan Kudu maso Gabas sun ja labule
Yansanda sun kama wani mutum da laifin yi wa yara maza 2 luwadi a Jihar Katsina

Rundunar yan sandar jihar Katsina sun kama wani Ibrahim mai shekaru 43 da yaudarar wasu yara maza biyu yan shekaru 15 da N200 dan yin luwadi da su a Katsina

Yansanda sun kama wani mutum da laifin yi wa yara maza 2 luwadi a Jihar Katsina
Yansanda sun tabbatar da kama yan Kungiyan IPOB 59 da kuma kashe musu jami'i daya da su ka yi

Hukumar yansanda sun tabbatar da kashe musu jami’I daya da yan kungiyan fafutikar neman yanci Biyafara IPOB suka yi a jihar Abia da kama yan kungiyan 59

Yansanda sun tabbatar da kama yan Kungiyan IPOB 59 da kuma kashe musu jami'i daya da su ka yi
An kama dan sandar boge a jihar Ribas

An kama dan sandar boge a jihar Ribas

Mai magana da yawun rudunar yansandar jihar, Nnamdi Omoni ya fada wa yan jarida cewa an kama mai laifin ne, Benjamin Tanko a yankin Eleme dake cikin jihar Rivas

An kama dan sandar boge a jihar Ribas
Yan kasuwan Ibo sun rufe shagunan su a jihar Kaduna saboda tsoro

Yan kasuwan Ibo sun rufe shagunan su a jihar Kaduna saboda zargin masu tada zaune tsaye za su kai musu hari amma gwamnatin jihar Kaduna ta inganta tsaro

Yan kasuwan Ibo sun rufe shagunan su a jihar Kaduna saboda tsoro
NAIJ.com
Mailfire view pixel