Yan Sanda

An gurfanar da wani kwarto a gaban Kotu a jihar Neja

Mayaƙan Boko Haram sun kai hari, sun kashe wata ýar gudun Hijira a ƙauyen Borno

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito, a yayin kai harin, yan bindigan sun kashe wani dansanda, sa’annan wani harsashi daya kauce ya shafi wata yarinya yar gudun hijira,

Mayaƙan Boko Haram sun kai hari, sun kashe wata ýar gudun Hijira a ƙauyen Borno
Yanzu-yanzu: An sake damke wani kwamandan Boko Haram a jihar Ondo

A yau Lahadi, 1 ga watan Oktoba, Jami'an yan sandan jihar Ondo sunyi ram da wani kwamandan Boko Haram mai suna Mohammed Basha a Isua Akoko, karamar hukumar Ako

Yanzu-yanzu: An sake damke wani kwamandan Boko Haram a jihar Ondo
Karambani: Maigadi ya shiga wanka rijiya, ya gamu da ajalinsa, Karanta

Rundunar Yansandan jihar Enugu ta kaddamar daa bincike kan rasuwar wani Maigadi Justus Oruka a ranar Lahadi wanda ya shiga cikin rijiya a jihar Enugu.

Karambani: Maigadi ya shiga wanka rijiya, ya gamu da ajalinsa, Karanta
Sauran kiris na rasa rayuwata - Wata budurwa ta bayyana yadda ta kubuta daga hannun jami'an tsaro

Da sai dai a kaiwa iyaye na gawa ta a cewa wata budurwa 'yar kabilar Ibo da ta bayar da labarin yadda ta kubuta daga wahalar 'yan sanda akan hanyarta ta zuwa ji

Sauran kiris na rasa rayuwata - Wata budurwa ta bayyana yadda ta kubuta daga hannun jami'an tsaro
Ya jefa kan sa cikin rijiya: Duniya ta yiwa wani tsoho mai shekaru 70 zafi

Wani tsoho mai shekaru 70 a duniya dake garin Otukpo a jihar Benue, ya bar mazauna unguwarsu ta Okokoro cikin jimami da abin al'ajabi, yayin da ya jefa kan sa c

Ya jefa kan sa cikin rijiya: Duniya ta yiwa wani tsoho mai shekaru 70 zafi
'Yan Kungiyar IPOB Na Cikin Hadarin Rasa Rayuwar Su Inji Kwamishinan 'Yan Sanda

Hukumar 'yan sanda a jihar Anambra ta bayyana aniyarta ta tabbatar da haramta ayyukan kungiyar 'yan awaren IPOB. Kwamishinan 'yan sanda a jihar ta Anambra

'Yan Kungiyar IPOB Na Cikin Hadarin Rasa Rayuwar Su Inji Kwamishinan 'Yan Sanda
IPOB: Harin 'yan bindiga akan yankin kabilar hausawa - 'Yan sanda sun cafke mutum 2 da kisan mutum 4 a jihar Delta

Sakamakon harbe-harben da 'yan bindiga suka aiwatar a daren jiya Jumma'a a yankin Kabilar Hausawa da Fulani dake gundumar kasuwar Abraka ta garin Asaba dake jih

IPOB: Harin 'yan bindiga akan yankin kabilar hausawa - 'Yan sanda sun cafke mutum 2 da kisan mutum 4 a jihar Delta
Kwamishinan 'yan sanda na jihar Abia ya rasa mukamin sa

Kwamishinan ya rasa mukamin na sa sanadiyar rikita-rikita da ta ke kunnowa daga jihar musamman ma garin Aba, wanda masu fafutikar neman yankin Biyafara suke ta

Kwamishinan 'yan sanda na jihar Abia ya rasa mukamin sa
An gurfanar da dan fizgen wayar salula mai shekaru 30

Wani dan fizgen wayar salula mai shekaru 30 Shina Ojo, ya sha da kyar yayin da ya fizge wayar salula daga hannun wani mutum a danjar kan hanyar Iju-Ishaga ta un

An gurfanar da dan fizgen wayar salula mai shekaru 30
Yan sanda sun cafke babban mai horas da dakarun kungiyar yan aware ta IPOB

Dakarun hukumar rundunar yan sandan Najeriya dake a shiyyar jihar Anambra ta kudu maso gabashin kasar nan sun bayar da sanarwar samun nasarar cafke wani matashi

Yan sanda sun cafke babban mai horas da dakarun kungiyar yan aware ta IPOB
Ayya! Gingimari ta afkawa masallata a filin idi, ta kashe mutum 3, ta jikkata da dama

Mutum 3 sun rasa rayukan su a Ijebu-Igbo, a jihar Ogun a ranar Juma'a, 1 ga Satumba (ranar Babbar Sallah). Hakan ya faru ne a sakamakon wata gingimari

Ayya! Gingimari ta afkawa masallata a filin idi, ta kashe mutum 3, ta jikkata da dama
Kaico! Wasu Ýansanda 2 sunyi mutuwar kasko sanadiyyar kuɗin cin hancin N150,000

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito, jim kada da aika wannan aika aika, sai dansanda Abraham yayi zumbur ya jefa kansa cikin rijiya, inda shima ya kashe kansa.

Kaico! Wasu Ýansanda 2 sunyi mutuwar kasko sanadiyyar kuɗin cin hancin N150,000
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta karawa jami’anta 6,455 mukami

Rundunar ‘yan sandan Najeriya PSC, ta amince da karawa jami’anta guda 6,455 mukami, a bisa shawarar Insfekta janar na ‘yan sanda, Idris Ibrahim Kpotu.

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta karawa jami’anta 6,455 mukami
Dan kuka ke ja ma uwarsa jifa: Ɗan Najeriya yayi sata a Ghana, ya ja ma ýan Najeriya a ƙasar bala’i, an kashe 5

An shiga farautar yan Najeriya mazauna kasar Ghana tun bayan wata takaddama data barke a tsakanin wasu mutane biyu, dan Najeriya da dan Ghana akan zargin sata.

Dan kuka ke ja ma uwarsa jifa: Ɗan Najeriya yayi sata a Ghana, ya ja ma ýan Najeriya a ƙasar bala’i, an kashe 5
Zargi ya sa wani magidanci ya aika matarsa har lahira

Zargi ya sa wani magidanci ya aika matarsa har lahira. Ma'aurat da yawa suna bin son ran su wajen neman mata a waje, wanda yake barin abokin zaman cikin damuwa

Zargi ya sa wani magidanci ya aika matarsa har lahira
Wani mutum ya yaudari 'yar shekara 11 da N60 domin ya fyade ta

A ranar Jumma'ar da ta gabata ne, wani mai aikin gadi dan shekaru 55, Magaji Sule, wanda ake zargi da fyade ya gurfana a gaban wata Kotun Majistare ta sakateriy

Wani mutum ya yaudari 'yar shekara 11 da N60 domin ya fyade ta
'Yan sanda a kasar Afirka ta kudu sun kashe wani mutumin Najeriya

A jiya Alhamis, 17 ga watan Agusta, kungiyar 'yan Najeriya a kasar Afirka ta kudu ta bayyana cewa an sake kashe wani mutumin Najeriya, Uchenna Eloh, a yammacin

'Yan sanda a kasar Afirka ta kudu sun kashe wani mutumin Najeriya
An kama baƙin haure ɗan ƙasar India da wani Inayamiri suna siyar da jabun magani a kasuwannin Kano (Hotuna)

Rundunar Yansandan jihar Kano ta cafke wani inyamiri tare da abokin aikinsa dan kasar India da suka shahara wajen siyar da gurbatattun magunguna ga jama'a.

An kama baƙin haure ɗan ƙasar India da wani Inayamiri suna siyar da jabun magani a kasuwannin Kano (Hotuna)
Yan bindiga daɗi sun yi ma wani jami’in tsaro kwantan ɓauna a garin Bini, karanta yadda aka kare

Kimanin mutane hudu ne suka rasa rayukansu sakamakon wani hari da yan bindiga suka kai a garin Bini na jihar Edo, cikinsu har da wani jami’in rundunar tsaro.

Yan bindiga daɗi sun yi ma wani jami’in tsaro kwantan ɓauna a garin Bini, karanta yadda aka kare
Ya gina ramin mugunta, daga ƙarshe ya faɗa: Karanta labarin wani Ɗan-Achaɓa maci amana

A ranar Talata 15 ga watan Agusta ne aka gurfanar da wani dan Achaba mai shekaru 28 gaban wata kotun majistri dake garin Ibadan, babban birnin jihar Oyo.

Ya gina ramin mugunta, daga ƙarshe ya faɗa: Karanta labarin wani Ɗan-Achaɓa maci amana
Hali zanen Dutse: Karanta abin da aka kama wani korarren jami’in DSS yana yi

Hukumar Yansandan jihar Enugu ta sanar da kama wani tsohon jami’in rundunar tsaro ta sirri, DSS, wanda aka salla a kwanakin baya da laifin mallakar buhunan wiwi

Hali zanen Dutse: Karanta abin da aka kama wani korarren jami’in DSS yana yi
Tashin hankali! Wani mutum ya yanke mazakutan sa a jihar Ondo

Wani abun al'ajabi ya faru a yankin Obanla na garin Akure dake jihar Ondo, inda wani mai matsakaitan shekaru, Oluwole Aiyeloja ya yanke mazakutan da reza a bain

Tashin hankali! Wani mutum ya yanke mazakutan sa a jihar Ondo
NAIJ.com
Mailfire view pixel