Yan Najeriya

An kara kashe wani dan Najeriya a kasar Afrika ta Kudu

Suna so su sheka mu lahira – Yan Najeriya mazauna kasar Tuniya na neman agaji (bidiyo)

Anyi zargin cewa yan Najeriya dake zaune a Tunisia na fuskantar hari daga yan kasar Tunisia da suka mamaye gidansu da duwatsu da kuma makamai don su bar kasar .

Suna so su sheka mu lahira – Yan Najeriya mazauna kasar Tuniya na neman agaji (bidiyo)
Yanzu-yanzu : Kungiyan Likitocin Najeriya sun janye aiki a safiyar yau

Kungiyan likitocin Najeriya (NARD) sun sanar da dakatar da yajin aikin da suka yi na tsawon kwanaki goma sun dakatar da yajin aikin ne na tsawon makonni biyu da

Yanzu-yanzu : Kungiyan Likitocin Najeriya sun janye aiki a safiyar yau
Jayayya akan yancin Biyafara ya janyo mutuwar dan Najeriya a Indiya

An kashe wani dan Najeriya mai suna N.Chigozie, a India akan musun neman yancin Biyfara bincike ya nuna hatsarin babur yayi sanadiyar mutuwar sa amma kanin sa y

Jayayya akan yancin Biyafara ya janyo mutuwar dan Najeriya a Indiya
Shugaba Buhari ya yi alkawari mai muhimmanci ga yan Najeriya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar wa yan Najeriya da alkwarin cigaba da yi wa kasar bauta. Ya kuma yi nuni cewa rashin lafiyarshi daga Allah ne.

Shugaba Buhari ya yi alkawari mai muhimmanci ga yan Najeriya
Ba mu da izinin kama mutanen da suke yin maganganun ƙiyayya a kan yanar gizo

Daraktan labarai na rundunar soji, Manjo Janar John Enenche, ya bayyana cewa sojoji ba su shirin kama kowa game da maganganun kiyayya a kan yanar gizo.

Ba mu da izinin kama mutanen da suke yin maganganun ƙiyayya a kan yanar gizo
Shin da gaske ne yan Najeriya sun fi samun walwala lokacin mulkin Jonathan?

Shin abin haka yake? Wai yan Najeriya sun samu cikaken walwala, Kuma yaya gwamnatin da ta shude tayi wajen baiwa mutane hakin su na walwala da fadin ra'ayin su.

Shin da gaske ne yan Najeriya sun fi samun walwala lokacin mulkin Jonathan?
Gwamna Fayose ya kara caccakar Shugaba Buhari

Gwamnan jihar Ekiti, Mista Ayodele Fayose yace jawabin da shugabankasa Muhamadu Buhari yayi a kwanannan, da ya ce ya gamsu da tattalin arzikin kasar nan

Gwamna Fayose ya kara caccakar Shugaba Buhari
Wani katafaren gini ya rushe a Jihar Legas

Wani gidan sama ya rushe a Ilufe, kusa da kasuwar Alaba, dake unguwar Ojo, a jihar Legas Ginin ya rushe ne safiyan Talata 29 ga watan Agusta amma hukuma ta isa

Wani katafaren gini ya rushe a Jihar Legas
Bincike: Rudewa da kasalar kwakwalwa na damun 'yan Nigeria mutum miliyan 7

Bincike: Rudewa da kasalar kwakwalwa na damun 'yan Nigeria sama da mutane miliyan 7. Da akwai yiwuwar yawan masu fama da wannan matsala zai samu karuwa

Bincike: Rudewa da kasalar kwakwalwa na damun 'yan Nigeria mutum miliyan 7
An damfari wani maniyyaci kam kudin sa na guzurin dala

An yaudari wani mahajjati da bashi kudin guzurinsa dalar Amurka 10 maimakon dala 800. hukumar alhazai ke jigilar mahajjata tun daga farkon fara aikin hajji

An damfari wani maniyyaci kam kudin sa na guzurin dala
Na fi Buhari ba 'yan Nigeria 'yanci — Inji Goodluck Jonathan

Tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya yi sharhi a kan yunkurin gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari na kafa dokar da zata haramta furta kalaman batanci

Na fi Buhari ba 'yan Nigeria 'yanci — Inji Goodluck Jonathan
Garambawul: Yan Najeriya su fara garambawul a zuciyoyinsu da tunaninsu – Manyan matasan APC

Kusoshin matasan jam’iyyar APC sun shawarci yan Najeriya da suyi garambawul a zukatansu da tunaninsu ba wai su nemi a yi garambawyl a al'amuran kasar ba.

Garambawul: Yan Najeriya su fara garambawul a zuciyoyinsu da tunaninsu – Manyan matasan APC
Kuskuren da Buhari yayi a jawabinsa ga yan Najeriya – Tsohon kakakin Yar’Adua

Kakakin marigayi tsohon shugaba Umaru Musa Yar’adua, AAdeniyi ya caccaki jawabin da shugaba Muhammadu Buhari yayi. Cewa ya yi kuskure a cikin maganarsa.

Kuskuren da Buhari yayi a jawabinsa ga yan Najeriya – Tsohon kakakin Yar’Adua
Sharhin yan Najeriya game da batun beraye a ofishin Shugaba Buhari

Yan Najeriya na ci gaba da sharhi a kan maganar da kakkain shugaban kasa Muhammadu Buhari, Garba Shehu yayi na cewa shugaban kasar zai dunga aiki daga gida.

Sharhin yan Najeriya game da batun beraye a ofishin Shugaba Buhari
Gwamnatin Saudiyya ta ziyyarci ‘yan Najeriyan da aka ci wa mutunci

Gwamnatin kasar Saudiyya ta ziyyarci mahajjata daga Najeriya da wasu ma’aikatan kwastom suka ci wa mutunci a filin jiragen saman Yarima Muhammad Bn Abdulaziz.

Gwamnatin Saudiyya ta ziyyarci ‘yan Najeriyan da aka ci wa mutunci
Dalilai 5 da suka sanya shugaba Buhari dawowa a ranar 19 ga watan Agusta - Yan Najeriya

Shugaban cocin Redeemed Christian Church of God, Fasto Enoch Adeboye, ya ziyarci Shugaba Muhammad Buhari a ranar juma’a, 18 ga watan Agusta a Abuja House.

Dalilai 5 da suka sanya shugaba Buhari dawowa a ranar 19 ga watan Agusta - Yan Najeriya
Gaskiya dokin karfe: Dan Najeriya ya ba duniya mamaki a kasar Qatar

Wani dan Najeriya da ke Qatar yaba wa duniya mamakin bayan ya mayar da miliyoyin kudade da banki ta sa a susunsa bisa kuskure, yace kudaden ba nashi bane

Gaskiya dokin karfe: Dan Najeriya ya ba duniya mamaki a kasar Qatar
'Yan Najeriya su yi fatan Shugabanmu ya sami cikakken lafiya - Inji fadar shugaban kasa

Adesina ya sanar da Channels a wani hira ranar Litinin 21 ga watan Agusta,cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari na iya komawa London idan da bukatar haka.

'Yan Najeriya su yi fatan Shugabanmu ya sami cikakken lafiya - Inji fadar shugaban kasa
Daga karshe, shugaba Buhari yayi jawabi ga yan Najeriya bayan kwanaki 103 a birnin Landan (bidiyo)

Bayan ya kwashe tsawon kwanaki 103 a kasar waje yana jinya, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi jawabi ga kasar a safiyar Litinin, 21 ga watan Augusta.

Daga karshe, shugaba Buhari yayi jawabi ga yan Najeriya bayan kwanaki 103 a birnin Landan (bidiyo)
Wani mutumi ya zuba Mirinda a kasa ya sha don murnar dawowar Buhari (hoto)

Idan zaku tuna a lokacin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya lashe zabe a matsayin shugaban kasa, wasu yan Najeriya sunyi tattaki daga yankunan su zuwa Abuja.

Wani mutumi ya zuba Mirinda a kasa ya sha don murnar dawowar Buhari (hoto)
Fiye da rabin jama'ar Najeriya su na fama da talauci

Wani malamin jami'a, Farfesa Joseph Abayomi Olagunju, ya bayyana cewa, jama'ar Najeriya su na fama da talauci domin kashi 61 na mutanen Najeriya su na rayuwa a

Fiye da rabin jama'ar Najeriya su na fama da talauci
Daga yanzu duk wani kalami na nuna tsana aikin ta'addanci ne - Inji Osinbajo

Mukaddashin shugaba Osinbajo ya yi kakkausan jawabi a kan duk wata magana ko rubutu da ka iya haddasa ko kara rura wutar kyama da tsana tsakanin yan Najeriya.

Daga yanzu duk wani kalami na nuna tsana aikin ta'addanci ne - Inji Osinbajo
NAIJ.com
Mailfire view pixel