'yan Majalisar Dokoki

‘Yan majalisar dokokin jihar Kogi sun bukaci kotu ta aika shugabansu gidan yari

‘Yan majalisar dokokin jihar Kogi sun bukaci babbar kotun jihar ta aika shugabansu gidan yari
Harin taddanci? Anyi harbe harbe a kusa da majalisar dokokin kasar Amurka (Hotuna)

Wata mata ta afka ma motar sintiri na yansanda a birnin Washington DC kusa da majalisar dokokin kasar Amurka, ‘Capitol Hill’ da sanyin safiyar ranar Laraba 29 g

Harin taddanci? Anyi harbe harbe a kusa da majalisar dokokin kasar Amurka (Hotuna)
‘Ka bi a hankali, maƙiyanka na nan tare da kai’ – saƙon sanata Isa Misau ga Buhari

Sanata mai wakiltan mazabar Bauchi ta tsakiya Sanata Isa Hamma Misau ya gargadi shugaban kaa Muhammadu Buhari da ya shiga taitayinsa da mukarrabansa, saboda sun

‘Ka bi a hankali, maƙiyanka na nan tare da kai’ – saƙon sanata Isa Misau ga Buhari
Olajide Zeitlin, Bello Maccido da Urum Kalu Eke sun fito a sabon jeri mashawarta na hukumar zuba jari

Kamar albarkatun kasa da ta dogara da tattalin arziki, kudade da za’a rika amfani da za su rika fitowa daga kudin man da sauran hanyoyi na samun kudi a kasar

Olajide Zeitlin, Bello Maccido da Urum Kalu Eke sun fito a sabon jeri mashawarta na hukumar zuba jari
Hutun Shugaba Buhari: Osinbanjo ya sa hannu kan wasu sabbin dokoki 7

Mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbanjo ya sa hannu kan wasu kudurorin doka 7 da majalisar kasa ta gabatar masa yanzu kuma suka zama doka baki daya

Hutun Shugaba Buhari: Osinbanjo ya sa hannu kan wasu sabbin dokoki 7
Sanatoci ba su yarda a hana shigo da motoci ba

Majalisar Dattawar tace ba ta aminta da hana shigo fa motoci ba, hakan zai sa mutane sama da 500,000 su rasa aikin yi. Sanatocin Kasar sun ce da dai sake

Sanatoci ba su yarda a hana shigo da motoci ba
Shugaban kasa Buhari ya jagoranci taron majalisa na farko a 2017

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shugabanci taron majalisar dokoki na farko wanda aka gudanar tare da mambobin majalisarsa a ranar 4 ga watan Janairu.

Shugaban kasa Buhari ya jagoranci taron majalisa na farko a 2017
Magu: Bakin Sanatoci ya rabu

Magu: Bakin Sanatoci ya rabu

Daya daga cikin Sanatocin Kasar nan, Sanata David Umaru, yace ba gaskiya bane ace Majalisar ba ta amince da Ibrahim Magu ba a matsayin Shugaban Hukumar EFCC.

Magu: Bakin Sanatoci ya rabu
EFCC ba ta da amfani, a kashe ta-Balarabe Musa

Shugaban Kungiyar CNPP, Balarabe Musa yace EFCC ba ta da amfani, don kuwa sun zama Karen farautar Buhari. Tsohon Gwamnan ya nemi Majalisa ta kashe Hukumar.

EFCC ba ta da amfani, a kashe ta-Balarabe Musa
Majalisar dattawa ta tafi hutun karshen shekara

Majalisar dattawar kasar nan ta shiga hutun karshen shekara, bayan kammala wa'adin cikakkun kwanakin da ake bukatar majalisar ta cika a duk shekara...

Majalisar dattawa ta tafi hutun karshen shekara
Jam’iyyar PDP ta lashe kujerar Sanata a zaben Rivers

George Sekibo ya samu kuri’a 93, 098 yayin da dan takarar APC ya samu kuri’a 34, 193. Dan Takarar PDP na Yankin Rivers ta gabas ne ya lashe zaben da aka gudanar

Jam’iyyar PDP ta lashe kujerar Sanata a zaben Rivers
Santoci sun ce Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya rabu da su, don kuwa su ba barayi bane.

Sanatocin sun ce akwai matsala wajen Yaki da cin hanci da rashawa da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari yake yi. Suka ce ga Manyan Barayi can Buhari ya kyale su...

Santoci sun ce Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya rabu da su, don kuwa su ba barayi bane.
Masana dai na ganin idan har wannan kudurin dokar ya tabbata to kenan

Masana dai na ganin idan har wannan kudurin dokar ya tabbata to kenan yan majalisun zasu rika lakume makudan kudade a kowane shekara wanda zai iya kai N1.4tr

Masana dai na ganin idan har wannan kudurin dokar ya tabbata to kenan
Wasu kusoshi a fadar shugaban kasa sune ummul haba’isin dakatad da tabbatar da shi

Majalisar dattawan tarayya ta fasa zaman tabbatar da mukaddashin shugaban hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC a Alhamis.

Wasu kusoshi a fadar shugaban kasa sune ummul haba’isin dakatad da tabbatar da shi
Mutane suna jin tsoro bisa rikicin zaben jihar Rivers a yau

Mutane wadanda an gayyaci daga kasashen Amurka da Ingila na zaben majalisar dokokin jihar Rivers suna jin tsoro saboda zargin rikici zai barke a jihar

Mutane suna jin tsoro bisa rikicin zaben jihar Rivers a yau
Tashin hankali kamar yadda majalisar dokoki ke barazana mai girma ga shugaban kwastam Hameed Ali

Majalisar dokoki sun yi barazana mai girma ga shugaban kwastam, Hameed Ali cewa zasu sa a gama shi idan bai gurfana a gaban majalisar ba.

Tashin hankali kamar yadda majalisar dokoki ke barazana mai girma ga shugaban kwastam Hameed Ali
PDP a kaduna ta kashe Naira Bilyan 2 a Alawa da Lemo

Gwamnatin PDP a jihar Kaduna ta kashe biliyoyin Naira a sayen alawa da Lemo a kasafin kudin jihar duk shekara

PDP a kaduna ta kashe Naira Bilyan 2 a Alawa da Lemo
NAIJ.com
Mailfire view pixel