Yan Majalisa

IPOB: Ana ce-ce-ku-ce tsakanin Sojoji da Majalisa

'Yan Majalisa 12 daga Jihar Shugaban kasa da ba su tabuka komai

A baya mun kawo jerin 'Yan Majalisan Jihar Kano da ba su tabuka komai. Yanzu haka mun koma kan 'Yan Majalisar da ke Wakiltar mazabun Jihar Katsina a wannan sahu

'Yan Majalisa 12 daga Jihar Shugaban kasa da ba su tabuka komai
‘Yan Majalisar Jihar Kano da ba su da kudiri ko daya a Majalisa

Bincike ya nuna cewa ‘Yan Majalisan Arewa da dama ba su tabuka komai musamman na Yankin Arewa maso yamma. Cikin 91 ta guda 60 ba su gabatar da kudirin komai ba

‘Yan Majalisar Jihar Kano da ba su da kudiri ko daya a Majalisa
An shake kudi ba aiki: Wasu 'Yan Majalisa ba su gabatar da komai ba cikin shekaru 2

'Yan Majalisa sama da 160 ba su gabatar da komai ba cikin shekaru 2 duk da an shake kudi sai dai ba aikin komai. 'Yan Majalisa 199 ne su ka gabatar da kudiri.

An shake kudi ba aiki: Wasu 'Yan Majalisa ba su gabatar da komai ba cikin shekaru 2
An gano yadda wasu 'Yan Majalisa ke nemawa jama'a aiki a Najeriya

Wani Dan Majalisa na Hon Doguwa Jihar Kano ya tura mutane ma'aikatar nan ta DPR. Mafi yawan wadanda su ka samu aikin 'Yan Arewa kuma Hausawa ne har su 8.

An gano yadda wasu 'Yan Majalisa ke nemawa jama'a aiki a Najeriya
Shehu Sani ya bayyana abunda ‘yan majalisa ke yi kan dogon hutun Buhari

Sanatan dake wakiltan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya bayyana matakan da ‘yan majalisa ke dauka game da dogon hutun shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Shehu Sani ya bayyana abunda ‘yan majalisa ke yi kan dogon hutun Buhari
Albashin ku yayi yawa: Mai ba Buhari shawara ya kara caccakar Sanatoci

Mai ba Shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara kan harkokin cin hanci da rashawa Itse Sagay ya kara caccakar Sanatocin kasar nan game da yawan albashin su.

Albashin ku yayi yawa: Mai ba Buhari shawara ya kara caccakar Sanatoci
Toh! Kakakin majalisar jihar Kogi ya yi murabus

Majalisar ta kasance cikin hatsaniya a ranar Talata lokacin da wasu ýan iska suna kai hari majalisar lokacin taron wakilai inda sukayi ma wani dan majalisa.

Toh! Kakakin majalisar jihar Kogi ya yi murabus
Abin da ya sa nake yakar abokan gaba - Gwamna Bello

Abin da ya sa nake yakar abokan gaba da yawa - Gwamna Yahaya Bello. 'yan daba sun far ma majalisar dokoki a jihar. Gwamnan yana yaki da cin hanci da rashawa

Abin da ya sa nake yakar abokan gaba - Gwamna Bello
Sanatocin Najeriya sun tara makudan kudi domin taimakawa 'Yan gudun hijira

Sanatocin kasar nan sun yi abin a-zo a gani bayan sun hada kudi domin taimakawa mutanen Maiduguri. Shugaban Majalisar Dattawa Bukola Saraki ya bayyana wannan.

Sanatocin Najeriya sun tara makudan kudi domin taimakawa 'Yan gudun hijira
Osinbaja yayi sabon nadi 36, ya canza shugaban hukumar yaki da rashawa ICPC

Doka ta ba wa shugaban kasa damar nada kwamitin na musamman da za su yi bincike kan tattalin arzikin al'ummar kasa. Kamar yadda yake a kudin tsarin shari'a Cap

Osinbaja yayi sabon nadi 36, ya canza shugaban hukumar yaki da rashawa ICPC
Salon mulkin gwamna Bello yayi kama da mulkin kama-karya da tsohon shugaba Idi Amin yayi a Uganda - Dino Melaye

Dan majalisan dattawa mai wakiltan jihar kogi ta yamma, Dino Melaye ya bukaci mukaddashin shugaban kasa Yemi Osibanjo da ya saka dokar ta bace a jihar kogi kafi

Salon mulkin gwamna Bello yayi kama da mulkin kama-karya da tsohon shugaba Idi Amin yayi a Uganda - Dino Melaye
'Yan daba sun raunana dan majalisan jihar Kogi Friday Makama

A jiya NAIJ.com ta kawo muku labarin yadda Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi da kwamishinan rundunar yan sandan jihar suka kulle harabar majalisan jihar

'Yan daba sun raunana dan majalisan jihar Kogi Friday Makama
Shirin garambawul: Mutane 3 da su ka kai wa Majalisar Tarayya hari

Ana ta magana game da garambawul din da ake kokarin yi wa tsarin Kasar kamar yadda kowa ke ihun hakan a halin yanzu Wasu dai sun ce APC ta ba su kunya

Shirin garambawul: Mutane 3 da su ka kai wa Majalisar Tarayya hari
Kudirori 3 da Majalisar Najeriya ta amince da su kwanan nan

Kun ji cewa Majalisar Tarayyar Kasar nan na kokarin kawo canji a harkar zabe. Za ku ji cewa ana dai kokarin kawo wasu sauye-sauye a harkar zabe na kasar.

Kudirori 3 da Majalisar Najeriya ta amince da su kwanan nan
Abin kunya! Yar majalisa ta ƙaddamar da bayin ‘tafi da kashinka’ a Bayelsa (Hotuna)

Sai dai jama’a da dama sun caccaki lamirin wannan aiki, inda suka ce wannan rainin hankali ne. amma su matan da aka yi abin dansu sun bayyana murnarsu dangane.

Abin kunya! Yar majalisa ta ƙaddamar da bayin ‘tafi da kashinka’ a Bayelsa (Hotuna)
Majalisar dattawa ta tabbatar da dokar kafa hukumar 'Nigerian Peace Corps'

Majalisar dattijai na Nigeriya sun riga sun kafa doka na zaman lafiyan kungiyar hidima na kasa, Bukola Saraki nuna cewa,tsawon tafiya da cewa daga karshe ya ja

Majalisar dattawa ta tabbatar da dokar kafa hukumar 'Nigerian Peace Corps'
Babban dalilin da ya sa Majalisa tayi fatali da sunayen wasu Kwamishinonin INEC da Shugaba Buhari ya aika mata

Mun gano babban dalilin da ya sa Majalisar Dattawa tayi fatali da sunayen wasu Kwamishinonin INEC da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aika mata jiya.

Babban dalilin da ya sa Majalisa tayi fatali da sunayen wasu Kwamishinonin INEC da Shugaba Buhari ya aika mata
Abin da ya hada Majalisa da Shugaban kasa fada Inji Gwamnan Ondo

Rotimi Akeredolu Gwamnan APC ya bayyana abin da ya hura wutan rikicin Majalisar Tarayya da kuma shugaban kasa Muhammadu Buhari a wata takarda da ya gabatar.

Abin da ya hada Majalisa da Shugaban kasa fada Inji Gwamnan Ondo
Buhari yayi ta'aziyyar rasuwar dan Majalisar wakilai Wammako

Sakon ta'aziyyah da shugaba Muhammadu Buhari ya aikawa iyalai da dangi da yan jihar dan majalisar zartarwa na kasa , Aliyyu wammako a rasuwarsa da yayi a yau

Buhari yayi ta'aziyyar rasuwar dan Majalisar wakilai Wammako
Shugaban kasa Buhari ya kara aiko wani sako gida Najeriya

Shugaban Kasa Buhari yayi wa mutanen Sokoto ta'aziya. Mutanen Kware da Wammako sun yi rashin Honarabul Abdullahi Muhammad Wammako wanda ya rasu kwanan nan.

Shugaban kasa Buhari ya kara aiko wani sako gida Najeriya
Shugaban NHIS ya yiwa ministan lafiya kunnen uwar shegu

Shugaban NHIS (National Health Insurance Scheme) Usman Yusuf, yayi watsi da dakatarwar da ministan lafiya Isaac Adewole yayi masa a makon da ya gabata.

Shugaban NHIS ya yiwa ministan lafiya kunnen uwar shegu
Bayan rade-radin tsigewa, Osinbajo ya yi ganawa mai muhimmanci da shugabannin majalisar wakilai

Mukaddashin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, ya gudanar da wata ganawa ta sirri tare da kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara, da sauran manyan ýan majalisa.

Bayan rade-radin tsigewa, Osinbajo ya yi ganawa mai muhimmanci da shugabannin majalisar wakilai
NAIJ.com
Mailfire view pixel