Yaki Da Ta'addanci

Sojoji 6 sun rasa ran su a harin da Boko Haram ta kai a hanyar Dambowa

Hukumar sojin sama ta kasar Jordan zata hada gwiwa da takwararta ta Najeriya domin yaki da ta'addanci

Hukumar sojin sama ta kasar Jordan zata hada gwiwa da takwararta ta Najeriya domin yaki da ta'addanci. Hukumar soji ta dau alwashin samar da zaman lafiya a kasa

Hukumar sojin sama ta kasar Jordan zata hada gwiwa da takwararta ta Najeriya domin yaki da ta'addanci
Karan bana, maganin zomon bana: Sojoji sun rutsa ýan Boko Haram a garin Bama, sun hallaka 2 (Hoto)

Sojojin Najeriya, bataliya ta 202 sun yi ma mayakan Najeriya kwantan bauna a garin Feri Feri da Tashan Goro, dake garin Bama, inda suka kashe mayakan Boko Haram

Karan bana, maganin zomon bana: Sojoji sun rutsa ýan Boko Haram a garin Bama, sun hallaka 2 (Hoto)
Gargadin Amurka Na Ruguza Koriya Ta Arewa: Koriya Ta Kudu Ta Goyi Bayan Shugaba Donald Trump Na Amurka

A wani jawabi daya fito daga ofishin shugaban kasar Koriya ta kudu, Moon Jae-in a yau laraba, kasar Koriya ta kudun ta bayyana goyon bayanta ga jawabin da shuga

Gargadin Amurka Na Ruguza Koriya Ta Arewa: Koriya Ta Kudu Ta Goyi Bayan Shugaba Donald Trump Na Amurka
Olusegun Obasanjo ya bayyana manufar mutanen da suka yi yakin basasa a Najeriya

Tsohon shugaban kasa,Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa idan ba a magance rikice-rikicen da kasar ke fama da ita ba zai iya sanadiyar sake yin wani yakin basasa.

Olusegun Obasanjo ya bayyana manufar mutanen da suka yi yakin basasa a Najeriya
Sojoji sun tarfa ýan Boko Haram a wani harin kwantan ɓauna, karanta yadda aka kwashe

Rundunar Soji ta 21, bataliya ta 151 ta samu sa’ar wasu yayan kungiyar Boko Haram a ranar Lahadi 10 ga watan Satumba yayin da take gudanar da sintiri a kauyukan

Sojoji sun tarfa ýan Boko Haram a wani harin kwantan ɓauna, karanta yadda aka kwashe
Sabon Salo: 'Yan sanda sun kirkiro na'ura da zai magance garkuwa da mutane a salula

Rundunar yan sandan Najeriya sun fito da sabuwaar hanyar tseguntawa rundunar labari ta hanyar amfani da wayar salula da kuma yanar gizo, hakan zai taimaka sosai

Sabon Salo: 'Yan sanda sun kirkiro na'ura da zai magance garkuwa da mutane a salula
Tsohon Mataimakin Shugaban kasa Atiku Abubakar ya aikawa Jama'a sakon sallah

Tsohon mataimakin shugaban kasa Abubakar Atiku ya baiwa jama'an musulmi shawara cewa su daina barin masu tsautsauran ra'ayi a addini suna bata sunan addinin.

Tsohon Mataimakin Shugaban kasa Atiku Abubakar ya aikawa Jama'a sakon sallah
Kada hukumomin tsaro su sassauta - Buhari

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya bukaci hukumomin tsaro da karda su yarda nasarorin da suka samu a watanni 18 da suka wuce ya sa su sassauta.

Kada hukumomin tsaro su sassauta - Buhari
Kalli hotunan ɓarnar da Boko Haram tayi a wasu ƙauyukan jihar Borno guda 2

Majiyar NAIJ.com ta shaida cewa da misalin karfe 10 na daren Asabar ne yan ta’addan suka afka ma kauyukan, inda suka kai har karfe 11:30 sun cin karensu.

Kalli hotunan ɓarnar da Boko Haram tayi a wasu ƙauyukan jihar Borno guda 2
Soja marmari daga nesa: Buratai ya sara ma wasu sojoji da suka nuna bajinta a fagen sama (Hotuna)

laftanar janar Tukur Yusuf Buratai ya karrama wasu jajirtattun Sojojin Najeriya manya da kanana a ranar Talata da lambobin yabo sanadiyyar jarumata da suka nuna

Soja marmari daga nesa: Buratai ya sara ma wasu sojoji da suka nuna bajinta a fagen sama (Hotuna)
Rundunar Operation Lafiya Dole sun kashe 'yan Boko Haram 6

Sojojin Lafiya Dole hade da na farar hula sun sumami wasu 'yan Boko Haram a tsakanin kauyikan Bilarubin da Mongole a karamar hukumar Dikwa da ke jihar Borno

Rundunar Operation Lafiya Dole sun kashe 'yan Boko Haram 6
Yadda rundunar Soji ta ragargaji mayakan Boko Haram (Hotuna)

Kwamanda Mu’azu Alhaji Misiya ne ya daura hotunan kashe kashe da suka yi ma Boko Haram tare da barnar da suka yi musu, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.

Yadda rundunar Soji ta ragargaji mayakan Boko Haram (Hotuna)
Abin na manya ne: Buratai ya kai ziyara bakin daga, ya ɗauki matakin sauya salon yaƙi

Babban hafsan sojan mayakan kasa, Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai ya kai ma mayakan rundunar sojin kasa ziyara a bakin daga, inda ya bada umarnin sauya salo.

Abin na manya ne: Buratai ya kai ziyara bakin daga, ya ɗauki matakin sauya salon yaƙi
Boko Haram ta fitar da sabon faifan bidiyo, suna rayuwa cikin nishaɗi (Kalla)

Bidiyon mai tsawon mintuna 29 ya nuna yadda yayan Boko Haram ke cinikayya a kasuwanni, yadda suke noma a ganakansu, da sauran al’amuran yau da kullum.

Boko Haram ta fitar da sabon faifan bidiyo, suna rayuwa cikin nishaɗi (Kalla)
Wani soja ya yiwa abokin aikinsa addu’an karshe a lokacin da ‘yan Boko Haram suka bindige shi har lahira

A safiyar ranar Laraba, 26 ga watan Yuli a lokacin da aka yi kare jini biri jini tsakanin mayakan ‘yan kunar bakin wake Boko Haram da wasu dakarun sojojin kasar

Wani soja ya yiwa abokin aikinsa addu’an karshe a lokacin da ‘yan Boko Haram suka bindige shi har lahira
Jami’an rundunar Soji sun yi carafken cafke wasu ýan Boko Haram 4 (Hotuna)

Rundunar sojin kasa tare da hadin gwiwar matasan Sojojin sa kai, wato Sibiliyan JTF sun samu samu nasarar cafke wasu gungun yan Boko Haram so 4 dake kan hanya.

Jami’an rundunar Soji sun yi carafken cafke wasu ýan Boko Haram 4 (Hotuna)
Sojoji sun kama iyalan kwamandojin Boko Haram su 30

Kaakakin rundunar Sojojin Najeriya Birgediya SK Usman yace a yanzu haka ana nan ana bincikar mutanen da aka kama, don tabbatar da sahihancin ikirarinsu.

Sojoji sun kama iyalan kwamandojin Boko Haram su 30
Yaƙi da ta’addanci: Rundunar Sojin sama tayi bajakolin jirgin yaƙi a Kaduna (HOTUNA)

Rundunar Sojin sama ta samu tagomashi ta hanyar inganta wasu jiragen yaki na liken asiri guda 2 domin amfanin dalibanta, kananan hafsoshi matuka jiragen sama.

Yaƙi da ta’addanci: Rundunar Sojin sama tayi bajakolin jirgin yaƙi a Kaduna (HOTUNA)
Tubabbun 'yan Boko Haram 52 na samun horon wayarwa daga gwamnati a jihar Gombe

Tubabbun 'yan Boko Haram 52 na samun horon wayarwa daga gwamnati a Gombe. Wannan shiri ne na gwamnatin Tarayya, wanda ake kira Operation Safe Corridor

Tubabbun 'yan Boko Haram 52 na samun horon wayarwa daga gwamnati a jihar Gombe
Dakarun rundunar Sojin sama sun yi ma Boko Haram luguden wuta a mafakarsu

Rundunar mayakan Sojin sama sun yi ruwan bamabamai a wata mafakar mayakan Boko Haram dake wani sashi na dajin Sambisa a ranar Lahadi 2 ga watan Yuli..

Dakarun rundunar Sojin sama sun yi ma Boko Haram luguden wuta a mafakarsu
Boko Haram: An tasa Jami’ar Maiduguri a gaba da harin bam

'Yan Boko Haram sun tasa Jami’ar Maiduguri a gaba da harin bam-bamai wanda a da ba haka abin yake ba. An kai wannan hari ne cikin tsakiyar daren jiya.

Boko Haram: An tasa Jami’ar Maiduguri a gaba da harin bam
Yadda aka kai ma Musulmai masallata hari a birnin Landan yayin da suke sallar Isha (Hotuna)

Wani harin ta’addanci da aka kai ma Musulmai masallata a kasar Ingila, birnin Landan yayi sanadiyyar mutuwar mutum daya, tare da jikkata wasu da dama yayin.

Yadda aka kai ma Musulmai masallata hari a birnin Landan yayin da suke sallar Isha (Hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel