Yaki Da Rashawa A Najeriya

Gwamnatin Najeriya zata kirkiro kotuna don hukunci kan masu cin hanci da rashawa

Duk da rashin lafiyarsa, shuwagabannin ƙasashen Afirka sun naɗa Buhari wani muhimmin muƙami

Kafatanin shuwagabannin kasashen nahiyar Afirka sun amince da nada shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin jagoran yaki da cin hanci da rashawa a nahiyar gaba

Duk da rashin lafiyarsa, shuwagabannin ƙasashen Afirka sun naɗa Buhari wani muhimmin muƙami
Magu: Ku ba ni shekara 1 ku ka ga abin da zan yi

Duk wannan aikin somin-tabi ne, yanzu zan fara jan aikin Inji Mukaddashin shugaban Hukumar EFCC Ibrahim Magu a wani babban tari da aka yi a Garin Ibadan.

Magu: Ku ba ni shekara 1 ku ka ga abin da zan yi
Yaƙi da rashawa: Ba sani ba sabo – Inji Magu

Mukaddashin shugaban hukumar yaki da almundahana da rashawa, EFCC, Ibrahim Magu ya bayyana cewa babu wani shafaffu da mai a yakin da suke yi da almundahana.

Yaƙi da rashawa: Ba sani ba sabo – Inji Magu
Yaƙi da rashawa: Ɗanmasanin Kano ya baiwa Buhari kyawawan shawarwari guda 2

Dattijon Arewa, Alhaji Yusuf Maitama Sule, Dan masanin Kano ya shawarci shugaban kasa Muhammadu Buhari da kada ya kuskura ya ja da baya a yaki da cin hanci.

Yaƙi da rashawa: Ɗanmasanin Kano ya baiwa Buhari kyawawan shawarwari guda 2
Fayose ya soki shugaba Buhari bayan dakatar da sakataren gwamnati, da shugaban NIA

Gwamna Ayodele Fayose ya soki shugaban kasa Muhammadu Buhari bayan ya dakatar da babban sakataren gwmanatin tarayya,da kuma shugaban hukumar leken asiri.

Fayose ya soki shugaba Buhari bayan dakatar da sakataren gwamnati, da shugaban NIA
Yaki da cin hanci gwamnatin Buhari duk hira ce – Sule Lamido

Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido ya bayyana tababa a kan yakin da gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ke cewa tana yi da cin hanci da rashawa.

Yaki da cin hanci gwamnatin Buhari duk hira ce – Sule Lamido
Yaki da cin hanci: Gwamnatin Buhari ba za ta daga kafa ba

Mataimakin shugaban kasa Farfesa Osinbajo yace babu daga kafa wajen aikin da su ka fara da cin hanci watau dai babu sanya wajen yaki da rashin gaskiya.

Yaki da cin hanci: Gwamnatin Buhari ba za ta daga kafa ba
Dalilai 3 da ya sa yaki da cin hanci ke samun matsala a Najeriya

Shirin yaki da cin hanci da Gwamnatin Buhari tayi na gamuwa da matsala. Hukumar EFCC na yawan shan kashi a Kotu. Kwanaki Obasanjo ya bayyana ainihin matsalar.

Dalilai 3 da ya sa yaki da cin hanci ke samun matsala a Najeriya
Abin da ya sa yaki da cin hancin shugaba Buhari ke samun cikas-Inji Obasanjo

Tsohon shugaban kasa Obasanjo yayi magana game da yaki da cin hancin Gwamnatin Buhari. Tsohon shugaban kasa ya bayyana dalilin da ya sa ake samun cikas a kotu.

Abin da ya sa yaki da cin hancin shugaba Buhari ke samun cikas-Inji Obasanjo
Yaƙi da rashawa: “Kada ka tausaya ma ɓarayin gwamnati, ba sani, ba sabo” saƙon Obasanjo ga Buhari

Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya shawarci shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba 15 ga watan Maris cewa kada ya tausaya ma barayin gwamnati,

Yaƙi da rashawa: “Kada ka tausaya ma ɓarayin gwamnati, ba sani, ba sabo” saƙon Obasanjo ga Buhari
Yaki da cin hanci da rashawa: Ana kuka a mulkin Buhari

An gano cewa Ma’aikatan Najeriya suna kuka da irin halin da ake ciki na rashin kudi a Najeriya a wannan mulki na shugaba Buhari da ke fada da cin hanci.

Yaki da cin hanci da rashawa: Ana kuka a mulkin Buhari
Yaki da rashawa: Tona barayin gwamnati ka samu ihisani -Buhari

Ministar Kudi Kemi Adeosun ta ce sabon tsarin zai karfafa gwiwar 'yan kasar da suke da bayanan satar kudaden gwamnati da almundahana su fito su bayyana.

Yaki da rashawa: Tona barayin gwamnati ka samu ihisani -Buhari
An kwashi yan kallo a kotu sadda EFCC ta gurfanar da babbar alkali a gaban kanin ta

Wannan ne dai karo na biyu a kasar da hukumar EFCC take gurfanar da manyan alkalan Najeriya a gaban kannen su

An kwashi yan kallo a kotu sadda EFCC ta gurfanar da babbar alkali a gaban kanin ta
Farawa da iyawa: Sabon Alkalin alkalai ya lashi takobin yaki da rashawa

Sabon Alkalin alkalai, Jastis Walter Onnoghen ya lashi takobin cigaba da yaki da rashawa a bangaren shari’ar kasar.

Farawa da iyawa: Sabon Alkalin alkalai ya lashi takobin yaki da rashawa
Wani Sarki ya jinjinawa Shugaba Buhari

Wani Sarki ya jinjinawa Shugaba Buhari

Mai Girma Oba na Benin, Omo n’Oba n’Edo Uku Akpolopkolo Oba Ewuare II ya yabawa Shugaba Buhari wajen yaki da cin hanci da rashawa a Kasar nan

Wani Sarki ya jinjinawa Shugaba Buhari
Yaki da rashawa ne ke kan gaba a gwamnatin Buhari - Osinbajo

Farfesa Yemi Osinbajo yace Shugaba Muhammadu Buhari ya dauki yaki da rashawa a matsayin babban aikinsa kuma ba zai daga ma kowa kafa kafa ba

Yaki da rashawa ne ke kan gaba a gwamnatin Buhari - Osinbajo
Jonathan zai gabatar da jawabi a Amurka

Jonathan zai gabatar da jawabi a Amurka

An gayyaci Goodluck Jonathan zuwa Amurka a inda zai gabatar da jawabi a taron shekara-shekara na kungiyar lauyoyi ‘yan Najeriya mazauna can.

Jonathan zai gabatar da jawabi a Amurka
Jide Omokore ya samu beli a Kotu

Jide Omokore ya samu beli a Kotu

Alkali mai shari'ar, Binta Nyako, ta ba kowannensu beli N50 miliyan da shaidu masu darajar kudin.sunce ce basu da laifi

Jide Omokore ya samu beli a Kotu
NAIJ.com
Mailfire view pixel