Wani Matashi

Wani mutumi ya shawarci yan uwansa magoya bayan Biyafara, ya fashe da kuka (bidiyo)

Kwamacala: Wata Yarinya ta fara soyayya da Mijin Uwar ta

Wannan sai ace abin tir yayin da Budurwa ta auri mutumin da ta ke kira ‘Baba’ na tsawon shekaru. Jaridar Daily Mail ta Ingila ce rahoto wannan labari.

Kwamacala: Wata Yarinya ta fara soyayya da Mijin Uwar ta
Macron matashi mai shekaru 39 ya lashe zaɓen shugaban ƙasar Faransa

Emmanuel Macron ya lashe zaben shugaban kasar Faransa a ranar Lahadi 7 ga watan Mayu, inda ya samu nasara akan abokiyar takararsa Marine Le Pen da sama da 65.

Macron matashi mai shekaru 39 ya lashe zaɓen shugaban ƙasar Faransa
Da karfi da yaji aka nemi a saka ni cikin Boko Haram-Dan shekara 14

Wani Saurayi ya bayyana yadda ya kare da ‘Yan Boko Haram bayan yayi shekaru guda cur tare da ‘Yan ta’addan. Daga baya Allah ya taimake sa ya sha da kyar.

Da karfi da yaji aka nemi a saka ni cikin Boko Haram-Dan shekara 14
Wani soja ya suburbuɗi farar-hula, ya sanya shi birgima cikin kwatami (Hoto/bidiyo)

Wani faifan bidiyo ya watsu a shafukan sadarwa na zamani na wani jami’in sojan kasa sanye da inifam daya tursasa ma wani matashi farar hula iyo a cikin kwatami

Wani soja ya suburbuɗi farar-hula, ya sanya shi birgima cikin kwatami (Hoto/bidiyo)
Abin al-ajabi: Wani yaro mai shekara 20 ya yanka Mahaifiyar sa

Wani mummunan al’amari ya faru a karamar hukumar Umuchagu Osokwa a birnin Osisioma Ngwa dake jihar Abia bayan wani yaro mai shekara 20 ya yanka Uwarsa.

Abin al-ajabi: Wani yaro mai shekara 20 ya yanka Mahaifiyar sa
Matashi ya aikata mummunan aika-aika akan wata tsohuwa mai shekaru 72

Wani matashi mai shekaru 23 mai suna Adeoye Ikugbayigbe ya shiga komar yansandan jihar Ogun bayan ya fille ma wata tsoguwa mai shekaru 72 Funmilyo Shada kai

Matashi ya aikata mummunan aika-aika akan wata tsohuwa mai shekaru 72
Yarona ya fara kisan kai tun yana shekara 12 – Mahaifiyar dan fashi

Mahaifiyar wannan babban dan fashin da aka kashe, Henry Onyekachi Chibueze, wanda ya fi shahara da suna Vampire. Tace shaidanin yaro ne kuma da ma ya addabe su.

Yarona ya fara kisan kai tun yana shekara 12 – Mahaifiyar dan fashi
Mummunar cikawa: Ya garzaya barzahu a yayin gasar shan giya, don lashe kyautan N198,000 (Bidiyo)

Wani matashi mai shekaru 23 ya garzaya barzahu jim kadan bayan ya daddagi kwalban giya a gasar shan giya giyan daya gudana a wani gidan cashewa.

Mummunar cikawa: Ya garzaya barzahu a yayin gasar shan giya, don lashe kyautan N198,000 (Bidiyo)
Saurayi dan shekara 28 ya auri tsohuwa 'yar shekara 82

wani matashi na dan shekara 28 ya buge da auren wanda ta girme sa da shekaru 54 a Duniya. Dan shekara 28 ya auri mai shekaru 82 a wata kasa. A biyo mu.

Saurayi dan shekara 28 ya auri tsohuwa 'yar shekara 82
Yadda wani tantirin Dan iska ya tuba ya musulunta

Ishaq Mustaqim wani matashi mai kudi ya karbi addinin Musulunci ya kuma bada labarin yadda ya bar addinin Kirista da kuma lokacin da yake tsula tsiyar sa a da.

Yadda wani tantirin Dan iska ya tuba ya musulunta
Kasassaɓarsa: Kotu ta aika da matashi zaman gidan yari watanni 6 kan laifin satar taliya

Dansanda mai kara, Inspekta Fagboyinho Abiodun ya shaida ma kotu cewar Abass ya saci kayayyakin ne daga shagon wata mata Rasheed Shakirat a ranar 8 ga watan Ja

Kasassaɓarsa: Kotu ta aika da matashi zaman gidan yari watanni 6 kan laifin satar taliya
Ya kashe abokinsa saboda kwaɗayin farfesun naman kare

An rahoto, wani matashi mai suna Sunday Hycenth mai shekaru 27 ya hallaka abokinsa Onwe Ozoemelem kan rikici data faru a tsakanin su game da farfesun naman kare

Ya kashe abokinsa saboda kwaɗayin farfesun naman kare
Wani Saurayi ya caka ma wata mata wuka saboda ta karanta ‘Bible’

Wani matashin mai shekaru 22 ya caka ma wata mata yar addinin kirista mai shekaru 50 wuka saboda ya jiyo ta tana karanta littafin ‘Bible’ a kasar Austria

Wani Saurayi ya caka ma wata mata wuka saboda ta karanta ‘Bible’
Wani mutum mai shekara 30 ya aure mata biyu a rana daya

Wani matashi mai karatun digiri na Accountancy ya daura aure da mata biyu a rana daya gab da sabuwar shekara 2016, yanzu matan za ta tashi suwa guda uku.

Wani mutum mai shekara 30 ya aure mata biyu a rana daya
An kama wani matashi a cikin akwati yayin da yayi kokarin shiga kasar Sifen

Dubun wani matashi ya cik yayin da yayi kokarin shiga kasar Sifen. sai dai matashin yayi wata gurguwar dabara ne inda ya sa aka kulle shi cikin akwati

An kama wani matashi a cikin akwati yayin da yayi kokarin shiga kasar Sifen
Ana tuhumar yaro dan shekara 15 da yima yan mata 16 ciki bayan wata taro da sukayi a bakin ruwa.

Game da cewar Jaridan Tallahassee Herald,a kasar Amurka, yaron dan shekara 15 wanda ya azurta da maniyyi mai karfi ya zubar da maniyyi cikin ruwan yayin da suke

Ana tuhumar yaro dan shekara 15 da yima yan mata 16 ciki bayan wata taro da sukayi a bakin ruwa.
Dan shekara 16 ya yi tsalle ya dira daga bene mai hawa 23, zakuyi mamakin dalilin da ya sa ya aikata hakan (Hotuna)

Wani matashi ya mai shekaru 16 ya diro daga saman bene mai hawa 23 domin ya birge budurwarsa a kasar Rasha, ya kuma auna arzikin mutuwa.

Dan shekara 16 ya yi tsalle ya dira daga bene mai hawa 23, zakuyi mamakin dalilin da ya sa ya aikata hakan (Hotuna)
Tab dijan: Mai tallan kayan itace yaci zanzaro

An gano wani mai tallan kayan itace da zanzaro a kasar Ghana

Tab dijan: Mai tallan kayan itace yaci zanzaro
Dubi Manhaja da wani dan NYSC ya kirkiro

Wani matashi mai hidimar Kasa (Watau NYSC) Musa Bello ya kirkiro wata manhaja da ta za ta sa a rage matsalar da ake samu na hadarin mota.

Dubi Manhaja da wani dan NYSC ya kirkiro
Wani matashi Ya rasa ransa don gasar wankan tefki a Katsina

Wani matashi mai suna Haruna Inka Kankiya ya rasa rayuwarsa sanadiyyar gasar wasan ruwa da aka shirya don bikin Sallah.

Wani matashi Ya rasa ransa don gasar wankan tefki a Katsina
Wani matashi ya aika abokinsa lahira

Wani matashi ya aika abokinsa lahira

An damke wani matashi dan shekar 19 da laifin kashe abokinsa saboda yana bin sa kudi.

Wani matashi ya aika abokinsa lahira
Talauci ko Hauka? Wani matashi yayi 'zindir' saboda N10,000

Wani matashi mai kimanin shekaru 30 ya yi tafiya tsirara cikin bainar jama'a a unguwar Kabayi dake garin Mararrabar Abuja da jihar Nassarawa.

Talauci ko Hauka? Wani matashi yayi 'zindir' saboda N10,000
NAIJ.com
Mailfire view pixel