Umarnin Kotu

Yanzu-Yanzu: Kotu tayi watsi da tuhumar da akeyi wa hadimin Diezani

Labari da duminsa: Kotu tayi watsi da tuhumar da ake yiwa hadimin Diezani
Wani ƙasurgumin ɓarawo ya shiga hannu bayan ƙwace ma wata mata wayar N55,000

Wani mutumi mai suna Adananu Abdullahi ya bayyana gaban kotu a ranar Alhamis 14 ga watan Satumba, inda ake tuhumarsa da satar jakan wama mata da wayar Naira 55.

Wani ƙasurgumin ɓarawo ya shiga hannu bayan ƙwace ma wata mata wayar N55,000
Ahir din ku! Masu yada maganganun kiyayya na iya fuskantar shekaru 10 a gidan yari - Inji sifeto janar Idris

Sifeta Janar na 'yan sanda, Ibrahim Idris ya yi gardin cewa masu yada furucin kiyayya na iya fuskantar gidan yari na shekaru 10 da kuma tara na naira miliyan 25

Ahir din ku! Masu yada maganganun kiyayya na iya fuskantar shekaru 10 a gidan yari - Inji sifeto janar Idris
Dino Melaye a cikin Khakhi ya ce 'ya shirya wa ko wane mugun mutum' (Hotuna)

Dino Melaye a cikin Khakhi ya ce 'ya shirya wa ko wane mugun mutum' (Hotuna). Kotu na shirin sake kiran Dino Melaye, ana shirin sallamar shi daga majalisa

Dino Melaye a cikin Khakhi ya ce 'ya shirya wa ko wane mugun mutum' (Hotuna)
Hajji ko Hajijiya? Kotu a kasar Saudiya ta yankewa wani mahajjacin Najeriya hukunci dauri na watanni 3 a gidan kaso

NAIJ.com ta ruwaito daga shafin PREMIUM TIMES cewa, wata kotu a garin Makkah dake kasar Saudiya, ta yankewa wani mahajjacin na Najeriya hukuncin dauri na watann

Hajji ko Hajijiya? Kotu a kasar Saudiya ta yankewa wani mahajjacin Najeriya hukunci dauri na watanni 3 a gidan kaso
Kotu ta shiga tsakani bayan shekaru 25 da aure

A ranar Alhamis din da ta gabata, wata kotun al'adu dake unguwar Agege a jihar Legas, ta salwantar da wani tsohon aure mai shekaru 25 dake tsakanin Mista Michae

Kotu ta shiga tsakani bayan shekaru 25 da aure
Uwargida bata iya karatun Al-Qur’ani ba, Maigida ya kai ƙarar ta gaban kotu, karanta yadda aka kwashe

Kamfanin dillancin labaru, NAN ta ruwaito mijin matar, Taofeek ya kai kara ne inda ya bukaci a raba aurensa na tsawon shekaru 19 tare da matarsa Olayemi Ajetunm

Uwargida bata iya karatun Al-Qur’ani ba, Maigida ya kai ƙarar ta gaban kotu, karanta yadda aka kwashe
Ke duniya ina zaki damu ne? Wani tsoho ya banka ma ƙaninsa wuta, ya ƙone ƙurmus

Wani tsoho mai shekaru 60 a rayuwa Adegboyega Abiose ya banka ma kaninsa Olayinka wuta, inda yak one kurmus, wanda hakan yayi sanadiyyar garzayawarsa barzahu.

Ke duniya ina zaki damu ne? Wani tsoho ya banka ma ƙaninsa wuta, ya ƙone ƙurmus
Gwamnatin Jihar Legas ta ce dole a kashe Manjo Al-Mustapha

Gwamnatin jihar Legas sun bukaci kotin koli da ta dakatada da hukunci da kotun daukaka kara tayi na sake Manjo Hamza Al-Mustapha, jami’in tsaron tsohon Abacha.

Gwamnatin Jihar Legas ta ce dole a kashe Manjo Al-Mustapha
Kotu ta zartar da hukuncin dauri na watanni 18 don a saci talabijin

Shafin DAILY TRUST ya kawo rahoton cewa,wata kotun dake zama a unguwar Masaka ta birnin jihar Nasarawa, ta yankewa wani lebura, Yusuf Isma'il, mai shekaru 23.

Kotu ta zartar da hukuncin dauri na watanni 18 don a saci talabijin
Bakararanci ya sanya kotu ta raba auren wasu bayan shekaru 4

Wata kotun al'adu a garin Ibadan dake jihar Oyo, ta salwantar da auren wata mata, Labake Fagbola da mijin ta Seun, bayan shekaru hudu da yin auren sanadiyar ras

Bakararanci ya sanya kotu ta raba auren wasu bayan shekaru 4
Shugabannin Arewa sun bukaci gwamnatin tarayya da ta sake kama Nnamdi Kanu

Wasu shuwagabannin kungiyoyin Arewa da Arewa ta Tsakiya sun fadawa Gwamnatin tarayya cewa a sake kama shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu saboda take doka.

Shugabannin Arewa sun bukaci gwamnatin tarayya da ta sake kama Nnamdi Kanu
Allurar wani tsohon Soja ta tashi, yayi watsi da aurensa na tsawon shekaru 42

Wata kotun gargajiya ta raba wani dadaddeb aure da yayi shekaru 42 tsakanin wani miji da mata sakamakon zarge zarge daya shiga tsakaninsu, inji rahoton kamfanin

Allurar wani tsohon Soja ta tashi, yayi watsi da aurensa na tsawon shekaru 42
Ku karanta abin da kotun tsabtace muhalli ta yiwa masu laifi 50 a Sakkwato

Wani kotu ta tsabtace muhalli a Sakkwato a ranar Asabar, 26 ga watan Agusta ta yanke hukunci ga wasu mutane 50 saboda zargin keta dokar tsabtace muhalli a jihar

Ku karanta abin da kotun tsabtace muhalli ta yiwa masu laifi 50 a Sakkwato
Diezani da wasu tsafifn gwamnoni zasu rasa kadarorin su na Dubai - EFCC

Daga cikin tafiye tafiyen da Shugaba Muhammadu Buhari yayi, a watan Janairu ta 2016 gwamnatin tarayya ta sa hanu tare da gwamnatin Dubai akan yarjejeniya guda 6

Diezani da wasu tsafifn gwamnoni zasu rasa kadarorin su na Dubai - EFCC
Kotu ta gurfanar da wani mai gyaran takalma da laifin luwadi akan yaro dan shekara 7

A ranar Larabar da ta gabata ne, wata Kotun majistare a babban birnin Minna dake jihar Neja, ta jefa wani Tahiru Abdullahi mai shekaru 55 a duniya gidan kaso ak

Kotu ta gurfanar da wani mai gyaran takalma da laifin luwadi akan yaro dan shekara 7
Kotu ta baiwa wata mata damar sakin daya daga cikin mazajenta biyu

Wannan mata Modinat Mufutau, ta bayyanawa kotu a ranar Talatar da ta gabata cewa, ta auri wannan mazajen biyu saboda ta samu isassun kudin daga wajen su da zasu

Kotu ta baiwa wata mata damar sakin daya daga cikin mazajenta biyu
Kotu ta raba auren wata mata da tayi barazanar babbaka mijinta na aure

Wani mutumi mai suna Akibu Oyewole ya shigar da kara wata kotu dake Mapo a Ibadan, babban birnin jihar Oyo sakamakon barazana da matarsa tayi na banka masa wuta

Kotu ta raba auren wata mata da tayi barazanar babbaka mijinta na aure
Yan sanda sun cafke wata mata yar Najeriya akan laifin kashe saurayin ta a kasar Indiya

Jami'an rundunar yan sanda na kasar India sun tsare wata mata yar Najeriya mai suna Evelyn Uzodinma akan zargin hallaka saurayin ta mai suna Godfrey Chibueze

Yan sanda sun cafke wata mata yar Najeriya akan laifin kashe saurayin ta a kasar Indiya
Dan shekara 40 ya zakke ma ƙaramar yarinya ýar shekara 6, ya gamu da hukunci mai tsada

A gurfanar da wani mutumi Ademola Ogunlana gaban kuliya manta sabo kan tuhumarsa da laifin yi ma wata karamar yarinya yar shekara 6 fyade a jihar Legas.

Dan shekara 40 ya zakke ma ƙaramar yarinya ýar shekara 6, ya gamu da hukunci mai tsada
Wani Direba yayi kutse gidan wani hamshakin attajiri, yayi gagarumar sata

Kotun ta bada belin wannan direba mai suna Blessing Egbayelo dan shekara 22 ne akan kudi naira miliyan 2 tare da mutum daya da zai tsaya masa a belin.

Wani Direba yayi kutse gidan wani hamshakin attajiri, yayi gagarumar sata
Kotu ta yankewa wani barawon buhun siminti 90 watanni 8 a gidan kaso

Wata kotun majistire a jihar Ogun, ta yankewa wani mutum, Anthony Ukpe, mai shekaru 45 a duniya, hukuncin zama a gidan kaso har na tsawon watanni 8 sanadiyar sa

Kotu ta yankewa wani barawon buhun siminti 90 watanni 8 a gidan kaso
Kotu ta gurfanar da wani kafinta a jihar Sokoto da laifin satar mota

Alkali mai shari’a, Abubakar Adamu, ya gurfanar da Mallam Murtala sanadiyar laifuka biyu na tuggu da yankurin satar mota da kotun ta ke tuhumar shi da su, wanda

Kotu ta gurfanar da wani kafinta a jihar Sokoto da laifin satar mota
NAIJ.com
Mailfire view pixel