Tsagerun Neja Delta

Sojojin Najeriya sun yi artabu da tsagerun Neja Delta, sun ƙwato Makamai (Hotuna)

'Yan tawayen Neja Delta sun bukaci Buhari ya bincike gwamnatin Yar'Adua da Jonathan

Tsofoffin 'yan kungiyar tawaye na Neja Delta da masu amfana da shirin Amnesty na shugaban kasa sun yi kira ga gwamnati ta kafa kwamitin bincike kan biliya 541

'Yan tawayen Neja Delta sun bukaci Buhari ya bincike gwamnatin Yar'Adua da Jonathan
Tsagerun ‘yan Niger Delta sun gargadi Nnamdi Kanu ya nizanci jihohin Neja Delta

Kungiyar ‘yan Niger Delta Niger Delta Volunteers,NDV sun gargadi kungiyar 'yan asalin Biyafara masu fafutukar kafa yankin Biyafara da su nizanci jihar Akwa Ibom

Tsagerun ‘yan Niger Delta sun gargadi Nnamdi Kanu ya nizanci jihohin Neja Delta
Wasu ‘yan bindiga sun halaka wani soja a yankin Neja Delta

Wasu 'yan bindiga a misali karfe 2 na dare a ranar Alhamis, 13 ga watan Yuli sun mamaye dakaru da ke Ogbogbagbene a yankin karamar hukumar Burutu a Jihar Delta.

Wasu ‘yan bindiga sun halaka wani soja a yankin Neja Delta
Zamu dawo fasa bututun mai daga ranan 30 ga Yuni – Kungiyar tsagerun Delta

Kwanaki kalilan bayan matasan Arewacin Najeriya sukayiwa yan kabilar Igbo barazana, kungiyar yan bindiga a Delta masu suna ‘New Delta Avengers’ya alanta fito na

Zamu dawo fasa bututun mai daga ranan 30 ga Yuni – Kungiyar tsagerun Delta
Madalla! Rundunar tsaron JTF ta halaka wani hatsabibin dan bindiga a Neja-Delta

Wannan nasara da rundunar ta samu na nuna cewa da alamu za a samu saukin fashi da makami akan teku da sauran wasu birane dake yankin Niger-Delta.

Madalla! Rundunar tsaron JTF ta halaka wani hatsabibin dan bindiga a Neja-Delta
INALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJI UN: Tsagerun Neja Delta sun kashe jarumin soja (HOTO)

Wani marubuci akan shafin Facebook ya bayyana abunda ya faru kafin tsagerun Neja Delta sun kashe wani soja acikin sojojin kasa bayan kwanton bauna a wani yankin

INALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJI UN: Tsagerun Neja Delta sun kashe jarumin soja (HOTO)
Tsagerun Neja Delta kun shiga 'uku' - Inji sojin Ruwa

Baya ga kasashen Afirka, akwai wasu kasashen dake wajen nahiyar Afirka kamar su Belgium, Brazil Denmark, Norway, Turkey da Netherlands, dake halartar atisayen.

Tsagerun Neja Delta kun shiga 'uku' - Inji sojin Ruwa
Abu 1 tak da zai kawo karshen tsagerun Neja Delta (Karanta)

Madam Rita Lori, tace shugabanin yankin sune suke lallata matasa ta maida su karnukan farauta wajan riklicin siyasa amma don zuwa neman tallafi daga Buhari

Abu 1 tak da zai kawo karshen tsagerun Neja Delta (Karanta)
Wasu mutane a Neja Delta ta fara azumin kwana 3 domin samun lafiyar Buhari

Mutane mazauna yankin Neja Delta musamman ma wadanda ke zaune a garuruwa da kauyukan da ake hakar mai sun bayyana dalilin da yasa suke so Buhari ya dawo lafiya.

Wasu mutane a Neja Delta ta fara azumin kwana 3 domin samun lafiyar Buhari
Tsagerun Neja Delta sun sha alwashin daukar fansa

Wasu kungiyoyin tsagerun yankin Niger Delta a Najeriya, sun yi barazanar, amfani da bam wajen tarwatsa wasu kamfanonin Africa ta Kudu a matsayin martani

Tsagerun Neja Delta sun sha alwashin daukar fansa
Osinbajo yayi wa ‘Yan Neja-Delta kashedi

Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo yayi kira ga tsagerun Neja-Delta da su guji kai hari a kan bututun man kasar domin kuwa su suka fi kowa shiga matsala.

Osinbajo yayi wa ‘Yan Neja-Delta kashedi
Hukumar NDDC ta bajire wa yan bindiga Neja Delta (HOTUNA)

Hukumar ci gaban yankin Neja Delta ta bijire wa gargadin da 'yan bindiga Neja Delta ta yi. Hukumar ta jaddada cewa zata yi iya kokarin kawo ci gaba a yankin.

Hukumar NDDC ta bajire wa yan bindiga Neja Delta (HOTUNA)
An kashe manyan Tsagerun Neja-Delta

An kashe manyan Tsagerun Neja-Delta

A wani Karen-batta da aka yi tsakanin Jami’an tsaro da Tsagerun Neja Delta, an samu galaba kan tsagerun. An kashe wani babban tsagera da ake kira Labista

An kashe manyan Tsagerun Neja-Delta
Babu wanda ya kai hari a Neja-Delta-Inji Soji

Rundunar JTF ta musanta maganar cewa Tsagerun Neja-Delta sun kara kai wani hari a Yankin inda suka fasa wani bututun mai. JTF tace gobara ce kawai ta tashi

Babu wanda ya kai hari a Neja-Delta-Inji Soji
Sojoji sunyi ba-ta-kashi da tsagerun Neja Delta, an kashe tsageru biyu

An gano makaman ne a cikin wani kwale kwalen zamani mallakar wani shugaba tsagerun a gabar tekun Polako, dake garin Yenagoa na jihar Bayelsa. inji The Nation

Sojoji sunyi ba-ta-kashi da tsagerun Neja Delta, an kashe tsageru biyu
Rikicin Kaduna: Shugaba Buhari ya gana da su Buratai

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya gana da Shugabannin Hafsun Sojojin Kasar nan wajen ganin kawo karshen rikicin Kudancin jihar Kaduna da sauran yankuna.

Rikicin Kaduna: Shugaba Buhari ya gana da su Buratai
Dalilin da ya hana mu tattaunawa da tsagerun Neja Delta -Buhari

Amma bayanai daga fadar shugaban kasa ta bakin mai magana da yawun shugaba Buhari, Malam Garba Shehu yace tattaunawa da dattawan yankin na Niger Delta tana nan.

Dalilin da ya hana mu tattaunawa da tsagerun Neja Delta -Buhari
Shirya muke da sulhu da Buhari – Tsagerun Neja Delta

Yan bindigan yankin Neja Delta karkashin jagorancin gammayar kungiyoyin Neja Delta wato Coalition of Niger Delta Groups ta bayyana cewa shirya take da sulhu

Shirya muke da sulhu da Buhari – Tsagerun Neja Delta
An damke akalla mutane 200 a Ribas masu fasa bututun mai

NAN ta bada rahoton cewa shiyar NSCDC ta jihar ribas ta bayyana hakan ne a ranan Alhamis, 22 ga watan Disamban 2016, ta bayyana yawan mutanen da aka kama.

An damke akalla mutane 200 a Ribas masu fasa bututun mai
An roki Tsagerun Neja-Delta su ajiye makamai

Wani Sarki a Kasar Delta ya kira ‘Yan Neja-Delta da su ajiye kayan yaki su ba Gwamnati dama. Sarkin Kasar Akugbene-Mein, Mai Martaba Luke JP ne ya nemi wannan

An roki Tsagerun Neja-Delta su ajiye makamai
Rundunar soji sun damke shugabannin tsagerun Neja-Delta 2

Rundunar sojin Najriya dake aikin Operation delta safe sun dmke wasu shugabannin yan bindigan Neja Delta guda biyu wadanda suka bayyana cewa sune suka kai

Rundunar soji sun damke shugabannin tsagerun Neja-Delta 2
Rundunan Soji sun hallaka masu garkuwa da mutane 3 a Neja Delta

An kasha wasu masu garkuwa da mutane guda 3 yayinda akayi wata batakashi tsakanin rundunar Sojin Operation Delta Safe da barayin man fetur

Rundunan Soji sun hallaka masu garkuwa da mutane 3 a Neja Delta
NAIJ.com
Mailfire view pixel