Tattalin Arrzikin Najeriya

Madalla: Farashin kayan abinci na cigaba da sauka a Najeriya

Koma bayan tattalin arzikin Najeriya zai zo karshe ne lokacin da duk dan Najeriya zai iya cin abincin sau uku a rana - Atiku

Tsohon mataimakin shugabankasa, Atiku Abubakar, a ranar Laraba ya tofa albarkacin bakin sa akan rahoton da hukumar kula da tattaln arzikin kasa, NBS ta fitar

Koma bayan tattalin arzikin Najeriya zai zo karshe ne lokacin da duk dan Najeriya zai iya cin abincin sau uku a rana - Atiku
Matsalar Lantarki a Najeriya: Rijiya ta bayar, guga ta hana, matsalolin kayan aiki ya hana kamfanoni masu sayar da wutar karba daga masu samarwa

Tun bayar gwamnjon kamanin NEPA da gwamnati tayi a 2005, har yanzu tsugunne bata kare ba wajen kokarin samar da isasshiyar wutar lantarki da zata habaka arziki

Matsalar Lantarki a Najeriya: Rijiya ta bayar, guga ta hana, matsalolin kayan aiki ya hana kamfanoni masu sayar da wutar karba daga masu samarwa
Abubuwa 4 da Shugaban kasa Buhari ya manta da su a jawabin dawowar sa

Wasu masu suka sun yi tir da jawabin da Shugaban kasa Buhari ya gabatar dazu su kace da sauran aiki. Wasu masu tofa baki sun soki jawabin da cewa bai burge ba.

Abubuwa 4 da Shugaban kasa Buhari ya manta da su a jawabin dawowar sa
Wani magidanci ya zubar da yaransa guda 4 domin bashi da halin kula dasu

Galibin yan Najeriya dai suna fuskantar yanayi mai wahala bisa dalilin halin matsin tattalin arziki da kasan ta tsinci kanta tun bayan karyewar darajar kudi

Wani magidanci ya zubar da yaransa guda 4 domin bashi da halin kula dasu
Tattalin arziki: Akwai alamun abubuwa za su gyara a Najeriya

Mun samu rahoto cewa a fannin tattalin arzikin kasa, abubuwa na shirin cigaba da mikewa a halin yanzu a Najeriya bayan da man fetur yayi kudi a Duniya.

Tattalin arziki: Akwai alamun abubuwa za su gyara a Najeriya
Tattalin arziki: Matsayin Najeriya zai karu a Duniya

Masana sun ce tattalin arzikin Najeriya na cikin wanda zai bunkasa a Duniya zuwa shekarar 2050. Iri su Najeriya da Philippins na cikin wadanda za su motsa.

Tattalin arziki: Matsayin Najeriya zai karu a Duniya
Tattalin arziki: Farashin gangan mai yayi tashin gwauron zabi, karanta halin da Najeriya zata shiga

Farashin danyen mai yayi tashin gwauron zabi a kasuwannin duniya, inda ya kai $52.02 akan duk gangan mai, kuma ana sa ran zai iya wuce hakan inji rahotanni.

Tattalin arziki: Farashin gangan mai yayi tashin gwauron zabi, karanta halin da Najeriya zata shiga
Tattalin arziki: Hanyoyi 4 da za ka gane cewa Najeriya ta mike-Inji Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin Tarayya tace ba shakka tattalin arzikin Najeriya ya kama hanyar mikewa. Najeriya ta rage shigowa da kayan kasar waje kuma ta na fitar da na fitarwa.

Tattalin arziki: Hanyoyi 4 da za ka gane cewa Najeriya ta mike-Inji Gwamnatin Tarayya
2019: A wata shida za'a iyawa Najeriya garanbawul - Atiku Abubakar

2019: A wata shida zan wa Najeriya garanbawul - Atiku Abubakar. A baya bayan nan dai Alhaji Atiku na kara nuna alamun zai yi takara a 2019, kuma tuni yaja jamaa

2019: A wata shida za'a iyawa Najeriya garanbawul - Atiku Abubakar
Ina kishingide zan sami makudan kudi ta hanyar canji in naso - Sarkin Kano Sunusi

Ina kishingide zan sami makudan kudi ta hanyar chanji in naso - Sarkin Kano Sunusi. Ya fadi hakan ne a yayin taron kan batun tattalon arziki da ake yi a Legas

Ina kishingide zan sami makudan kudi ta hanyar canji in naso - Sarkin Kano Sunusi
Dalolin Najeriya: Bankin duniya yace bai ci kudin Najeriya da Abacha ya kai masa ba

Bankin duniya yace bai ci kudin Najeriya da Abacha ya kai masa ba. Ana dai maido da yawancin kudaden Najeriya da Abacha ya jibge a bankuna a kasashen Turai

Dalolin Najeriya: Bankin duniya yace bai ci kudin Najeriya da Abacha ya kai masa ba
Najeriya baza ta iya kara ciwo bashi a waje ba, inji Kemi Adeosun, ministar kudi

Najeriya bazata iya kara ciwo bashi ta zuba a kasafin kudi ba. Ministar kudi Kemi Adeosun ta gargadi Najeriya. Bashi yayi wa Kasa yawa ga matsin tattalin arziki

Najeriya baza ta iya kara ciwo bashi a waje ba, inji Kemi Adeosun, ministar kudi
Buhariyya: Tsarin tattalin arzikin Shugaba Buhari ya samu shiga kamus na Turanci

Tsarin tattalin arziki na Shugaba Buhari ya sami shiga kamus na Turanci. Buharism, kalma ta turanci da take magana kan irin tsarin Buhari na tattalin arziki

Buhariyya: Tsarin tattalin arzikin Shugaba Buhari ya samu shiga kamus na Turanci
Tashin dala: Naira ba ta girgiza ba a lokacin bikin Sallah

Dala ba ta tashi ba a lokacin bikin sallah da aka yi kwanan nan. Yanzu dai Dalar ba ta wuce N365 ba a kasuwar canji bayan da CBN ya saki wasu Daloli a kasuwa.

Tashin dala: Naira ba ta girgiza ba a lokacin bikin Sallah
Shin mutum nawa ne a Najeriya? Jaridar The Economist ta Turai tayi nazari

Shin mutum nawa ne a Najeriya? Jaridar The Economist ta Turai tayi nazari. Ana kiyasin jama'ar Najeriya basu dai kai yawan yadda ake fada a alkalumma ba.

Shin mutum nawa ne a Najeriya? Jaridar The Economist ta Turai tayi nazari
Ka ji abin da zai samu tattalin Najeriya Inji CBN

Ba abin da zai samu tattalin Najeriya sai dai alheri Inji babban bankin CBN. Wani babban Jami’in CBN ke cewa tattalin arzikin Najeriya zai yunkura a bana.

Ka ji abin da zai samu tattalin Najeriya Inji CBN
Lissafi ya nuna cewa Najeriya na fita daga matsin tattalin arziki – Ministan Kudi

A jiya Juma’a, 2 ga watan Yuni ministan kudin Najeriya,Mrs Kemi Adeosun, tace lissafi na nuna cewa Najeriya na fita daga cikin matsin tattalin arzikin da.

Lissafi ya nuna cewa Najeriya na fita daga matsin tattalin arziki – Ministan Kudi
Tattalin arziki: Kudin da Najeriya ta adana yana ta yin kasa

A bangaren Tattalin arziki za ku ji cewa Kudin da Najeriya ta adana yana ta yin kasa yanzu haka saura Dala Biliyan 2.29 a cikin asusun rarar mai a wannan watan

Tattalin arziki: Kudin da Najeriya ta adana yana ta yin kasa
Labari da dumi-dumi: Har yanzu tattalin arzikin Najeriya na cikin La-hau-la

Rahoton da cibiyar NBS ta fitar jiya ya nuna cewa jimilar tattalin arzikin Najeriya ya kara tsukewa da kashi 0.52%. Najeriya dai na cikin wani mawuyacin hali.

Labari da dumi-dumi: Har yanzu tattalin arzikin Najeriya na cikin La-hau-la
Tattalin arziki: Tsohon Gwamnan CBN yayi gargadi game da Dala

Tsohon Mataiamakin Gwamnan CBN ya soki tsarin babban bankin kasar, Obadia Mailafiya ya kira CBN su canza tsari daga yadda aka maida Dala ta zama kudin kashewa.

Tattalin arziki: Tsohon Gwamnan CBN yayi gargadi game da Dala
Naira ta dan girgiza a kasuwar canji

Naira ta dan girgiza a kasuwar canji

Darajar Naira ta dan yi kasa kadan kuma a jiya Alhamis. Naira ta sha kasa a kan Dalar Amurka. Sai dai ba ta motsa kan sauran kudin kasar waje ba irin su EURO.

Naira ta dan girgiza a kasuwar canji
CBN ta bayyana lokacin da tattalin arzikin Najeriya zai dawo daidai

CBN ya bayyana lokacin da Najeriya za ta fita daga matsi. Najeriya na fama da durkushewar tattalin arziki sai zuwa watan Yuni za a murmure inji Gwamnan Bankin.

CBN ta bayyana lokacin da tattalin arzikin Najeriya zai dawo daidai
NAIJ.com
Mailfire view pixel