Tallafi

Uwargidar shugaban ƙasa Buhari ta karrama wata babbar baƙuwa da tayi (Hotuna)

Sojojin Najeriya sun yi magana game da Majalisar Dinkin Duniya

Ƙungiyar Majalisar Dinkin Duniya a Najeriya ta tabbatar da shigar wata tushen su da akayi a ranar Jumma'a a garin Maiduguri, babban birnin jihar Borno

Sojojin Najeriya sun yi magana game da Majalisar Dinkin Duniya
Gwamnati ta aika da buhuhunan shinkafa sansanonin ‘yan gudun hijira

Gwamnatin tarayya ta bada tallafin shinkafa da ya kai tan 5,000 wa shirin kula da masu fama da yunwa na majalisar dinkin duniya domin raba wa yan gudun hijira.

Gwamnati ta aika da buhuhunan shinkafa sansanonin ‘yan gudun hijira
Boko Haram sun rusa gidaje miliyan daya, ajujuwa makaranta 5000, dukiyan kimanin N1.9 trillion a jihar Borno - Gwamnatin jihar Borno

Gwamnatin Jihar Borno a ranar Talata ta ce kimanin gidaje miliyan daya ne 'yan kungiyar Boko Haram suka hallaka a cikin kananan hukumomi 27 na jihar.

Boko Haram sun rusa gidaje miliyan daya, ajujuwa makaranta 5000, dukiyan kimanin N1.9 trillion a jihar Borno - Gwamnatin jihar Borno
EFCC ta karbo N328.9 a hannun 'yan kasuwar man fetur a jihar Kano

A ranar laraba ta yau, 26 ga watan Yuli, hukumar EFCC ta bayyana cewa ta samu nasarar karbo naira biliyan 328.9 daga 'yan kasuwar man fetur guda tara a jihar K

EFCC ta karbo N328.9 a hannun 'yan kasuwar man fetur a jihar Kano
Gwamnatin jihar Kebbi za ta tallafawa 'yan ta'addan da su ka tuba

Ireren makamai da aka karba wanda yan ta'adda suka sallamawa gwamnatin jihar, don su ma sun ji dadin wannan yunkurin da gwamnatin ta kawo musu don kawo karshen

Gwamnatin jihar Kebbi za ta tallafawa 'yan ta'addan da su ka tuba
Sanata Kwanwkaso ya tallafa ma Musulman da rikicin Mambila ya rutsa dasu (HOTUNA)

Tsohon Minista, kuma tsohon gwamna, wanda a yanzu Sanata ne mai ci, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso ya tallafa ma jama’an da rikicin Mambila ya rutsa da su.

Sanata Kwanwkaso ya tallafa ma Musulman da rikicin Mambila ya rutsa dasu (HOTUNA)
Za'a tallafawa manoma da kudi N10.4bn a jihar Borno don bunkasa harkar Noma

bayanin tallafin da gwamnatin kasa tareda hadin guiwar gwamnatin jiha ga manoman Jihar Borno ta hannun bankin duniya CBN don bunkasa harkar Noma a yankin

Za'a tallafawa manoma da kudi N10.4bn a jihar Borno don bunkasa harkar Noma
Gwamnati ta ba wata mahaukaciya da ta haifi 'ya mace tallafi a Yaba (hotuna)

Matar shugaban karamar hukumar Idanre, Doyin Ayannuola da mai kula da sashin lafiya, Aderonke Akindolire, ne suka jagoranci kula da mayar da jaririyar da uwarta

Gwamnati ta ba wata mahaukaciya da ta haifi 'ya mace tallafi a Yaba (hotuna)
Idan kaji harajin da Dangote yake biyan gwamnati, sai ka riƙe baki

Gwamnan ya bayyana haka ne a lokacin da kamfanin simintin Dangote ya kaddamar da aikin rabon mashin mai kafa uku, da aka fi sani da suna adaidaita sahu

Idan kaji harajin da Dangote yake biyan gwamnati, sai ka riƙe baki
UNICEF na shirin kawo dauki ga kananan yara da dala biliyan 3 a Najeriya da sauran kasashe 48

Hukumar kula da kananan yara na majalisar dinkin duniya UNICEF ta yi alkawarin samar da tallafin kimanin dala biliyan 3 ga yaran da rikicin Boko Haram ya shafa.

UNICEF na shirin kawo dauki ga kananan yara da dala biliyan 3 a Najeriya da sauran kasashe 48
Tallafin N5000: Anyi musayan yawu tsakanin gwamnatin tarayya da gwamna Fayose

Gwamna Fayose yayi ikirarin cewar bankin duniya ne zai bada kudaden ba gwamnatin tarayya ba, don haka gwamnatin tarayya ta daina kafafa da shirin da ba su suka

Tallafin N5000: Anyi musayan yawu tsakanin gwamnatin tarayya da gwamna Fayose
Shugaba Buhari ya fara biyan mutum miliyan-1 N5000 duk wata

gwamnati za ta dinga biyan talakawa yan Najeriya su miliyan daya N5000 a kowane wata don rage musu radadin tsananin halin rayuwa domin cika alkawarin data

Shugaba Buhari ya fara biyan mutum miliyan-1 N5000 duk wata
Janye tallafi da karyar da Naira ba shawara ta bace -Buhari

Shugaba Buhari ya kara jaddada kin amincewa da karya darajar Naira da kuma kara farashin kudin man fetur saboda abunda ya faru d shi a kan mulkin shekarar 1985.

Janye tallafi da karyar da Naira ba shawara ta bace -Buhari
Ka ji makudan kudin da Najeriya ta adana?

Mataimakin Shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo yace tabbas soke tallafin man fetur da Gwamnatin Shugaba Buhari tayi ba karamin taimakawa yayi ba a Kasar.

Ka ji makudan kudin da Najeriya ta adana?
Yara 70,000 zasu mutu a Najeriya cikin 2017 idan ba'a dauki mataki ba - Watkins

Hasashe sun nuna cewa rayuwar yara kimanin guda 70,000 na cikin hatsari a kasar Najeriya sakamakon rashin ingantacen abinci.

Yara 70,000 zasu mutu a Najeriya cikin 2017 idan ba'a dauki mataki ba - Watkins
Kalli yanda Jibrin ya haska yan mazabar siyasa da naira miliyan 100

Tsohon shugaban kwamitin dacewa na majalisa, Abdulmumini Jibrin ya fatsama wa yan mazabarsa da naira miliyan 100 don tallafi.

Kalli yanda Jibrin ya haska yan mazabar siyasa da naira miliyan 100
NAIJ.com
Mailfire view pixel