Ta'addanci

Rundunar Soji ta mayar da 'yan Boko Haram 760 hannun Gwmnatin Jihar Borno

An birni gawawwaki 9 da yan kungiyan Boko haram su ka kashe a kauyen Ranni

Limamin Rann, Ba’liman Goni Guja ya tabbatar da cewa sojoji sun ba da gawawwakin yan gudun hijira 9 da ake kashe a wata gona dake tsakanin kauyen Daima da Ranni

An birni gawawwaki 9 da yan kungiyan Boko haram su ka kashe a kauyen Ranni
Rikicin Boko Haram bai kama kafar na IPOB ba - Kashim Shettima

Gwamnan jihar Borno Kashim Shettima ya bayyana cewa, ta'addancin rikin masu fafutikar neman kafa yankin Biyafara wanda Nnamdi Kanu ke jagoranta, ya zarce ta'add

Rikicin Boko Haram bai kama kafar na IPOB ba - Kashim Shettima
Shelkwatan tsaro DHQ sunyi dai-dai da suka kira IPOB yan ta'adda, Inji Sagay

A ranar Litini ne shuganan kwamitin masu ba shugaban kasa shawara kan yaki da cin hanci da rashawa, Itse Sagay, ya goyi bayan DHQ wajen kiran IPOB yan ta'adda.

Shelkwatan tsaro DHQ sunyi dai-dai da suka kira IPOB yan ta'adda, Inji Sagay
Kalli abinda ɗan Boko Haram yayi ma wani karamin yaro a garin Chibok (HOTUNA)

Wasu hotunan ban tausayi sun bayyana na wani yaro wanda wani dan Boko Haram yabi ta kansa da babur a daren da yan Boko Haram din suka sace yan matan Chibok.

Kalli abinda ɗan Boko Haram yayi ma wani karamin yaro a garin Chibok (HOTUNA)
Sanadiyar zartar da hukuncin ta'addanci akan kungiyar IPOB, Kanu da jiga-jigansa sun yi layar ɓata

Sakamakon zartar da hukuncin ta'addaci a ranar Jumma'ar da ta gabata, wanda rundunar sojin kasan Najeriya ta yi akan kungiyar masu fafutikar neman kafa yankin B

Sanadiyar zartar da hukuncin ta'addanci akan kungiyar IPOB, Kanu da jiga-jigansa sun yi layar ɓata
Ku kula da kawowa zaman lafiya tangarda - gargadin Buratai ga yankunan kudu maso gabas

Babban hafsan sojin kasa na Najeriya Laftanar Janar Tukur Buratai, ya na gargadin 'yan kungiyoyin asalin mazauna yankin Biyafara (IPOB) da masu fafutukar a ba s

Ku kula da kawowa zaman lafiya tangarda - gargadin Buratai ga yankunan kudu maso gabas
Mun ɗaiɗaita dakarun Biyafara cikin watanni 30, me yasa yaki da Boko haram ya ki ci ya ki cinyewa - Atiku

NAIJ.com ta ruwaito daga tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar akan mamakinsa na yakin Boko haram da aka dauki shekaru biyar ana ta fafatawa.

Mun ɗaiɗaita dakarun Biyafara cikin watanni 30, me yasa yaki da Boko haram ya ki ci ya ki cinyewa - Atiku
Boko Haram sun kar 18, sun kuma wawashe dukiya da sace jama'a a sansanin gudun hijira a Banki

Boko Haram sun kar 18, sun kuma wawashe dukiya da sace jama'a a sansanin gudun hijira a Banki. An sha sace mutane a IDP camp da kauyuka, kuma shiru basu dawo ba

Boko Haram sun kar 18, sun kuma wawashe dukiya da sace jama'a a sansanin gudun hijira a Banki
Boko Haram: Osibanjo ya mika godiya ga kasar Amurka domin sayar wa Najeriya jiragen saman yaki

Yarjejiniyar ya hada har da bama bamai da roket da kuma horras da sojojin Najeria wurin sarrafa makaman. Farashin ko wani jirgi ya wuce dala milyian 10.

Boko Haram: Osibanjo ya mika godiya ga kasar Amurka domin sayar wa Najeriya jiragen saman yaki
Kannywood: Bosho ya karyata murya da ke yawo a gari kan kiran da Boko Haram wai suka yi masa, yace ba shi bane

Kannywood: Bosho ya karyata murya da ke yawo a gari kan kiran da Boko Haram wai suka yi masa, yace ba shi bane, a faifan dai anji 'muryar Bosho' tana amo

Kannywood: Bosho ya karyata murya da ke yawo a gari kan kiran da Boko Haram wai suka yi masa, yace ba shi bane
Gwamnatin tarayya ta biya kudin gyaran cocina da Boko Haram suka lalata – Limaman cocin Katolika

Limaman cocin katolika na wasu yankuna sun nemi gwamnatin tarayya da ta ba da tallafi ga cocina da mutanen da ta’addancin yan Boko Haram ya Shafa a gurin bauta.

Gwamnatin tarayya ta biya kudin gyaran cocina da Boko Haram suka lalata – Limaman cocin Katolika
Gwamna Yari ya yi Allah wadai da hare-haren 'yan bindiga a jihar Zamfara

Gwamnan jihar Zamfara kuma shugaban kungiyar gwamnonin Nijeriya, Alhaji Abdulaziz Yari Abubakar, ya bayyana damuwarsa game da hare-haren da ake yi a wasu yankun

Gwamna Yari ya yi Allah wadai da hare-haren 'yan bindiga a jihar Zamfara
Rikicin yanki a jihar Delta ya salwantar da rayuka 6 da kone gidaje da dama

A wani rikicin kasa da ya afku tsakanin mutanen garuruwan Igbide da na Okpolo-Enwhe, wanda duk suna karkashin karamar hukumar Isoko ta kudu a jihar Delta, ya yi

Rikicin yanki a jihar Delta ya salwantar da rayuka 6 da kone gidaje da dama
Boko Haram ta yi anfani da mata sama da 80 a kunar bakin wake

Boko Haram ta fi anfani da mata wajen kai hare-haren kunar bakin wake. A wata kididdiga da aka fitar a bana an samu sama da mata 150 da suka yi anfani da su.

Boko Haram ta yi anfani da mata sama da 80 a kunar bakin wake
Rundunar sojoji sun yi wa yara 1,227 aluran rigakafi a kauyuka 13 a Yobe

Sojojin 159 Bataliya da 27 Task Force Brigade da kuma Operation LAFIYA DOLE sun yiwa yara da rikicin ta’addancin Boko Haram ta shafa aluran rigakafi..

Rundunar sojoji sun yi wa yara 1,227 aluran rigakafi a kauyuka 13 a Yobe
Ka san ɗimbin asarar da ýan Boko Haram suka yi ma al’ummar Borno?

Saleh yace Boko Haram sun lalata gidaje 986, 453, azuzuwa 5, 335, asibiti 201, famfuna 1, 630, ofisoshin Yansanda da na gwamnati 800 da tashoshin wuta.

Ka san ɗimbin asarar da ýan Boko Haram suka yi ma al’ummar Borno?
Idan kaji ana ƙi gudu, sa gudu ne bai zo ba: Buratai ya tattara kayansa, zai koma Maiduguri

Mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya umarci babban hafsan sojin kasa da na sama, laftanar janar Tukur Yusuf Buratai da Air Marsharl Sadique.

Idan kaji ana ƙi gudu, sa gudu ne bai zo ba: Buratai ya tattara kayansa, zai koma Maiduguri
Shettima ya yi Allah wadai da harin Boko Haram a kan ma’aikatan NNPC da na jami’ar Maiduguri

Gwamna Kashim Shettima na jihar Borno, ya yi Allah wadai da hari mayakan kungiyar Boko Haram a kan ma'aikatan NNPC da kuma na Jami'ar Maiduguri ......

Shettima ya yi Allah wadai da harin Boko Haram a kan ma’aikatan NNPC da na jami’ar Maiduguri
Mun rasa mutane 18 wanda suka kai rahoton masu garkuwa da mutane - 'Yan garin Rijana

Mutanen kauyen Rijana da ke kan hanya Kaduna zuwa Abuja a jiya sun shaidawa Ministan harkokin cikin gida, Lt-Gen Abdulrahman Danbazzau cewa ana kashe musu mutan

Mun rasa mutane 18 wanda suka kai rahoton masu garkuwa da mutane - 'Yan garin Rijana
Sufeto Idris Musa daya daga cikin jami’an ‘yan sanda da suka ji rauni a lokacin da mayakan Boko Hara ta kai musu hari Allah ya masa rasuwa

Sufeto Idris Musa daya daga cikin tawagar jami’an ‘yan sanda da suka ji rauni a lokacin da mayakan Boko Hara ta kai musu hari a Kano Allah ya masa rasuwa

Sufeto Idris Musa daya daga cikin jami’an ‘yan sanda da suka ji rauni a lokacin da mayakan Boko Hara ta kai musu hari Allah ya masa rasuwa
Iran ke tallafawa 'yan ta'adda a duniya da kudade - Kasar Amurka

Iran ke tallafawa 'yan ta'adda a Duniya da kudade, inji Amurka, shekara da shekaru Iran na cikin takunkumai na karya tattalin arziki saboda goyon bayan Hisbulla

Iran ke tallafawa 'yan ta'adda a duniya da kudade - Kasar Amurka
Wasu matasa sun farma tawagar masu ceto a Maiduguri

Wasu matasa sun kai farmaki kan jami'an hukumar bada agaji na gaggawa shiyar Jihar Borno, wadanda ke kokarin ceto mutane a harin kunar bakin wake a Maiduguri

Wasu matasa sun farma tawagar masu ceto a Maiduguri
NAIJ.com
Mailfire view pixel