Ta'adda

Karanta ra'ayoyi dangane da zartar da hukuncin ta'addanci akan kungiyar IPOB

Ta'addanci: Dakarun soji sun kama makaman yaki

Rundunar sojojin kasa na Najeriya sun shirin kawo karshe wasu makaman yaki sama da guda 600 da aka kama a wajen masu kiwon shanu da wadansu ‘yan ta’adda

Ta'addanci: Dakarun soji sun kama makaman yaki
Yan Boko Haram sun saci ýan mata da ƙananan yara a jamhuriyar Nijar

Wasu rahotanni daga kasar jamhuriyar Nijar sun bayyana cewar mayakan Boko Haram sun kai hari kasar Nijar inda suka kashe mutane 9 tare da sace mata kimanin 40.

Yan Boko Haram sun saci ýan mata da ƙananan yara a jamhuriyar Nijar
Sojoji sun bindige wani dan kunar bakin wake a Maiduguri

Shugaban kungiyar ‘yan banga wato ‘Civilian-JTF’, Danbatta Bello ya fada wa majiyar mu cewa a ranar Talata da misalin karfe 2:40 na rana sojoji sun harbe wani d

Sojoji sun bindige wani dan kunar bakin wake a Maiduguri
An kai wani mummunan harin ta'addanci gidan rawa a Manchester

'Yan sanda a birnin Manchester na Ingila sun ce mutum 22 sun hallaka, kusan 60 kuma sun ji munanan raunuka sakamakon fashewar wasu abubuwa a cibiyar raye-raye

An kai wani mummunan harin ta'addanci gidan rawa a Manchester
Wani babban sarki a arewa ya ce zai yi wuya a kaucewa dũk ta'addanci a cikin kasar

Zai yi wuya a kaucewa dũk ta'addanci a cikin kasar, inda talauci, jahilci, rashin ilimi, da cin hanci da rashawa da kuma rashin adalci dake tayar da ta'addanci

Wani babban sarki a arewa ya ce zai yi wuya a kaucewa dũk ta'addanci a cikin kasar
Shugaba Buhari ya mika ta'aziyyar zuwa Misira, Rasha kan harin 'yan ta'adda na kwana nan

Najeriya kuma na tsaye da goyon bayan gwamnati da jama'ar na Rasha a wannan ban tausayi lokacin. Mun kuma bada cikakken hadin kai da su da kuma duk duniya.

Shugaba Buhari ya mika ta'aziyyar zuwa Misira, Rasha kan harin 'yan ta'adda na kwana nan
An shigo da wani babban Dan ta’adda cikin Najeriya

Kwanan aka damke wani dan kungiyar ISIS dan Najeriya wanda tuni aka taso keyar sa daga can zuwa Najeriya. Kasar Jamus ta gargadi ‘yan ta’addan Duniya.

An shigo da wani babban Dan ta’adda cikin Najeriya
Hukumomi na neman wani kasurgumin dan ta'adda

Jami'an tsaro a Sudan sun gano sinadaran da ake amfani da su wajen hada bama-bama, da kuma fasfo bayan wani abu ya fashe a wani gida da ke babban birnin kasar.

Hukumomi na neman wani kasurgumin dan ta'adda
LABARI DA DUMI-DUMI: 'Yan bindiga sun kashe wasu 'yan kasashen waje a Adamawa

Rahoto daga jihar Adamawa na nuna cewa wasu ‘yan bindiga dadi sun hallaka wasu ‘yan kasashen waje 2 da kuma wasu jami’ai gwamnatin jihar Adamawa 5.

LABARI DA DUMI-DUMI: 'Yan bindiga sun kashe wasu 'yan kasashen waje a Adamawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel