Sojin Kasan

Akwai 'yan siyasar da suke kara ta'azzara rikicin yankunan kudu maso gabas - Sojin Kasa

Gwamnatin tarayya ta sanyawa sabon wajen atisayen harbi da akayi a Sambisa sunan Marigayi Laftanan Kanal Abu Ali

Abu Ali, Tsohon Kwamandan Soji wanda ya rasa rayuwarsa a fagen daga ranar 4 ga watan Nuwambar 2016, bayan sunyi batakashi da yan tada kayar bayan Boko Haram.

Gwamnatin tarayya ta sanyawa sabon wajen atisayen harbi da akayi a Sambisa sunan Marigayi Laftanan Kanal Abu Ali
Rundunar sojin Najeriya ta fittitiki yan Boko Haram daga Chikun gudu

Rundunar sojin Operation LAFIYA DOLE ta kare fitittikan yan tada kayar bayan Boko Haram a jihar Borno, arewa maso gabashin Najeriya inda suka fitini mutane.

Rundunar sojin Najeriya ta fittitiki yan Boko Haram daga Chikun gudu
Yan bindiga sun hallaka soji 15 a kasar Nijar

Yan bindiga sun hallaka sojin kasar Nijar 15 a yau Juma’a 24 ga watan Fabrairu, kuma soji 19 sun jikkata. Harin ya faru ne kusada iyakan kasar Mali da Nijar.

Yan bindiga sun hallaka soji 15 a kasar Nijar
Rundunar sojin Najeriya tayi ma Boko Haram mumunar baraka

Bisa ga rahotannin da muka samu akan wani mumunan harin da yan Boko Haram suka kaiwa soji a ranan Alhamis, 9 ga watan Febrairu, rundunar sojin Najeriya.

Rundunar sojin Najeriya tayi ma Boko Haram mumunar baraka
Kwato Sambisa: 'yan matan Chibok sun zama garkuwar 'yan Boko Haram

'Yan Boko Haram su yi garkuwa da sauran 'yan matan Chibok ne yayin da suke tserewa daga Sambisa a cewar rundunar Sojin, wanda hakan ya sa ba a ragargajesu ba

Kwato Sambisa: 'yan matan Chibok sun zama garkuwar 'yan Boko Haram
Ana takun-saka tsakanin sojojin Najeriya da wasu yan asalin Abuja saboda wannan dalilin

Yanzu abin jira a gani shine yadda za a warware wannan takaddamar tsakanin ‘yan asalin Abuja da kuma rundunar sojojin Najeriya.

Ana takun-saka tsakanin sojojin Najeriya da wasu yan asalin Abuja saboda wannan dalilin
Matsala yayin da sojojin Ghana 501 sukayi shawarar zama 'yan Boko Haram, ISIS

Akwai damuwa game da shirin sojojin ghana 501 wadanda aka kora na shiga kungiyoyin 'yan ta'adda irin su Boko Haram ko ISIS

Matsala yayin da sojojin Ghana 501 sukayi shawarar zama 'yan Boko Haram, ISIS
Sojoji sun ja kunnen tsagerun yankin Neja-Delta

Rundunar Sojojin Najeriya ta ja kunnen Tsagerun Neja-Delta karo na karshe, Sojin sun gargadi tsagerun yankin da su daina barnar da suke yi.

Sojoji sun ja kunnen tsagerun yankin Neja-Delta
Shugaban Fulani ya mika makamansa ga sojoji a Zamfara

Wani shugaban Fulani makiyaya a Zamfara, a bisa ra’ayin kansa, ya mika makamansa da albarusai ga rundunar soji ta da ke jihar.

Shugaban Fulani ya mika makamansa ga sojoji a Zamfara
NAIJ.com
Mailfire view pixel