Siyasa

Rikicin jihar Filato nada nasaba da siyasa - Inji Adudu

Tirka-tirkan mama Taraba: Atiku yayi magana

Daga karshe dai tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar yayi tsokaci akan maganar da mistan harkokin mata Aisha Al-Hassan ta fada game da Buhari.

Tirka-tirkan mama Taraba: Atiku yayi magana
2019: Babban dalilin da yasa Buhari yaƙi amincewa ya bayyana ra’yinsa game da takarar shugaban ƙasa – Shehu Sani

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Sanatan yana fadin “Idan ya bayyana burinsa na yin takara, wannan mataki zai kashe ma jama’a da dama damarsu na tsayawa takara.

2019: Babban dalilin da yasa Buhari yaƙi amincewa ya bayyana ra’yinsa game da takarar shugaban ƙasa – Shehu Sani
Talakawa ke suturta ku - Sagay ya mayar da martani kan sanatoci

Jagoran mai ba shugaban kasa shawara kan yaki da cin hanci da rashawa, Farfesa Itse Sagay, ya mayarwa sanatoci martani bisa maganganu da suka yi akan sa.

Talakawa ke suturta ku - Sagay ya mayar da martani kan sanatoci
Siyasar Kano: Jagororin Kwankwasiyya sun kai korafin su gaban hukumar Yansanda (Hotuna)

A ranar Alhamis 8 ga watan Satumba ne wata tawagar gagga gaggan yayan darikar Kwankwasiyya suka dira ofishin hukumar Yansandan Najeriya dake Abuja don kai koraf

Siyasar Kano: Jagororin Kwankwasiyya sun kai korafin su gaban hukumar Yansanda (Hotuna)
El-Rufai ya bude makarantun da ya rufe tsawon watanni a kudancin Kaduna

El-Rufai ya bude makarantun daya rufe watan Disamba a kudancin Kaduna, makarantun sun hada da ta koyon ungozoma na nas-nas, da kuma ta koyon noma a Kafanchan

El-Rufai ya bude makarantun da ya rufe tsawon watanni a kudancin Kaduna
Abin da ya sa mutane suke watsa labaran karya akan Buhari - Adesina

Mai taimakawa shugaba Buhari a fannin hulda da jama'a Femi Adesina yayi bayani akan dalilan da yasa wasu mutane ke yada jita-jita akan shugaba Buhari.

Abin da ya sa mutane suke watsa labaran karya akan Buhari - Adesina
Kishin-kishin: Dangote ne dan takarar a PDP 2019

Bisa ga dukkan alamu, jami'iyyar PDP tana niyyar tsayar da babban attajirin dan kasuwan nan da yafi kowa arziki a Afirka, Aliko Dangote a matsayin dan takarar

Kishin-kishin: Dangote ne dan takarar a PDP 2019
2019: Ban yanke shawara kan tsayawa takarar shugaban kasa da Buhari ba – Inji wani Gwamnan Arewa

Gwamnan jihar Zamfara Abdul Aziz Yari ya musanta jita jitan da ake yadawa wai tana da sha’awar tsayawa takarar shugaban kasa tare da Buhari a zabukan 2019.

2019: Ban yanke shawara kan tsayawa takarar shugaban kasa da Buhari ba – Inji wani Gwamnan Arewa
Batun ficewa daga APC: Gwamnatin jihar Kano ce ke yi min bita da ƙulli – Inji Kwankwaso

Sanatan Al’ummar Kano ta tsakiya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya musanta labaran dake yawo a shafukan yanar gizo na cewa wai ya fice daga jam’iyyar APC zuwa PDP

Batun ficewa daga APC: Gwamnatin jihar Kano ce ke yi min bita da ƙulli – Inji Kwankwaso
Idan yan PDP suka hadu a mashaya babu abunda suke yi sai maganar banza da shirme – Abba Yaro

Shugaban jam’iyyar APC na jihar Benue, Mista Abba ya bayyana cewa mambobin jam’iyyar PDP basu da wani abun bayarwa sai zuwa mashaya suna maganganun banza.

Idan yan PDP suka hadu a mashaya babu abunda suke yi sai maganar banza da shirme – Abba Yaro
Idan Buhari baya so ya yi murabus, toh a nada shi a matsayin ministan harkokin waje - Fayose

Ggwamnan jihar Ekiti Ayodele Fayose ya bayyana cewa idan shugaban kasa Muhammadu Buhari baya son yin murabus, toh a nada shi a matsayin ministan harkokin waje.

Idan Buhari baya so ya yi murabus, toh a nada shi a matsayin ministan harkokin waje - Fayose
Tsofafin shugabanin soji na Najeriya guda uku sun tattauna akan wanda zai maye gurbin Buhari a shekara 2019

Tsofafin shugabanin na Najeriya guda uku sunyi wani a taro a watan Mayun wannan shekaran a garin Minna, amma a lakacin jama'a basu san abubuwan da suka tattauna

Tsofafin shugabanin soji na Najeriya guda uku sun tattauna akan wanda zai maye gurbin Buhari a shekara 2019
Minista Jummai ta ziyarci shugaban PDP Ahmed Makarfi

Makarfi yace mata su zama cikin shirin siyan katin jam'iya kar su zauna a ba su kyauta, don hakan zai ba su damar shiga hurdodin siyasa da kuma janyo musu girma

Minista Jummai ta ziyarci shugaban PDP Ahmed Makarfi
Jam'iyyar PDP za ta karbi mulkin kasar nan a 2019 - Fayose

A ranar larabar da ta gabata ne gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, dan jam’iyar PDP ne, ya bayyanawa manema labarai cewa jam’iyar ta su za ta karbi mulki

Jam'iyyar PDP za ta karbi mulkin kasar nan a 2019 - Fayose
Siyasar Kano: Al’ummar Ƙiru/Bebeji sun fara shirin yi ma ɗan majalisa Abdulmuminu Jibrin kiranye

Daruruwan jama’a can daga mazaɓar Ƙiru da Bebeji sun fara gangamin yi ma dan majalisar su Abdulmuminu Jibrin kiranye daga majalisar wakilai ta tarayya.

Siyasar Kano: Al’ummar Ƙiru/Bebeji sun fara shirin yi ma ɗan majalisa Abdulmuminu Jibrin kiranye
'Duk Wanda ya zaci Najeriya zata zauna kasa daya, lallai gaula ne' - Inji Olu Falae

'Duk Wanda ya zaci Najeriya zata zauna kasa daya, lallai gaula ne, kuma makiyin Najeriya' - Inji Olu Falae. Olu Falaye dai tsohon dan takarar shugaban kasa ne.

'Duk Wanda ya zaci Najeriya zata zauna kasa daya, lallai gaula ne' - Inji Olu Falae
Yan Najeriya suna son bayani gamsashe akan lafiyar Shugaba Buhari, ba wai muryar sa kawai suke son ji ba.

Tsohon mai bada shawara ga shugaba Obasanjo akan harkokin siyasa, Akin Osuntokun ya sharhi akan rade-radin matsalar iya magana da ake zargin Buharin baya iya yi

Yan Najeriya suna son bayani gamsashe akan lafiyar Shugaba Buhari, ba wai muryar sa kawai suke son ji ba.
Madugun Kwankwasiyya yayi wani batu mai ɗaure kai game da jam’iyyar APC

Sanatan Kano ta tsakiya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso yace yawaitan kiraye kiraye da ake samu na muradin raba Najeriya ya biyo bayan tabarbarewar jam'iyyu.

Madugun Kwankwasiyya yayi wani batu mai ɗaure kai game da jam’iyyar APC
Rikicin PDP matsala ce ga dimokradiyyar Najeriya – Gwamna Seriake Dickson

Gwamnan jihar Bayelsa, Henry Seriake Dickson, yace rikicn shugabancin da ke cikin jam’iyyar People’s Democratic Party (PDP) babban matsala ce ga dimokradiyya.

Rikicin PDP matsala ce ga dimokradiyyar Najeriya – Gwamna Seriake Dickson
Dalilin tsatstsamar dangantaka dake tsakanin Buhari da ýan majalisa (KARANTA)

Gaskiya dantakar bata wani lalace ba, sanin kowa ne majalisa ce tushen siyasar Najeriya, ko a zamanin mulkin Soja majalisa kadai ake wargazawa saboda itace siya

Dalilin tsatstsamar dangantaka dake tsakanin Buhari da ýan majalisa (KARANTA)
Babu ruwanmu da sabuwar jam'iyyar APDA - PDP

Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta misanta kanta daga sabuwar jam’iyyar da aka kaddamar jiya mai suna Advanced Peoples Democratic Alliance (APDA).

Babu ruwanmu da sabuwar jam'iyyar APDA - PDP
Gwamnonin APC na yunkurin tsayar da sabon dan takara don tarar 2019

Gwamnonin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na halartan taro don yunkurin samar da mafita dangane da dan takarar da zasu tsayar a a siyasar shekar 2019

Gwamnonin APC na yunkurin tsayar da sabon dan takara don tarar 2019
NAIJ.com
Mailfire view pixel