Shugabanci

Shugaba Buhari yayi kira ga Majalisar Dinkin Duniya da ta kawo karshen kisan kare-dangin da ake yiwa musulmai a Myanmar

Majalisar Dattawa ta mayar da mafi karancin shekarun takarar shugaban kasa zuwa 35

Rahotanni sun bayyana cewa an gabatar da tsare-tsare guda 33 a majalisar wanda mataimakin shugaban majalisar, Ike Ekweremadu, yayi, amma sauya tsarin mafi kanka

Majalisar Dattawa ta mayar da mafi karancin shekarun takarar shugaban kasa zuwa 35
Jerin abubuwan da suka faru da Buhari tun farin rashin lafiyarsa a 2017

A ranar 7 ga watan Mayu ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tafi zuwa kasar Birtaniya don samun kulawa daga wata cuta dake damunsa wanda ba’a bayyana ba.

Jerin abubuwan da suka faru da Buhari tun farin rashin lafiyarsa a 2017
Buhari yayi ta'aziyyar rasuwar dan Majalisar wakilai Wammako

Sakon ta'aziyyah da shugaba Muhammadu Buhari ya aikawa iyalai da dangi da yan jihar dan majalisar zartarwa na kasa , Aliyyu wammako a rasuwarsa da yayi a yau

Buhari yayi ta'aziyyar rasuwar dan Majalisar wakilai Wammako
2019: PDP ta baiwa sashen Arewa daman fitar da dan takarar shugaban kasa, kudu ta fitar da mataimaki

Shugaban jam'iyayar pdp na jihar Neja ya tabbatar da cewa PDP zata mika shugabncin shekara 2019 zuwa ga sashen Arewa sai mataimakin zuwa ga Kudancin kasan

2019: PDP ta baiwa sashen Arewa daman fitar da dan takarar shugaban kasa, kudu ta fitar da mataimaki
Tsohon Firai ministan Birtaniya ya kawo ziyara ga gwamna El-Rufai (Hotuna)

Da safiyar ranar Alhamis dinnan ne gwamnan jihar Kaduna ya tarbi tsohon Firai ministan yayin daya sauka a filin sauka da tashin jirage na jihar Kaduna.

Tsohon Firai ministan Birtaniya ya kawo ziyara ga gwamna El-Rufai (Hotuna)
Kwanan Buhari 20 bai san inda yake ba, yana bukatar addu'a - Gwamna Fayose

Gwamnan na Ekiti a cikin wani sakon sa da ya fitar ta hannun mai bashi shawara ta musamman yace shima kamar ko wane dan Najeriya ba ya fatan mutuwa ga shugaban

Kwanan Buhari 20 bai san inda yake ba, yana bukatar addu'a - Gwamna Fayose
Farfesa Osinbajo ya yi sabbin nade-nade

Farfesa Osinbajo ya yi sabbin nade-nade

Osinbajo ya baiwa masu zargin nade-nadensa da bangaranci kunya a yau. An nada dan arewa musulmi cikin hadiman mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo.

Farfesa Osinbajo ya yi sabbin nade-nade
Majalisar dattijai na son bangaren shari'a ta fassara iko na zartarwa wajen daukan alƙawura

Akwai rikicin tsarin mulki da zai faru a Najeriya saboda majalisar dattijai a yanzu na tsaka-tsaki kan abin da zai yi tare da gabatarwa da shugaban kasar ya yi.

Majalisar dattijai na son bangaren shari'a ta fassara iko na zartarwa wajen daukan alƙawura
Hukumar EFCC ta kara taso keyar wani Danuwan Jonathan

Hukumar EFCC ta damke wani Danuwan Jonathan. Hukumar ta ma kara laifuffuka a saman na baya. Ana zargin sa da karbar miliyoyin daloli a hannun Dasuki.

Hukumar EFCC ta kara taso keyar wani Danuwan Jonathan
Gwamnan Jihar Ekiti, Ayodele fayose na mika wa Shugaban kasa Buhari shawara

Na ga Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF), Mista Babachir Lawal a talabijin yana amsa dakatarsa, abin da ya zo a tunanina shi ne, akwai shugabanin da yawa a kasar

Gwamnan Jihar Ekiti, Ayodele fayose na mika wa Shugaban kasa Buhari shawara
Har yanzu Shugaba Buhari bai fito daga gidan sa ba a cikin Villa

Tun bayan da shugaba Buhari ya kasa fitowa daga gidan sa a ranar Alhamis din da ta gabata don shugabantar zaman majalisar zartarwa ake ta rade raden ko dai baya

Har yanzu Shugaba Buhari bai fito daga gidan sa ba a cikin Villa
Buhari ya bada umurni akan abinda za’ayi da kudin da aka gano a Legas

Shugaba Muhammadu Buhari ya umurci hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa EFCC ta mayar da kudi $50 million da aka gano a wani daki a Ikoyin.

Buhari ya bada umurni akan abinda za’ayi da kudin da aka gano a Legas
Abin da ya dace da ni shine shugaban kasa, ba gwamna ba, inji Okorocha

Gwamnan jihar Imo Rochas Okorocha yace yana ganin shugaban kasar tarayyan Najeriya yafi dacewa da shi fiye da zama gwamna, amma ba zaiyi takara da Buhari ba.

Abin da ya dace da ni shine shugaban kasa, ba gwamna ba, inji Okorocha
YANZU-YANZU : Adams Oshiomole ya kawo ziyaran ban girma fadar Aso Rock

A yau ne ranan Alhamis, 6 ga watan Afrilu 2017, tsohon gwamnan jihar Edo, Kwamred Adams Oshiomole ya kawo ziyara ga shugaban kasa Muhammadu Buhari .

YANZU-YANZU : Adams Oshiomole ya kawo ziyaran ban girma fadar Aso Rock
Ba zamu bayyana kudin da aka kashe wajen jinyan Buhari ba - Gwamatin tarayya

Gwamatin tarayya ta ce babu wanda ya Isa ya tilasta ta bayyana lissafin kudin jinyan da Buhari yayi a birnin Landan. Ministan,Lai Mohammed ya bayyana hakan

Ba zamu bayyana kudin da aka kashe wajen jinyan Buhari ba - Gwamatin tarayya
Karya ne, Shugaba Buhari zai koma Landan - Garba Shehu

Mai magana da yawun Shugaban kasa, Mallam Garba Shehu, ya bayyana cewa babu gaskiya cikin maganar da ke yaduwa akan jinyar Buhari. Yace duk tatsuniya ne.

Karya ne, Shugaba Buhari zai koma Landan - Garba Shehu
Wasu na son Buhari ya mutu domin abasu kujeran Mataimakin shugaban Kasa – Shehu Sani

Sanata Shehu Sani mai wakiltan Kaduna ta tsakiya yace, akwai wadansu yan siyasa da ke fatan shugaban Kasa Buhari ya mutu domin su zamo mataimakin shugaban kasa.

Wasu na son Buhari ya mutu domin abasu kujeran Mataimakin shugaban Kasa – Shehu Sani
Bola Tinubu zai zama shugaban kasa?

Bola Tinubu zai zama shugaban kasa?

Asiwaju Bola Ahmed Tinubu wanda jigo ne a APC yace yana iya tsayawa takarar shugaban kasar nan, ko da yake dai babu wanda ya san gobe. Ko ya kuke gani?

Bola Tinubu zai zama shugaban kasa?
A shirye na ke da in ajiye mukamin nan idan har... -Ali Modu Shariff

Ali Modu Shariff wanda kotu ta tabbatarwa da shugabancin jam'iyyar PDP ya ce a shirye ya ke da ya yar da kwallon mangwaro domin ya huta da guda a bisa sharadi

A shirye na ke da in ajiye mukamin nan idan har... -Ali Modu Shariff
Karshen tika tika tik! Atiku zai ƙalubalanci Buhari a zaɓen shugaban ƙasa na 2019 a PDP

Tsohon shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya fara gudanar da shirye shirye a karkashin kasa don yin takarar shugaban kasa a 2019, inda a yanzu haka ya fara gan

Karshen tika tika tik! Atiku zai ƙalubalanci Buhari a zaɓen shugaban ƙasa na 2019 a PDP
Abu 4 da yan Najeriya ke cewa tun bayan kin dawowar swhugaba Buhari

Rashin dawowar shugaban Najeriya Muhammadu Buhari bayan shafe makwanni biyu yana hutu a London ya janyo cece-kuce tsakanin ‘yan kasar kan batun rashin lafiyarsa

Abu 4 da yan Najeriya ke cewa tun bayan kin dawowar swhugaba Buhari
Buhari ya daure ni na tsawon watanni 18 - Anenih

Chief Tony Anenih, tsohon shugaban kwamitin amintattun PDP, yace Shugaba Muhammadu Buhari yayi mulkin soja ,ya daure shi tsawon watanni 18.

Buhari ya daure ni na tsawon watanni 18 - Anenih
NAIJ.com
Mailfire view pixel