Shugaban Matasan Arewa

Nnamdi Kanu na shirin tserewa kasar Kamaru – Kungiyar matasan Arewa

Buhari yayi gaggawan kama Nnamdi Kanu - Matasan Arewa

Kungiyan matasan Arewa ,AYF, a ranar Lahadi sunyi maraba da dawowan Buhari Najeriya, sun kuma bashi shawaran kama Shugaban IPOB Nnamdi Kanu a cikin gaggawa

Buhari yayi gaggawan kama Nnamdi Kanu - Matasan Arewa
Ka ji dalilin da ya sa gwamnati ba za ta iya kama shugabannin kungiyoyin matasan arewa ba?

Rahotanni sun kawo cewa gwamnatin tarayya ta ce bazata iya kama shugabannin kungiyoyin matasan arewa kan wa'adin da suka bayar ba saboda sun musanta fadin haka.

Ka ji dalilin da ya sa gwamnati ba za ta iya kama shugabannin kungiyoyin matasan arewa ba?
Jaruman Kannywood sun bayyana goyon baya ga gamayyar ƙungiyar matasan Arewa (Hotun)

Wasu daga cikin jaruman da suka jaddada goyon bayan nasu sun hada da Rabiu Rikadawa, Aisha Tsamiya, Hadiza Gabon, Adam Zango, Halima Atete da Jamila Nagudu.

Jaruman Kannywood sun bayyana goyon baya ga gamayyar ƙungiyar matasan Arewa (Hotun)
Wa’adin barin gari: Jigon APC ya bayyana abunda zai faru ga yan Igbo a Jigawa

Ibrahim Hassan, mataimakin gwamnan jihar Jigawa ya bayyana abunda zai faru ga al’umman Igbo dake zaune a jihar idan matasan Arewa suka nace a kan korarsu.

Wa’adin barin gari: Jigon APC ya bayyana abunda zai faru ga yan Igbo a Jigawa
Shirun shugaban kasa a kan wakar sukar Igbo da Hausawa sukayi abun damuwa ne – Reno Omokri

Tsohon mataimaki ga tsohon shugaban kasa, Reno Omokri ya soki shirun shugaban kasa Muhammadu Buhari tunda labarin wakar sukar Igbo dake yawo a arewacin Najeriya

Shirun shugaban kasa a kan wakar sukar Igbo da Hausawa sukayi abun damuwa ne – Reno Omokri
Yanzu Yanzu: Muna nan akan bakarmu, dole ‘yan Igbo su bar arewa a 1 ga watan Oktoba – Matasan Arewa

Kungiyar matasan tace wadanda ke da ra’ayin kasancewa daga cikin Najeriya suna iya ci gaba da zama yayinda wadanda basu da ra’ayi su bar yankin kafin Oktoba.

Yanzu Yanzu: Muna nan akan bakarmu, dole ‘yan Igbo su bar arewa a 1 ga watan Oktoba – Matasan Arewa
Kungiyar matasan Arewa sun gana da Orji Uzo Kalu (Hotuna)

Tsohon gwamnan jihar Abia Orji Uzo kalu ya bayyana a shafinsa na faceebook cewa a yau yan kungiyan matasan Arewa su ka kawo mishi ziyara a ofishinsa .

Kungiyar matasan Arewa sun gana da Orji Uzo Kalu (Hotuna)
Matasan Arewa zasu sanar da janye waádin barin gari da aka ba ýan Igbo a wannan mako - Kashim Shettima

Matasan Arewa sun yanke wannan shawara ne bayan wata ganawa da sukayi da gwamnan jihar Borno Kashim Shettima a Abuja a ranar Lahadi 30 ga watan Yuli..

Matasan Arewa zasu sanar da janye waádin barin gari da aka ba ýan Igbo a wannan mako - Kashim Shettima
Kungiyar gwamnonin Arewa sun bukaci gwamnoni kudu maso gabas da su gargadi Nnamdi Kanu

Shugaban kungiyar Gwamnonin Arewa kuma gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima ya sanya baki cikin waádin barin gari da kungiyar matasan Arewa suka ba ýan Igbo.

Kungiyar gwamnonin Arewa sun bukaci gwamnoni kudu maso gabas da su gargadi Nnamdi Kanu
Duk Inyamurin da ya zauna a Arewa shi ya so - Nnamdi Kanu

Kanu ya yi watsi da rahoton cewa yana karya doka kotu wajen ganawa da manema labarai da yake yi, ya kuma ce shugaban kasa Muhammadu Buhari da hukumar bincike (D

Duk Inyamurin da ya zauna a Arewa shi ya so - Nnamdi Kanu
Abin da zai faru da Inyamurai a arewa nan da Oktoba

Gargadin da sulaiman ya yi, yana takun saka ne da magar da shugaban kungiyar Matawan arewa (AYCF) Yerima Shettima ya yi na cewa ba abin da zai sami alu'umar ibo

Abin da zai faru da Inyamurai a arewa nan da Oktoba
Wani matashi daga arewa ya kera na’urar inverter wanda ba taba yin irin ta ba a Najeriya

Wani matashi kuma injiniya daga arrewacin Najeriya mai suna Ahmad Lawal Jari ya kera na’urar inverter wanda za a sayar a nan kasar don taimakawa al’umma Najeri

Wani matashi daga arewa ya kera na’urar inverter wanda ba taba yin irin ta ba a Najeriya
Kungiyar matasan jihar Kogi ta kalubalanci gwamna Bello cewa ya gudanar da zaben kananan hukumomi idan ya san yana da farin jini

Kungiyar matasan jihar Kogi ta kalubalanci gwamnan jihar, Alhaji Yahaya Bello cewa ya gudanar da zaben kananan hukumomi idan ya san yana da farin jini.....

Kungiyar matasan jihar Kogi ta kalubalanci gwamna Bello cewa ya gudanar da zaben kananan hukumomi idan ya san yana da farin jini
Kungiyar dalibai na kasa zata gudanar da gagarumin zanga-zanga a Kaduna

Duka daliban Najeriya, a karkashin kungiyar dalibai na kasar zasu fara wata gagarumin zanga-zangar lumana tsakanin Satumba 30 zuwa 3 ga watan Oktoba na 2017

Kungiyar dalibai na kasa zata gudanar da gagarumin zanga-zanga a Kaduna
Fiye da matasa 100 suka yi sheka daga APC zuwa PDP a jihar Kogi

Jam’iyyar mai mulki APC a Jihar Kogi ta samu koma-baya yayin da wasu matasan jihar suka yi m’iyyar zuwa jam’iyyar adawa PDP a karamar hukumar Ofu da ke jihar

Fiye da matasa 100 suka yi sheka daga APC zuwa PDP a jihar Kogi
Duk mai son kirkiran sabuwar kasa yakoma garin su ya kirkiri kasar – inji Yerima

A kwanakin baya ne dai matasan arewan suka bada sanarwa cewa mutanen kabilar ibo da ke arewacin Najeriya da su kwashe kayansu su bar arewan kafin watan oktoba.

Duk mai son kirkiran sabuwar kasa yakoma garin su ya kirkiri kasar – inji Yerima
Biyafara: Maganganun Kwankwaso sun jefa sa cikin matsala

Kungiyar Inyamurai ta Ohanaze ta soki kalaman tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso inda tace akwai kulalliya a cikin maganganun na sa.

Biyafara: Maganganun Kwankwaso sun jefa sa cikin matsala
‘Yan kudu sun yi kaca-kaca da Kwankwaso a dalilin kalaman sa kan Inyamurai

Kungiyar Ohanaze ta kudu da wani tsohon Gwamnan Kaduna sun soki tsohon Gwamna Kwankwaso a dalilin kalaman sa kan Inyamurain da ke Aewa da sauran batutuwa.

‘Yan kudu sun yi kaca-kaca da Kwankwaso a dalilin kalaman sa kan Inyamurai
Ko takara Nnamdi Kanu yake shirin tsayawa ne a zabe mai zuwa?

Kwankwaso ya bayyana dalilin da ya sa ake kira a raba Najeriya. A cewar sa ba mamaki jagoran tafiyar Nnamdi Kanu na neman kujerar siaysa ne a zabe mai zuwa.

Ko takara Nnamdi Kanu yake shirin tsayawa ne a zabe mai zuwa?
Biafra: “ Babu wani sulhun da zai daure tsakanin Hausa da Igbo, Biafra kawai muke so “ - Bishop Udeh

Shugaba cocin General Overseer of Mount Zion Faith Global Liberation Ministries, Bishop Abraham Chris Udeh, yayi kira da yan kabilar Igbo suyi amfani

Biafra: “ Babu wani sulhun da zai daure tsakanin Hausa da Igbo, Biafra kawai muke so “ - Bishop Udeh
Ana wasan buya tsakanin wasu shugabanin arewa da jami'an tsaro

Rahotanni na nuna cewa har yanzu jami'an tsaro basu samu nasarar kama shuwagabannin kungiyoyin arewa da suka fitar da sanarwar gargadi ga yan kabilar Igbo

Ana wasan buya tsakanin wasu shugabanin arewa da jami'an tsaro
'Shirun Kabilar Ibo na arewa ya jawo masu' - Samarin arewa

Kabilar Ibo na arewa laifinsu daya da na kudu' - Shugaban samarin Arewa, yace saboda shirun da na arewa suka yi ya nuna cewa bakinsu daya da masu batun IPOB.

'Shirun Kabilar Ibo na arewa ya jawo masu' - Samarin arewa
NAIJ.com
Mailfire view pixel