Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari

Yadda Buhari ke kokarin mayar da Najeriya kasar Musulunci da taimakon Fulani makiyaya - MASSOB

Shugaba Buhari ya sha alwashin yakar cin hanci da har sai ta mutu

A cewar shugaban kasar, gwamnatin sa zata cika alwashin da ta dauka na kore dukkan ayyukan cin hanci da rashawa a Najeriya domin ta sanya kasar a hanyar cigaba.

Shugaba Buhari ya sha alwashin yakar cin hanci da har sai ta mutu
Wa ya kashe Yar’Adua? Shehu Sani ya bukaci ayi sabon bincike a mutuwar tsohon shugaban kasar

Sanata mai wakiltan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari dabude sabon bincike a kan mutuwar marigayi shugabaYar'Adua.

Wa ya kashe Yar’Adua? Shehu Sani ya bukaci ayi sabon bincike a mutuwar tsohon shugaban kasar
Trump zai gana da Buhari, da sauran shugabannin Afrika a ranar Laraba, 20 ga watan Satumba

Ana sa ran shugaba Trump tare da shugaban kasa Buhari da sauran shugabannin Afrika zasu tattauna al’amura daban-daban ciki harda cigaban tattalin arzikin Afrika

Trump zai gana da Buhari, da sauran shugabannin Afrika a ranar Laraba, 20 ga watan Satumba
Gwamna El-Rufai ya maida martini ga furucin Aisha Alhassan cewa Buhari yayi aklkawarin shugabanci sau daya

Gwamna Nasiru El-Rufai yayi watsi da jawabin Aisha Alhassan inda take cewa shugaba Muhammadu Buhari yayi alkawari tsayawa takara sau daya, cewa karya ne.

Gwamna El-Rufai ya maida martini ga furucin Aisha Alhassan cewa Buhari yayi aklkawarin shugabanci sau daya
Nayi fada a yakin Biyafara kuma bana fatan sake ganin wani yaki – Obasanjo ya aika sako ga Buhari

Tsohon shugaban a wani zantawa da yayi da jaridar Newsweek, ya lura cewa ba aikin rundunar soji bane zai magance matsalar face sauraron shawarwari juna.

Nayi fada a yakin Biyafara kuma bana fatan sake ganin wani yaki – Obasanjo ya aika sako ga Buhari
Lokacin yara: Shugaba Buhari cikin raha tare da wasu yara (hoto)

Hoton shugaban kasa Muhammadu Buhari yana wasa da wasu yara, Bashir Ahmed, mataimakin shugaban wajen kafofin yada labarai ne ya yada a shafinsa na twitter.

Lokacin yara: Shugaba Buhari cikin raha tare da wasu yara (hoto)
Buhari da Aisha na ganawa da daban-daban tare da shugaban kasar Uganda da matarsa a Abuja (hotuna)

Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakoncin shugaban kasar Uganda, Yoweri Museveni a Abuja, yayindan ita kuma Aisha Buhari ke ganawa da matar sa Janet.

Buhari da Aisha na ganawa da daban-daban tare da shugaban kasar Uganda da matarsa a Abuja (hotuna)
Yanzu Yanzu: Buhari zai jagorance mu zuwa taron majalisar dinkin duniya, zai kuma ziyarci Landan – Adesina

Shugaba Muhammadu Buhari zai bar Abuja a ranar Lahadi, 17 ga watan Satumba, zuwa Amurka inda zai hadu da sauran shuwagabannin duniya a taron majalisa ta UN.

Yanzu Yanzu: Buhari zai jagorance mu zuwa taron majalisar dinkin duniya, zai kuma ziyarci Landan – Adesina
Shugaba Buhari zai yi jawabi a taron majalisar dinkin duniya, zai gana da shugaban kasar Amurka

Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai bar kasar Najeriya zuwa kasar Amurka a ranar Talata, 19 ga watan Satumba, don jawabi a taron majalisan dinkin duniya.

Shugaba Buhari zai yi jawabi a taron majalisar dinkin duniya, zai gana da shugaban kasar Amurka
Abunda ya zama dole Buhari yayi ga kungiyar IPOB kan harin da suka kai ma Hausawa a Rivers - Ganduje

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci gwamnatin tarayya da ta yi binciken hari da yan kungiyar Biyafara suka kai ma Hausawa a jihar Rivers.

Abunda ya zama dole Buhari yayi ga kungiyar IPOB kan harin da suka kai ma Hausawa a Rivers - Ganduje
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisa (hotuna)

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisa a yau Laraba, 13 ga watan Agusta. Taron ya samu halartan manyan yan majalisa harda Aisha Alhassan.

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisa (hotuna)
Yanzu Yanzu: Aisha Alhassan ta halarci zaman majalisa tare da Buhari (hoto)

kKwanaki takwas bayan ta nuna goyon baya ga Atiku Abubakar, Ministar dake kula da harkokin mata, Aisha Alhassan ta halarci zaman majalisa a yau tare da Buhari.

Yanzu Yanzu: Aisha Alhassan ta halarci zaman majalisa tare da Buhari (hoto)
Atiku da Buhari: Ya zama dole APC ta sasanta tsakanin yan jam'iyya a yanzu - Orji Kalu

Tsohon gwamnana jihar Abia, Orji Uzor Kalu, yayi kira ga shugaban jam’iyyar APC, John Oyegun da ya nada kwamiti da zata sasanta shugabannin jam’iyyar.

Atiku da Buhari: Ya zama dole APC ta sasanta tsakanin yan jam'iyya a yanzu - Orji Kalu
Yanzu Yanzu: Shugaban kasar Ghana Akufo-Addo na ganawar sirri da Buhari a Aso Rock (hotuna)

Bayan dawowa daga jihar Kaduna inda ya kaddamar da gonakin Olam, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tarbi takwaransa na kasar Ghana, Nana Akufo-Addo, a Aso Rock.

Yanzu Yanzu: Shugaban kasar Ghana Akufo-Addo na ganawar sirri da Buhari a Aso Rock (hotuna)
Idan ba don Buhari ba da APC bata lashe zaben 2015 ba – Gbenga Daniel

Tsohon gwamnan jihar Ogun, Gbenga Daniel, yace jam’iyyar All Progressives Congress, (APC) tayi nasarar zaben shugaban kasa a 2015 ne saboda shugaba Buhari.

Idan ba don Buhari ba da APC bata lashe zaben 2015 ba – Gbenga Daniel
Kungiyar magoya bayan Buhari sun bayyana wadanda zasu sa shugaban kasar tsayawa takara a 2019

Kungiyar magoya bayan Buhari sun bayyana cewa yayi wuri da yawa a fara muhawara a kan tsayawa takarar zaben shugabancin kasa na 2019 domin da suaran lokaci.

Kungiyar magoya bayan Buhari sun bayyana wadanda zasu sa shugaban kasar tsayawa takara a 2019
Dan Allah ku biya ma’aikatan ku albashin su – Shugaba Buhari ga gwamnonin jiha

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da kungiyar sarakunan gargajiya na kasa sannan kuma ya koka kan yadda wasu gwamnonin jiha suka kashe kudin Paris Club.

Dan Allah ku biya ma’aikatan ku albashin su – Shugaba Buhari ga gwamnonin jiha
Majiyar fadar shugaban kasa ta bayyana dalilin da zai sa Buhari ba zai dakatar da Aisha Alhassan ba

Shugaban kasa Muhammadu Buhari na iya kin dakatar da ministar harkokin mata Aisha Alhassan duk da kira da akeyi ga koranta bayan furucin da tayi, inji majiya.

Majiyar fadar shugaban kasa ta bayyana dalilin da zai sa Buhari ba zai dakatar da Aisha Alhassan ba
Ka cika alkawarin da ka dauka ma yan Najeriya kan tsaro – Atiku ya caccaki Buhari

Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar yayi kira ga shugaba Muhammadu Buhari da ya cika alkawaran da yayi a lokacin yakin neman zabe.

Ka cika alkawarin da ka dauka ma yan Najeriya kan tsaro – Atiku ya caccaki Buhari
Buhari ne dan siyasa mafi tsoron Allah a Najeriya – Jigon APC ya caccaki Atiku

Jigon jamíyyar APC, Mohammed Lawal yayi ikirarin cewa tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yana kulla makirci kan shugaban Buhari tun daga 2015.

Buhari ne dan siyasa mafi tsoron Allah a Najeriya – Jigon APC ya caccaki Atiku
An tabbatar da tafiyar Buhari Amurka don yin jawabi ga shugabannin duniya

A cewar jaridar The Punch, ana sa ran shugaban kasar zai tafi a ranar Talata, 19 ga watan Satumba sannan kuma shine mutun na bakwai cikin jerin masu magana.

An tabbatar da tafiyar Buhari Amurka don yin jawabi ga shugabannin duniya
Shugaba Buhari bai bani kunya ba - Obasanjo

Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi gwargwadon bakin kokari wajen gudanar da yaki da rashawa.

Shugaba Buhari bai bani kunya ba - Obasanjo
NAIJ.com
Mailfire view pixel