Shugaba Najeriya

Rikicin Filato: An binne mutum 27, Shugaba Buhari yace a dauki tsatsauran matakai akan lamarin

Cinkoson gidajen kurkuku abin kunya ne ga kasar nan - Shugaba Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana damuwarsa kan irin yadda ake samun cinkoso a gidajen yari na kasar nan, inda ya ke cewa wannan abin kunya ne ga kasar

Cinkoson gidajen kurkuku abin kunya ne ga kasar nan - Shugaba Buhari
SERAP ta bukaci Buhari ya dakatar da shugaban NNPC, Maikanti Baru

Kungiyar SARAP ta aika budediyar wasika zuwa ga shugaba Muhammadu Buhari, inda ta bukaci shugaban kasa ya yi gaggawar gabatar da shugaban NNPC,Mista Maikan Baru

SERAP ta bukaci Buhari ya dakatar da shugaban NNPC, Maikanti Baru
Garambawul: Kungiyar Afenifere tayi kaca-kaca da Shugaban Kasa Buhari

Za ku ji cewa Kungiyar Afenifere tayi kaca-kaca da Shugaban Kasa Buhari inda su ka ce Buhari bai fahimci kukan ‘Yan Najeriya ba na a sauya fasalin kasa.

Garambawul: Kungiyar Afenifere tayi kaca-kaca da Shugaban Kasa Buhari
2019: Buhari ya je ya huta ya bar zancen kara tsayawa takara - Akinjide

Tsohon ministar sharia na kasa, Cif Richard Akinjide (SAN), ya kwantata kira da ake yi wa Buhari ya kara tsaya takarar shugaban kasa a 2019 a matsayin wargi.

2019: Buhari ya je ya huta ya bar zancen kara tsayawa takara - Akinjide
Orji Kalu ya ba kabilan Ibo shawara game da tsayar da dan takarar shugaban kasa a zaben 2019

Tsohon gwaman jihar Abia, Oriji Uzor Kalu, ya ce kada kabilan Ibo su damu da tsayar da dan takarar shugaban kasa a zaben 2019 ya suyi hakuri zuwa 2023

Orji Kalu ya ba kabilan Ibo shawara game da tsayar da dan takarar shugaban kasa a zaben 2019
Shugaba Buhari zai yi bikin 'Yancin kai tare da Sojojin Najeriya a Borno

A yau dinnan Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai ziyara Borno karo wanda wannan ne karon farko tun bayan da ya hau mulki da ya leka Jihar da ake ta rikici.

Shugaba Buhari zai yi bikin 'Yancin kai tare da Sojojin Najeriya a Borno
Biyafara: Shugaba Buhari yayi tir da wasu Shugabannin Kudancin kasar nan

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya soki wasu Shugabannin kasar nan na yankin Kudu maso gabas wadanda su ka gaza gargadin jama’ar su game da rikicin Biyafara.

Biyafara: Shugaba Buhari yayi tir da wasu Shugabannin Kudancin kasar nan
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari yayi wani sabon nadi

Gwamnati ta nada wani a matsayin sabon Shugaba Hukumar NAFDAC na kasa na rikon kwarya bayan shekarun tsohuwar Shugabar sun cika 60 a karshen watan Satumba.

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari yayi wani sabon nadi
Fayose ya bayyana dalilin da zai sa ya ka da Buhari a zaben 2019

Gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose yayi ikrarin cewa zai ka da shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 2019 idan jam'iyyar PDP suka tayar da shi dan takaran ta

Fayose ya bayyana dalilin da zai sa ya ka da Buhari a zaben 2019
Biyafara: Muna goyon bayan Buhari, Inji Kakakin Majalisun Jihohi 36

Kakakin Majalisun duk Jihohi 36 sun ce suna goyon bayan Shugaban Kasa Buhari kan yadda ya yi am amfani da karfin soja wurin magance fafutukar 'yan kungiyar IPOB

Biyafara: Muna goyon bayan Buhari, Inji Kakakin Majalisun Jihohi 36
Buhari zai iya tabbatar da dunkulewar Najeria cikin ruwan sanyi, Inji Fayose

Gwamnan Jihar Ekiti, Ayo Fayose ya yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari da ya fara jin ta bakin 'yan kungiyar a ware ta IPOB kafin ya yi amfani da karfin soji.

Buhari zai iya tabbatar da dunkulewar Najeria cikin ruwan sanyi, Inji Fayose
Shugaba Buhari ya yada zango a Landan bayan ya bar taron Majalisar Dinkin Duniya

Labari ya iso mana cewa dama Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar Amurka zuwa Landan inda yanzu haka ya isa kuma kila ya samu ganawa da Likitocin sa.

Shugaba Buhari ya yada zango a Landan bayan ya bar taron Majalisar Dinkin Duniya
Fadin Duniya kaf ana girmama ka, Ban Ki-Moon ya fada wa Buhari

Magatakardan Majalisan Dinkin Duniya, Ban Ki-Moon ya yabawa Shugaban Kasa Muhammad Buhari kan yaki da cin hanci da rashawa da kuma ta'addanci. yayi masa jinjina

Fadin Duniya kaf ana girmama ka, Ban Ki-Moon ya fada wa Buhari
Biyafra: A yau ne Buhari zai umurci sojoji su bar Jihar Abia

Rahotanni daga shafin daily post sun ce Buhari zai janye rundunar soji daga yankin Kudu maso Gabashin Najeriya bayan rahotanni da ya samu cewa rikicin ya lafa.

Biyafra: A yau ne Buhari zai umurci sojoji su bar Jihar Abia
Yadda ganawar Buhari da El-Rufa'i ta kasance akan zaben 2019

A ranar da ta gabata, shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da wasu manyan hadimansa, sun yi ganawar sirrance tare da gwamnan jihar Kaduna Mallam nasir El-rufa'i

Yadda ganawar Buhari da El-Rufa'i ta kasance akan zaben 2019
Dalilin da ya sa na amince da galaban da Buhari ya samu a kaina a zaben 2015 - Goodluck Jonathan

Tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan ya bayyana dalilin da ya sa ya amince da galaban da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya samu a zaben shekarar 2015.

Dalilin da ya sa na amince da galaban da Buhari ya samu a kaina a zaben 2015 - Goodluck Jonathan
Yadda Buhari ya fitar da Najeriya daga matsin tattalin arziki - Lai Muhammad

Ministan sadarwa da al'adu, Lai Muhammad, ya bayyana yadda gwamnatin Buhari ta fitar da kasar daga kuncin tattalin arziki na farko da ta shiga tun shekaru 25.

Yadda Buhari ya fitar da Najeriya daga matsin tattalin arziki - Lai Muhammad
Kyawawan ɗabi’un shugaba Buhari waɗanda suka sanya ƙaunar a zuƙatan ýan Najeriya

Tun bayan kama madafan mulkin kasar nan a shekarar 2015, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dauki wasu matakan rage kashe kudade a gwamnatinsa, wanda hakan.

Kyawawan ɗabi’un shugaba Buhari waɗanda suka sanya ƙaunar a zuƙatan ýan Najeriya
Wani hadimin shugaban ƙasa ya bayyana yadda wasu ke yi ma Buhari bita da ƙulli

Wani hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad ya bayyana cewa tabbas akwai wasu mutanen da ke yi ma shugaban kasa Buhari zagon kasa a gwamnatin sa.

Wani hadimin shugaban ƙasa ya bayyana yadda wasu ke yi ma Buhari bita da ƙulli
Yadda ta kaya yayin da Shugaban Kasa Buhari ya ga Buharin karya a Daura

Mun samu labari cewa MC Tagwaye wanda yake kwaikwayon Shugaban kasa Buhari kuma masoyin sa ya bayyana yadda tattaunawar sa da Shugaba Buhari da ta kare

Yadda ta kaya yayin da Shugaban Kasa Buhari ya ga Buharin karya a Daura
Jagoran Krista Paparoma Francis yayi alkwarin mara wa gwamnatin Buhari baya

Tawagar Vatican da ake ma lakani da 'Apostolic Nuncio' a karkashin jagorancin Archibishop Fillpazzi yayi alkwarin taimaka wa Najeriya wajen yaki da rashawa.

Jagoran Krista Paparoma Francis yayi alkwarin mara wa gwamnatin Buhari baya
Ina son ganin Shugaban kasa: Wata 'yar shekara 10 ta rubutawa Buhari wasika

Ku na da labarin cewa Wata karamar yarinya mai shekaru 10 tana da muradin haduwa da Shugaban kasa Buhari har ta rubuta masa takarda daga Jihar Bauchi.

Ina son ganin Shugaban kasa: Wata 'yar shekara 10 ta rubutawa Buhari wasika
NAIJ.com
Mailfire view pixel