Shugaba Jonathan Goodluck

Abinda ya dace da Jonathan shine neman gafara daga Ubangiji da kuma 'yan Najeriya - APC

Jonathan ya bukaci APC da tayi bayani a kan naira triliyan 14 da sauransu

Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya yi tir da ikirarin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na cewa ya sace dukiyar jama’a a lokacin gwamnatin sa.

Jonathan ya bukaci APC da tayi bayani a kan naira triliyan 14 da sauransu
Kamata yayi ace Jonathan ya durkusa a kan gwiwarsa don ba yan Najeriya hakuri – Lauretta Onochie

Mataimakiyar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta musamman a shafukan zumunta, Lauretta Onochie ta caccaki tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a shafin twitter.

Kamata yayi ace Jonathan ya durkusa a kan gwiwarsa don ba yan Najeriya hakuri – Lauretta Onochie
Fani Kayode ya ba APC shawara akan abun da ya kamata su yi dan guje ma fushin Allah

Tsohon ministan sufurin jirgin sama, Femi Fani Kayode, ya ba wa jam’iyyar All Progressive Congress shawara akan abun da yakamata su yi, dan Allah ya yafe musu

Fani Kayode ya ba APC shawara akan abun da ya kamata su yi dan guje ma fushin Allah
Shin har yanzu kuna yarda da Shugaba Buhari bayan shi bai yarda da ku ba? - Omokri ya tambayi 'yan Najeriya

Tsohon kakaki na tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, Reno Omokri ya tambayi 'yan Najeriya A kan dalilin da yasa suke ci gaba da yin imani da Shugaba Buhari

Shin har yanzu kuna yarda da Shugaba Buhari bayan shi bai yarda da ku ba? - Omokri ya tambayi 'yan Najeriya
Diezani Madueke: Lallai bamu yi kokari wajen yaki da rashawa ba - Goodluck Jonathan

Tsohon shugabankasa Goodluck Jonathan ya bayyana cewa gwamnatin sa bata yi kokari wajen yaki da cin hanci da rashawa ba a lokan babban taron jam'iyyar PDP

Diezani Madueke: Lallai bamu yi kokari wajen yaki da rashawa ba - Goodluck Jonathan
Dalilanmu na kokarin tsige wa shugaban kasa fiffike a gyare-gyaren tsarin - Saraki

Dalilinmu na kokarin tsigewa shugaban kasa fiffike a gyare-gyaren tsarin mulki - Saraki. Sanatoci sun zabi a cire amincewar Shugaban Kasa a cikin tsarin mulki.

Dalilanmu na kokarin tsige wa shugaban kasa fiffike a gyare-gyaren tsarin - Saraki
Yan bindiga dadi sun harbi surukin tsohon shugaba Jonathan a Calabar

Yan bindiga dadi sun harbi surukin tsohon shugaban kasaGoodluck Ebele Jonathan, Prince Goodwill Edward a ranar juma’a a garin Calabar na jihar Cross rivers.

Yan bindiga dadi sun harbi surukin tsohon shugaba Jonathan a Calabar
Biyafara: Jonathan ne ya yaudari Inyamurai – Inji Amaechi

Ministan harkokin sufuri, Rotimi Amaechi ya bayyana cewar duk da irin goyon bayan da Inyamurai suka baiwa tsohon shugaban kasa Jonathan, amma basu ci moriyarsa

Biyafara: Jonathan ne ya yaudari Inyamurai – Inji Amaechi
El-Rufai ga Jonathan: ‘Matsoraci baya gwani, ko wanene” Toh fa!

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai ya caccaki tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan kan wasu makudan kudade naira biliyan biyu da tsohon shugaba

El-Rufai ga Jonathan: ‘Matsoraci baya gwani, ko wanene” Toh fa!
Jonathan ya ɓarnatar da shekarun da yayi mulkin Najeriya a banza – Gwamnan Bayelsa

Gwamnan jihar Bayelsa Seriacke Dickson ya bayyana zangon wa’adin mulkin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a matsayin asara kawai ga al’ummar kabilar Ijaw.

Jonathan ya ɓarnatar da shekarun da yayi mulkin Najeriya a banza – Gwamnan Bayelsa
Na gargaɗi Jonathan kan makircin 'yan Arewa – Inji David Mark

David Mark ya ce ya gargadi tsohon shugaban kasar Goodluck Jonathan kan irin makircin da 'yan arewa ke shirya yi domin kayar da shi a zaben 2015

Na gargaɗi Jonathan kan makircin 'yan Arewa – Inji David Mark
‘Dalilin daya sa na zaɓo Jonathan a matsayin mataimakin Yar’adua” – Inji Obasanjo

Obasanjo ya bayyana haka ne a cikin wani littafi da tsohon Kaakakin Yar’adua Segun Adeniyi ya wallafa mai taken ‘Against The Run Of Play’, inda Obasanjo yace a

‘Dalilin daya sa na zaɓo Jonathan a matsayin mataimakin Yar’adua” – Inji Obasanjo
Badaƙalar satar N260m: EFCC ta damƙe likitan tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan

Hukumar yaki da almundahana da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ta tasa keyar babban mai duba lafiyar tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan gaban b

Badaƙalar satar N260m: EFCC ta damƙe likitan tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan
Tofa: Majalisa za ta binciki tsohon Shugaba Jonathan

Majalisar wakilai ta Tarayya za ta fara binciken kwangilar da aka bada lokacin Shugaba Jonathan Goodluck na shigo da rishon girki har na Naira Biliyan 13

Tofa: Majalisa za ta binciki tsohon Shugaba Jonathan
Abin da ya kai Jonathan wurin Obasanjo

Abin da ya kai Jonathan wurin Obasanjo

Tsohon Shugaban Najeriya Dr. Goodluck Jonathan ya ziyarci Cif Olusegun Obasanjo a gidan gonar sa ta Ibogun Olaogun da ke Garin Otta. Ko me suka tattauna?

Abin da ya kai Jonathan wurin Obasanjo
Tsohon Shugaba Jonathan ya taya Shugaba Buhari murna

A jiya ne Shugaban Kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya cika shekaru 74 a duniya, mutane da dama na Kasar sun taya Shugaban na su murna ciki har da Jonathan

Tsohon Shugaba Jonathan ya taya Shugaba Buhari murna
Marubuci yace ya kamata Jonathan ya dawo

Dele Momodu yayi rubutu, inda yace ya kamata Goodluck Jonathan ya dawo, ya tsaya takara zabe mai zuwa, don kuwa farin jinin Buhari ya tafi

Marubuci yace ya kamata Jonathan ya dawo
Kowanne tsintu kukan gidansu yake - Omokri

Reno Omokri ya shawarci ‘Yan Najeriya shawara da su rika yin irin kukan gidan su (Watau Afrika) a ko ina suka samu kan su a fadin Duniya

Kowanne tsintu kukan gidansu yake - Omokri
NAIJ.com
Mailfire view pixel