Sata

EFCC na neman wasu 'yan kasar waje ruwa a jallo

Kotu ta zartar da hukuncin dauri na watanni 18 don a saci talabijin

Shafin DAILY TRUST ya kawo rahoton cewa,wata kotun dake zama a unguwar Masaka ta birnin jihar Nasarawa, ta yankewa wani lebura, Yusuf Isma'il, mai shekaru 23.

Kotu ta zartar da hukuncin dauri na watanni 18 don a saci talabijin
An kama wata mata mai kutse gidan jama’a, kalli hukuncin da matasa suka zartar mata (Hotuna/bidiyo)

An kama matar da master key guda dai dai har guda 50, wanda take amfani dasu wajen bude kwadunan gidajen jama’an, inda ake zarginta da kwashe su Tv...

An kama wata mata mai kutse gidan jama’a, kalli hukuncin da matasa suka zartar mata (Hotuna/bidiyo)
An kama wani mutumi mai shekaru 38 yana satar wanduna daga asibiti yana kai ma budurwarsa (hoto)

Prasertkaew barawon wandunan ya bayyana yanda ya rasa aikinsa a wassu yan watanni da suka gabata, hakan ne yasa ya kasa siya wa budurwar tashi wanduna.

An kama wani mutumi mai shekaru 38 yana satar wanduna daga asibiti yana kai ma budurwarsa (hoto)
Jami'ar Dutsenma ta sallami malamai 3 da dalibai 9 akan laifin magudin jarrabawa

Mukaddashin shugaban jami'ar Armaya'u Bichi, ya bayyanawa manema labarai cewa, an gano wadanda abin ya shafa bayan bincike na diddigi da aka gudanar, kuma hukun

Jami'ar Dutsenma ta sallami malamai 3 da dalibai 9 akan laifin magudin jarrabawa
Kotu ta yanke wa wani mai shekaru 45 hukuncin zama a kurkuku don satar babur da yayi a jihar Ogun

Kotu ta yanke wa wani mai shekaru 45 da haihuwa hukuncin zaman kurkuku don sata babur da yayi a Ota,jihar Ogun.An yanke mashi hukuncin shekara daya a kurkuku

Kotu ta yanke wa wani mai shekaru 45 hukuncin zama a kurkuku don satar babur da yayi a jihar Ogun
Dan shekara 10 ya labarta yadda ya zama gawurtaccen dan fashi da makami

Yaro dan sheka 10 mai suna Victor Tarekedomoni ya labarta yadda ya tsinci kansa a muguwar aikin fashi da makami, yayi bayanin ne a lkoacin da jami'an rundunar

Dan shekara 10 ya labarta yadda ya zama gawurtaccen dan fashi da makami
Wani Direba yayi kutse gidan wani hamshakin attajiri, yayi gagarumar sata

Kotun ta bada belin wannan direba mai suna Blessing Egbayelo dan shekara 22 ne akan kudi naira miliyan 2 tare da mutum daya da zai tsaya masa a belin.

Wani Direba yayi kutse gidan wani hamshakin attajiri, yayi gagarumar sata
Kotu ta yankewa wani barawon buhun siminti 90 watanni 8 a gidan kaso

Wata kotun majistire a jihar Ogun, ta yankewa wani mutum, Anthony Ukpe, mai shekaru 45 a duniya, hukuncin zama a gidan kaso har na tsawon watanni 8 sanadiyar sa

Kotu ta yankewa wani barawon buhun siminti 90 watanni 8 a gidan kaso
Kotu ta gurfanar da wani kafinta a jihar Sokoto da laifin satar mota

Alkali mai shari’a, Abubakar Adamu, ya gurfanar da Mallam Murtala sanadiyar laifuka biyu na tuggu da yankurin satar mota da kotun ta ke tuhumar shi da su, wanda

Kotu ta gurfanar da wani kafinta a jihar Sokoto da laifin satar mota
Yunwa ya ingiza mu aikata laifuka - Makasa

Majiyar ta kara da cewa a yayin bincike na 'yan sanda, wani dan tsakiyar, wanda ake kira Arua Agbai, wanda ke taimaka wa wadanda ake tuhumar sayar da su,

Yunwa ya ingiza mu aikata laifuka - Makasa
Barawo mai shekaru 20 Lateef wanda aka kama a Lagas ya bada labarin sa, ya kuma ambaci sunayen abokan harkarsa (hotuna)

Ya kuma ambaci sunayen wasu yan kungiyarsa, a matsayin Esu-Erazor, Segun, Lekan, Ishan-Idi, Rilwan, Shile, Ikechukwu, Enu-Ose, Jandor da kuma Koko, Bembella.

Barawo mai shekaru 20 Lateef wanda aka kama a Lagas ya bada labarin sa, ya kuma ambaci sunayen abokan harkarsa (hotuna)
Wani manomi ya shiga hannu sanadiyar kashe barawon gonar sa

Wani manomi, Moses Erutaya ya shiga hannun hukuma da laifin daukar doka a hannun sa na kashe wani barawon gonarsa ma suna Jonathan da ya saci curin filanten gud

Wani manomi ya shiga hannu sanadiyar kashe barawon gonar sa
Karfin hali! Matasa 3 sun sace ma Kaakakin majalisa naira miliyan 9

Wadannan matasa sun hada da Frank Nwokobia mai shekaru 27, Ezeoke Kanayochukwu dan shekara 25, da Godwin Essien mai shekaru 28, kamar yadda maiyar NAIJ.com.

Karfin hali! Matasa 3 sun sace ma Kaakakin majalisa naira miliyan 9
Dubun wani shahararren ɓarawon Akuya ta cika (Hotuna)

Jami’an tsaro na kato da gora sun yi ram da wani matashi mai shekaru 23 wanda ya saci akuya a kasuwar Abaji a ranar Lahadi 6 ga watan Yuli da misalin karfe 3.

Dubun wani shahararren ɓarawon Akuya ta cika (Hotuna)
Barayi sun yi ma hamshakin attajiri Aliko Dangote gagarumar sata, ta ɗaruruwan miliyoyi

Wasu ma’aikatan kamfanin siga na hamshakin attajiri Aliko Dangote sun gurfana gaban kotu a ranar litinin 7 ga watan Yuli sanadiyyar tuhumar su da kamfanin ke yi

Barayi sun yi ma hamshakin attajiri Aliko Dangote gagarumar sata, ta ɗaruruwan miliyoyi
Kalli irin hukuncin da matasa suka zartar ma wani ɓarawo a jihar Delta

Matasan sun tsoma wannan barawo ne a cikin kwata, inda suka tumurmusa shi a ciki, tare da sanya shi yin iyo, a gaban dimbin jama’a da suka tsaya kallo.

Kalli irin hukuncin da matasa suka zartar ma wani ɓarawo a jihar Delta
'Yan sanda sun cafke mutum 2 da laifin satar mota a jihar Legas

An yi nasarar cafke Ahmed Olamilakan da Abiodun Ogunkanni a lokacin da su ka yi kwacen wa su motoci guda biyu wanda daman sun yi karfin su na wajen bin ma su ba

'Yan sanda sun cafke mutum 2 da laifin satar mota a jihar Legas
Cin hanci da rashawa: Abinda yasa ban amince da bankuna ba - Magu

Ban amince da cibiyoyin kudi musamman bankuna ba. Sun halitta kunna yanayi domin barayi su washe mana kudi cewa shi yasa suke son su cire NFIU daga gare mu.

Cin hanci da rashawa: Abinda yasa ban amince da bankuna ba - Magu
An kama wata kyakkyawar matashiya tana satar kayan kwaliyya daga wani shago (hoto)

An rahoto cewa matashiyar da aka ambata da suna Tamara ta shiga wani shago a ranar Talata, 25 ga watan Yuli inda ta saci kayan kwalliya, na kamshi da biskiti.

An kama wata kyakkyawar matashiya tana satar kayan kwaliyya daga wani shago (hoto)
Jarabawan NECO: Mun kama dalibai miliyan 1.2 da laifin satar amsa - Hukumar NECO

Sun bayyana cewa dalibai 7,410,030 ne su ka zauna wannan jarabawar daga shekarar 2010 zuwa 2017, kuma a cikin su ne aka kama 1,283,485 da laifin na satar amsa.

Jarabawan NECO: Mun kama dalibai miliyan 1.2 da laifin satar amsa - Hukumar NECO
Kotu ta tsare ‘yan’uwa 2 akan satar biredi da lemu

Rahotanni sun kawo cewa wata kotun majistare dake karamar hukumar Ikorodu ta jihar Lagas ta garkame wasu ýanúwa guda biyu bisa zargin satar biredi da lemo.

Kotu ta tsare ‘yan’uwa 2 akan satar biredi da lemu
An kama barawon fufu a Cross-River (hoto)

An tissa keyarsa dauke da katon robar fufu da ya sata a kansa yayinda mutane da dama suka dauki hotunan sa. An ce ya fashe da kuka kan wannan abun kunyan.

An kama barawon fufu a Cross-River (hoto)
NAIJ.com
Mailfire view pixel