• 490

    USD/NGN

Sansanin Yan Gudun Hijira

Wata matashiya ta bayar da taimako ga ‘yan gudun hijira

An kama Sojoji da yansanda masu yi ma yan gudun hijira fyade

Rundunar yansanda ta fallasa sunayen wasu jami'anta, da na rundunar soji, da wasu jami'an gwamnati masu cin zarafin yan mata a jihar Borno

An kama Sojoji da yansanda masu yi ma yan gudun hijira fyade
Boko Haram: Yan Najeriya da suka gudu makwabta sun fara dawowa

Hukumar dai ta NEMA, tace yanzu haka yan Najeriyan dake makale a kasashen ketaren na son komowa gida,kasancewar hankula sun soma kwantawa a yankunansu.

Boko Haram: Yan Najeriya da suka gudu makwabta sun fara dawowa
Bayan abinci, an gano babbar bukatar yan gudun hijira a Najeriya (Karanta)

A karshen mako ne dai wata tawagar kungiyar matan sojijin sama, ta kai ziyara ga 'yan gudun hijira da ke sansanin garin Bama a jihar Borno.

Bayan abinci, an gano babbar bukatar yan gudun hijira a Najeriya (Karanta)
Yara 70,000 zasu mutu a Najeriya cikin 2017 idan ba'a dauki mataki ba - Watkins

Hasashe sun nuna cewa rayuwar yara kimanin guda 70,000 na cikin hatsari a kasar Najeriya sakamakon rashin ingantacen abinci.

Yara 70,000 zasu mutu a Najeriya cikin 2017 idan ba'a dauki mataki ba - Watkins
Ina bukatan jami’an leken asiri a sansanin ‘yan gudun hijra - Shettima

Gwamnan jihar Borno Kashim Shettima yace yan a bukatan jami’an leken asiri da gaggawa cikin sansanin yan gudun hijra a jihar sa ta Barno.

Ina bukatan jami’an leken asiri a sansanin ‘yan gudun hijra - Shettima
Shugaba Buhari yaba da umurnin yin bincike akan zargin lalata da Yan gudun hijira

Shugaba Buhari ya ba da umurnin bincike a kan zargin da akeyi na cewa jami'an tsaro na lalata da yan mata a sansanin yan gudun hijira.

Shugaba Buhari yaba da umurnin yin bincike akan zargin lalata da Yan gudun hijira
Tsoron Allah ko Buhari? An maido da abincin 'yan gudun hijira da aka sace

Zargin karkata akalar kayan abincin na 'yan gudun hijra dai ya fusata mutane da dama a kasar

Tsoron Allah ko Buhari? An maido da abincin 'yan gudun hijira da aka sace
Kamfanin sirikin Buhari ya cinye kudin yan gudun hijira

Sanata Babakaka ya ambaci sunan wata kamfani mallakar sirikin Buhari a matsayin ya daga cikin kamfanin da suka cinye kudin yan gudun hijira.

Kamfanin sirikin Buhari ya cinye kudin yan gudun hijira
Zargin cin mutuncin yan gudun hijira ba gaskiya bane -Ministan Mata

Zargin cin mutuncin yan gudun hijira ba gaskiya bane, cewa wata ministan Mata

Zargin cin mutuncin yan gudun hijira ba gaskiya bane -Ministan Mata
Majilisar Dinkin Duniya na taro kan matsalar 'yan gudun hijira

Yunwa da cututtuka na hallaka ‘yan gudun hijira –Rahoton MSF

Kungiyar bayar da agaji ta Likitocin kasa da kasa MSF, ta ce da akwai matsanancin yunwa a sansanonin ‘yan gudun hijira musamman a Bama

Yunwa da cututtuka na hallaka ‘yan gudun hijira –Rahoton MSF
Mailfire view pixel