Rundunar Yan Sandan Najeriya

Yadda rundunar Ýansandan Zamfara ta ceto rayukan jami’anta 3 da aka yi garkuwa dasu

Yan bindiga sun sace Ýansanda 3, karanta yadda abokan aikinsu suka ƙwato su
Mutumin nan daya shahara wajen kashe ƙananan yara ya shiga hannun hukuma (Hotuna)

Matsafin ya tsere ne daga gidan hannun Yansandan jihar Fatakwal tare da hadin bakin wani Dansanda, Sajan Johnbosco Okorinize wanda a yanzu haka yana gidan yari

Mutumin nan daya shahara wajen kashe ƙananan yara ya shiga hannun hukuma (Hotuna)
Sabon Salo: 'Yan sanda sun kirkiro na'ura da zai magance garkuwa da mutane a salula

Rundunar yan sandan Najeriya sun fito da sabuwaar hanyar tseguntawa rundunar labari ta hanyar amfani da wayar salula da kuma yanar gizo, hakan zai taimaka sosai

Sabon Salo: 'Yan sanda sun kirkiro na'ura da zai magance garkuwa da mutane a salula
Rashin imani: Matsafa sun kashe dalibai 3 kuma suka siyar da nonuwan su kan kudi naira miliyan 15

Hukunar 'yan sanda ta jihar Ondo ta yi ram da matsafa guda 3 masu sace mata suna kashe su don sayar da sassan jikin su. Matsafan sun dade suna wannan barnar.

Rashin imani: Matsafa sun kashe dalibai 3 kuma suka siyar da nonuwan su kan kudi naira miliyan 15
Wasu daga cikin shirye-shiryen sabon kwamishinan ‘yan sandan jihar Legas

Sabon kwamishinan ‘yan sandan jihar Legas, Edgar Imohimi, a ranar Laraba,6 ga watan Satumba ya bayyana mahimman shirinsa da kuma shirye-shirye ga mazaunar jihar

Wasu daga cikin shirye-shiryen sabon kwamishinan ‘yan sandan jihar Legas
Rundunar yan sanda reshen jihar Enugu tayi babban kamu

Rundunar yan sandan jihar Enugu sun sami nasarar cafke wasu gagararun shugabanin kungiyoyin asiri guda biyu wanda rundunar ta dade tana neman su ruwa a jallo.

Rundunar yan sanda reshen jihar Enugu tayi babban kamu
Yadda aka kama masu dillalancin sassan jikin mutane a jihar Osun

Kwamishinan yan sanda, Fimihin Adeoye, ya fada wa manema labarai a Osogbo, cewa an kama masu laifin ne a ranar 29 ga watan Agusta a lokacin wani bincike.

Yadda aka kama masu dillalancin sassan jikin mutane a jihar Osun
Yan bindiga sun kai hari Caji Ofis a jihar Zamfara, Ýansanda 3 sun yi ɓatan dabo

A yanzu haka an aika da jami’an Yansanda na musamman don kurdawa cikin daji da nufin nemo yansanda guda 3 da ba’a gansu ba har yanzu, tare da kamo yan bindiga.

Yan bindiga sun kai hari Caji Ofis a jihar Zamfara, Ýansanda 3 sun yi ɓatan dabo
Yanzu Yanzu: Sabon kwamishinan yan sandan jihar Lagas ya kama aiki, ya gana da Ambode (hotuna)

Gwamna Akinwumi Ambode ya tarbi sabon kwamishinan yan sanda, Imohimi EdgaR da tsohon kwamishina mai barin gado Fatai Owoseni a majalisar Lagas, Ikeja.

Yanzu Yanzu: Sabon kwamishinan yan sandan jihar Lagas ya kama aiki, ya gana da Ambode (hotuna)
Hukumar harkokin 'yan sanda ta gayyaci sanata Isah Misau

Hukumar harkokin 'yan sanda ta gayyaci shugaban kwamitin majalisar dattijai na sojojin ruwa cewa sanata Isah Misau ya bayyana a gaban kwamitin ta na musamman.

Hukumar harkokin 'yan sanda ta gayyaci sanata Isah Misau
Dalilin da yasa ya kamata a dakatar da Sifeto Janar na ‘yan sanda

Shugaban wani kungiyar na ‘yan Najeriya wato Concerned Nigerians civil society group, Deji Adeyanju, ya nemi a dakatar da Sifeto Janar na ‘yan sanda (IGP).

Dalilin da yasa ya kamata a dakatar da Sifeto Janar na ‘yan sanda
Abin takaici: An kama wani Uba a Kano daya ɗirka ma ýar cikinsa ciki har sau Uku

Kaakakin rundunar Yansandan jihar Kano, DSP Magaji Musa Majia ya bayyana ma yan jaridu cewar wannan wani sabon laifi ne wanda basu taba tunanin afkuwarsa ba.

Abin takaici: An kama wani Uba a Kano daya ɗirka ma ýar cikinsa ciki har sau Uku
‘Yan sanda sun kama masu farfesun kayan cikin mutane

Yan sanda sun kama Roland daya daga cikin masu garkuwa da mutane, sannan kuma su kashe mutanen tare yin gunduwa gunduwa da namansu domin amfanin kansu.

‘Yan sanda sun kama masu farfesun kayan cikin mutane
Rundunar yan sanda na neman Sanata Misau ruwa a jallo bisa laifin tsere wa daga aiki

Rundunar yan sanda ta nemi dan majalisa daga jihar Bauchi Sen. Isa Misau da ya dawo bakin aikin sa na dan sanda domin baiyi ritaya ba kafin ya fara siyasa.

Rundunar yan sanda na neman Sanata Misau ruwa a jallo bisa laifin tsere wa daga aiki
Rundunar yan sanda ta kori jami’inta da ya yi sakacin da wanda ya yi kisa da fyaden yarinya ya gudu

Rahotanni sun kawo cewa rundunar yan sandar Najeriya, ta dakatar da jami’in ta da ya yi sakacin da wani dan ta’adda dake karkashin kulawarsa ya tsere.

Rundunar yan sanda ta kori jami’inta da ya yi sakacin da wanda ya yi kisa da fyaden yarinya ya gudu
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta karawa jami’anta 6,455 mukami

Rundunar ‘yan sandan Najeriya PSC, ta amince da karawa jami’anta guda 6,455 mukami, a bisa shawarar Insfekta janar na ‘yan sanda, Idris Ibrahim Kpotu.

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta karawa jami’anta 6,455 mukami
Duba ta cika: An kama masu satan yara su na amfani da sashen jikin su

Labarai daga Scan news na cewa an damke wani saurayi Ifeanyi Chukwu Maxwell Dike dauke da jikin wata yarinya da aka sace a jiya inda ya kwakule mata idanu.

Duba ta cika: An kama masu satan yara su na amfani da sashen jikin su
An kama baƙin haure ɗan ƙasar India da wani Inayamiri suna siyar da jabun magani a kasuwannin Kano (Hotuna)

Rundunar Yansandan jihar Kano ta cafke wani inyamiri tare da abokin aikinsa dan kasar India da suka shahara wajen siyar da gurbatattun magunguna ga jama'a.

An kama baƙin haure ɗan ƙasar India da wani Inayamiri suna siyar da jabun magani a kasuwannin Kano (Hotuna)
Yan sanda sun gano wani coci da aka gina akan sassan jikin mutane

Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun sun gano wani coci da aka gina akan sassan jikin mutane.An binne sassan ne a kofar cocin da kuma wasu bangarori na cikin cocin.

Yan sanda sun gano wani coci da aka gina akan sassan jikin mutane
Yawaitar fyade: ‘Yan sanda sun gargadi Iyaye da su kula da ya’yansu mata

Rrundunar yan sandan jihar Plateau ta ja kunnen iyaye mata musamman masu kananan yara mata da su zuba idanu sosai a kan yaran nasu, da irin guraren da suke zuwa

Yawaitar fyade: ‘Yan sanda sun gargadi Iyaye da su kula da ya’yansu mata
Fyade na neman ya zama ruwan dare a Kano – Rundunar ‘yan sanda

Rahoto ya nuna cewa rundunan ‘yan sandan jihar Kano ta damke wani limamin coci da laifin aikata fyade ga wasu tagwayen mata da Gambonsu yan shekara 11 da 13.

Fyade na neman ya zama ruwan dare a Kano – Rundunar ‘yan sanda
Rundunar yan sanda ta kama wani mutum da kan mace a jihar Legas

Rahotanni sun kawo cewa rundunar yan sandan jihar Lagas sun gano kan wata a gidan wani mai maganin gargajiya, a yankin Imota dake Ikorodu jihar Lagas.

Rundunar yan sanda ta kama wani mutum da kan mace a jihar Legas
Yanzu Yanzu: An harbe gawurtaccen dan taádda mai suna 'Ghana' har lahira a jihar Benue

Rundunar yan sandan jihar Benue ta sanar dace jami’anta sun harbe wani gawurtaccen dan ta’adda da ake nema ruwa ajallo a jihar mai suna Ghana har lahira.

Yanzu Yanzu: An harbe gawurtaccen dan taádda mai suna 'Ghana' har lahira a jihar Benue
NAIJ.com
Mailfire view pixel