Rundunar Sojin Najeriya

Muna goyon bayan ayyukan rundunar soji amma su yi aiki bisa tsari – Gwamnan Ebonyi

Zamu kare rayukanmu – Kungiyar Biyafara ta kasa ta kaddamar da yaki kan sojoji

Kungiyar dake fafutukar neman yancin Biyafara ta gargadi rundunar sojin Najeriya da su kawo karshen aikin Operation Python Dance II da ake yi a Kudu-maso-gabas.

Zamu kare rayukanmu – Kungiyar Biyafara ta kasa ta kaddamar da yaki kan sojoji
Fani-Kayode ya tofa albarkacin bakinsa a kan harin da sojoji suka kai a gidan Nnamdi Kanu

Tsohon ministan harkokin jirgin sama, Femi Fani-Kayode, ya yi Allah wadai da harin da jami’an sojojin suka kai a gidan shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu.

Fani-Kayode ya tofa albarkacin bakinsa a kan harin da sojoji suka kai a gidan Nnamdi Kanu
Buratai ya ce sojoji na kusa ga kama Abubakar Shekau

Babban Hafsan soji (COAS), Laftanal Janar TY Buratai ya bayyana amincewar cewa za a kama shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau nan ba da dadewa ba.

Buratai ya ce sojoji na kusa ga kama Abubakar Shekau
Tsagerun Neja Delta sun tafka ma Sojoji mummunar ta’asa a Bayelsa

Manjo Ibrahim ya bayyana cewa a ranar litinin 28 ga watan Agusta ne wannan lamari ya auku a kauyen Letugbene na karamar hukumar Ekeremor na jihar Bayelsa.

Tsagerun Neja Delta sun tafka ma Sojoji mummunar ta’asa a Bayelsa
Wani kwamandan Boko Haram ya bayyana yadda suka sace ‘yan matan Chibok

Wani babban kwamandan kungiyar ‘yan Boko Haram wanda ya mika wuya ga jami'an soja ya bayyana yadda ya jagoranci mayakan kungiyar da suka sace ‘yan matan Chibok.

Wani kwamandan Boko Haram ya bayyana yadda suka sace ‘yan matan Chibok
Kalli abunda ya faru da yan Boko Haram 10 bayan sun fada tugun sojoji (hotuna)

Rundunar soji a kokari da take na yakar yan ta’addan Boko Haram ta kai wani harin bazata wanda ya yi sanadiyar mutuwar yan ta’adda 10 a kauyen Maza a Borno.

Kalli abunda ya faru da yan Boko Haram 10 bayan sun fada tugun sojoji (hotuna)
Rundunar soji zata horar da Sibil Difens da ‘yan sanda na musamman don yaki da ta'addanci a Borno

Hukumar sojojin Najeriya a ranar Lahadi, 6 ga watan Agusta ta ce ta kammala tsare-tsaren horar da ‘yan sanda na musamman da jami’an Sibil Difens (NSCDC).

Rundunar soji zata horar da Sibil Difens da ‘yan sanda na musamman don yaki da ta'addanci a Borno
Boko Haram: Rundunar Sojin Najeriya ta maida martani ga kalaman Amurka

Rundunar Sojin Najeriya ta maida martani kan kalamn Kasa Amurka wajen yaki da Boko Haram. Amurka tace Najeriya ta gaza kai 'Yan ta'ddan Boko Haram bango.

Boko Haram: Rundunar Sojin Najeriya ta maida martani ga kalaman Amurka
Babban Hafsan Sojan Najeriya ya bada wa’adin kama Shekau a kwanaki 40

Babban Hafsan Sojoji, Laftanar Janar Tukur Buratai ya ba Ibrahim Attahiru, babban kwamandan Operation Lafiya Dole wa’adi na kwanaki 40 ya kama Abubakar Shekau

Babban Hafsan Sojan Najeriya ya bada wa’adin kama Shekau a kwanaki 40
Rundunar Soji ta gano sabuwar maboyar Boko Haram

Rundunar sojojin Najeriya, ta sanar da gano sabuwar mafakar ‘yan ta’addan Boko Haram, sannan kuma ta na shirin kai mamaya gurin domin ta fatattake su.

Rundunar Soji ta gano sabuwar maboyar Boko Haram
Dakarun sojin Najeriya a bakin aiki (hotuna)

A wani yunkuri na kakkabe Arewa maso Gabas daga aikin ta’addan Boko Haram, sojin Najeriya na nan suna shiri tare da daura damara domin yakar ta’addanci a kasar.

Dakarun sojin Najeriya a bakin aiki (hotuna)
An gano masana'antar kera makamai a Delta, an kama mutane 18 (hotuna)

Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarun ta dake Niger Delta wato ‘Operation Delta Safe’ sun yi wani gagarumin kamu bayan sun kai farmaki makerar makamai.

An gano masana'antar kera makamai a Delta, an kama mutane 18 (hotuna)
Rundunar sojojin Nijeriya ta ce tana bayan gwamnatin shugaba Buhari dari bisa dari

Rundunar sojojin Nijeriya ta sake jaddada biyayyar ta ga gwamnatin jam'iyyar Apc a karkashin shugaba Muhammadu Buhari cewa tana bayan gwamnatin dari bisa dari

Rundunar sojojin Nijeriya ta ce tana bayan gwamnatin shugaba Buhari dari bisa dari
An yi jana’izar sojoji biyu da suka rasu sakamakon harin Boko Haram a Borno

An yi jana'izar sojoji guda biyu da suka rasu a ranar Asabar, 17 ga watan Yuni da ta gabata a hanyar Damboa-Biu dake jihar Borno sakamakon harin Boko Haram

An yi jana’izar sojoji biyu da suka rasu sakamakon harin Boko Haram a Borno
Amnesty ta ce tana kan bakarta a kan sojin Najeriya

Kwamiti na musamman da rundunar sojin Najeriya ta kafa ta wanke sojojin kasar da ake zargi da cin zarafin bil’adama a arewa maso gabas da kuma kudu maso gabas

Amnesty ta ce tana kan bakarta a kan sojin Najeriya
Rundunar sojin Najeriya ta musanta zargin yunkurin juyin mulki

Hukumar Sojojin Najeriya ta musanta jita-jitan yunkurin juyin mulkin da wasu ke cewa za’a yi, ta ce sojoji ba su da niyar yi wa mulkin damokradiya karan tsaye.

Rundunar sojin Najeriya ta musanta zargin yunkurin juyin mulki
Rundunar Sojin Najeriya sun damke wasu manyan 'Yan ta'adda

Birgediya Janar SK Usman ya bayyana cewa Rundunar Sojojin Najeriya sun damke wasu ‘Yan Boko Haram a Garin Fika na Jihar Yobe.Ana cigaba da samun nasara kan su.

Rundunar Sojin Najeriya sun damke wasu manyan 'Yan ta'adda
Da karfi da yaji aka nemi a saka ni cikin Boko Haram-Dan shekara 14

Wani Saurayi ya bayyana yadda ya kare da ‘Yan Boko Haram bayan yayi shekaru guda cur tare da ‘Yan ta’addan. Daga baya Allah ya taimake sa ya sha da kyar.

Da karfi da yaji aka nemi a saka ni cikin Boko Haram-Dan shekara 14
Bango ya tsage a ƙungiyar Boko Haram: Ɓangarori na yaƙar juna

Kwamandan rundunar hadaka ta yankin tafkin Chadi Manjo janar Lmidi Adeosun yace rundunar soji na amfani da barakan dake tsakanin yayan kungiyar Boko Haram wajen

Bango ya tsage a ƙungiyar Boko Haram: Ɓangarori na yaƙar juna
DA DUMI-DUMI: Rundunar sojin kasa ta tarwatsa hare-haren Boko Haram a garuruwan Adamawa, Borno

A yau ne sabon labari ta bayyana abunda ya faru tsakanin rundunar sojin kasa da yan kungiyar Boko Haram a jihohin Adamawa da Borno a yankin Arewa maso gabashin.

DA DUMI-DUMI: Rundunar sojin kasa ta tarwatsa hare-haren Boko Haram a garuruwan Adamawa, Borno
Najeriya na bukatar taimako don share nakiyoyin da Boko Haram ta dasa

Janar Tukur Buratai ya yi kira ga Majalisar Dinkin Duniya da ta taika wa Najeriya da kwarraru don share nakiyoyin da mayakan Boko Haram ta dasa a dajin sambisa

Najeriya na bukatar taimako don share nakiyoyin da Boko Haram ta dasa
Ministan tsaro da ya wakilci shugaba Buhari a dajin Sambisa ya yi jawabi ga rundunar soji (HOTUNA)

Ministan tsaro Birgediya Janar Mansur Dan Ali, wanda ya wakilci shugaba kasa Muhammadu Buhari, yayi jawabi ga rundunar soji a Camp Zero, dake dajin Sambisa.

Ministan tsaro da ya wakilci shugaba Buhari a dajin Sambisa ya yi jawabi ga rundunar soji (HOTUNA)
NAIJ.com
Mailfire view pixel