• 363

    USD/NGN

Rikicin Neja-Delta

Rundunar sojojin Najeriya tace ta gano masu tallafawa wasu kungiyoyin ‘yan daba a jihar Ribas

Osinbajo yayi wa ‘Yan Neja-Delta kashedi

Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo yayi kira ga tsagerun Neja-Delta da su guji kai hari a kan bututun man kasar domin kuwa su suka fi kowa shiga matsala.

Osinbajo yayi wa ‘Yan Neja-Delta kashedi
Dubi yadda aka karbi bakuncin Osinbajo a Garin su Jonathan

Mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo SAN ya jagoranci tawagar gwamnatin tarayya da zuwa Jihar Bayelsa a Yankin Neja-Delta domin kawo karshen rikici.

Dubi yadda aka karbi bakuncin Osinbajo a Garin su Jonathan
Osinbajo ya kama hanyar Neja-Delta

Osinbajo ya kama hanyar Neja-Delta

A yau ne dai Mukaddashin shugaban kasan zai ziyarci Neja-Deltan kamar yadda Hukumar ‘Yan Sanda na Jihar Bayelsa ta tabbatar. Osinbajo zai gana da Sarakuna.

Osinbajo ya kama hanyar Neja-Delta
An shiga uku: An sace ‘Yan kasar waje a Najeriya

Rahotanni da ke zuwa sun nuna an sace wasu baki Yan kasar waje a cikin Najeriya. Wannan abin kunya dai ya faru ne a Yamkin Neja-Delta mai arzikin mai a kasar.

An shiga uku: An sace ‘Yan kasar waje a Najeriya
Dalilin da ya hana mu tattaunawa da tsagerun Neja Delta -Buhari

Amma bayanai daga fadar shugaban kasa ta bakin mai magana da yawun shugaba Buhari, Malam Garba Shehu yace tattaunawa da dattawan yankin na Niger Delta tana nan.

Dalilin da ya hana mu tattaunawa da tsagerun Neja Delta -Buhari
Ku shiga taitayin ku: Rundunar Soji ta fadawa Tsageru

Rundunar Sojojin Najeriya sun gargadi Tsagerun Neja-Delta da su guji tada zauna tsaye a Yankin Kasar mai arzikin mai. Sojojin sun yi alkawarin kare Kasar

Ku shiga taitayin ku: Rundunar Soji ta fadawa Tsageru
Tofa: Tsagerun Neja-Delta za su cigaba da ta'asa

Tsagerun Neja-Delta Avengers sun kira Mutanen su da su shiryawa yaki da gwamnatin tarayya domin kuwa ba a shiryawa lalama ba domin kuwa tana da taurin kai

Tofa: Tsagerun Neja-Delta za su cigaba da ta'asa
Sufetan 'Yan Sanda ya ziyarci Kudancin Kaduna

Hukumar ‘Yan Sandan Najeriya za ta bude cibiyar MOPOL a Garin Kafanchan da ke Kudancin Jihar Kaduna. Wannan yana cikin kokarin Gwamnati na kawo karshen rikicin

Sufetan 'Yan Sanda ya ziyarci Kudancin Kaduna
Neja Delta: Rashin hankalin ya isa haka-Inji Buhari

A yau ne dai aka shiga sabuwar shekarar Miladiyya ta 2017. Shugaba Buhari a sakon sa ga Yan Najeriya yace ba zai cigaba da gani-ya-kyale tsageranci da ake yi ba

Neja Delta: Rashin hankalin ya isa haka-Inji Buhari
Neja Delta: Sojojin Najeriya sun taka rawar gani

Sojin Najeriya na ruwa sun taka rawar gani inda suka gano wasu wuraren aikin mai da Gwamnati ba ta san da su ba a Yankin Jihar Ribas. - Jaridar Premium Times.

Neja Delta: Sojojin Najeriya sun taka rawar gani
Shugaba Buhari zai lallabi Tsagerun Neja-Delta

Har wa yau, Shugaban Kasar ya nemi a roki Jama’an Neja-Delta da kuma Tsagerun Yankin masu barna, da su zauna a sasanta. Shugaban Kasar yace babu dalilin barnar.

Shugaba Buhari zai lallabi Tsagerun Neja-Delta
An roki Tsagerun Neja-Delta su ajiye makamai

Wani Sarki a Kasar Delta ya kira ‘Yan Neja-Delta da su ajiye kayan yaki su ba Gwamnati dama. Sarkin Kasar Akugbene-Mein, Mai Martaba Luke JP ne ya nemi wannan

An roki Tsagerun Neja-Delta su ajiye makamai
Rundunar soji sun damke shugabannin tsagerun Neja-Delta 2

Rundunar sojin Najriya dake aikin Operation delta safe sun dmke wasu shugabannin yan bindigan Neja Delta guda biyu wadanda suka bayyana cewa sune suka kai

Rundunar soji sun damke shugabannin tsagerun Neja-Delta 2
Yan sandan Najeriya sun cika farma masu garkuwa da mutane a wannan jihar (Karanta)

Garkuwa da mutane domin neman kudin fansa matsalace da ta dade tana addabar al’ummar jahohin Rivers da Bayelsa da kuma yankin Niger Delta.

Yan sandan Najeriya sun cika farma masu garkuwa da mutane a wannan jihar (Karanta)
Gwamnatin Najeriya ta yi amai-ta-lashe (Karanta)

Gwamnatin Najeriya ta shafe watanni tana kokarin kawo karshen tashin hankalin da ke aukuwa a yankin Niger Delta

Gwamnatin Najeriya ta yi amai-ta-lashe (Karanta)
Kawunan tsagerun Neja Delta sun rarraba saboda wannan dalilin (Karanta)

Kawunan Tsagerun na Neja Delta sun fasa bututun mai masu mahimmanci dake aika danyen mai zuwa kasashen waje na kamfanoni guda uku.

Kawunan tsagerun Neja Delta sun rarraba saboda wannan dalilin (Karanta)
Dalilin da yasa muke kai sabbin hare-hare -Tsagerun Neja Delta

Kalaman tsagerun na zuwa ne kwanaki kadan bayan da suka kai wani kazamin hari inda suka Burma bututun danyen mai na Trans Forcados Pipeline.

Dalilin da yasa muke kai sabbin hare-hare -Tsagerun Neja Delta
Gaba da gabanta: Tsagerun Neja-Delta na neman sauki

‘Yan Kungiyar Bakassi Strike Force sun nemi afuwa wajen Hukumar DSS masu farar hula na Kasar. Tsagerun Neja-Delta suna neman ayi masu rai

Gaba da gabanta: Tsagerun Neja-Delta na neman sauki
Za a iya samun cikas wajen tattaunawar sulhu da Neja-Delta

Mafi yawan mutanen da Gwamnati ta ke tattaunawa da su, ba su san Neja-Delta ba kamar Tompolo, shi ne ya san ciki da ban Yankin na Neja-Delta.

Za a iya samun cikas wajen tattaunawar sulhu da Neja-Delta
Rikicin Neja-Delta: Najeriya ta tafka asara

NNPC ta bayyana cewa Kasar Najeriya tayi uban asarar fiye daTiriliyan biyu daga farkon shekarar nan zuwa yanzu saboda Tsagerun Neja-Delta.

Rikicin Neja-Delta: Najeriya ta tafka asara
NAIJ.com
Mailfire view pixel