Rikici

'Yan kasuwa sun kai wa ma'aikatan KAI hari kan zargin su da karbar cin hancin Naira 50

Yan IPOB sun kai hari gidan kwamishinan yan sanda yayinda sojoji suka harbe mutane 3 har lahira

An rahoto cewa yan kungiyar Biyafara sun kai hari gidan kwamishinan yan sanda a garin Umuahia, babban birnin jihar Abia sannan kuma sojoji sun harbe mutane 3.

Yan IPOB sun kai hari gidan kwamishinan yan sanda yayinda sojoji suka harbe mutane 3 har lahira
Yanzu Yanzu: Jami’an tsaro sun mamaye jihar Rivers bayan karo da akayi tsakanin sojoji da yan kungiyar IPOB

Jami’in tsaro sun amshe wasu sashin karamar hukumar Oyigbo, musamman a Timber Junction inda aka yi zanga zanga tsakanin sojoji da wasu yan kungiyar Biyafara.

Yanzu Yanzu: Jami’an tsaro sun mamaye jihar Rivers bayan karo da akayi tsakanin sojoji da yan kungiyar IPOB
Zamu kare rayukanmu – Kungiyar Biyafara ta kasa ta kaddamar da yaki kan sojoji

Kungiyar dake fafutukar neman yancin Biyafara ta gargadi rundunar sojin Najeriya da su kawo karshen aikin Operation Python Dance II da ake yi a Kudu-maso-gabas.

Zamu kare rayukanmu – Kungiyar Biyafara ta kasa ta kaddamar da yaki kan sojoji
Rikicin Biafra: 'Yan kungiyan IPOB sun kai hari unguwar hausawa a jihar Ribas

An sami rahotanni cewa 'yan kungiyar fafutikan kafa kasar Biafra IPOB sun afka wa wani unguwar Hausawa mai suna Oyigbo a jihar Ribas sun kone kayayaki.

Rikicin Biafra: 'Yan kungiyan IPOB sun kai hari unguwar hausawa a jihar Ribas
An rasa rayuka 7 a wani sabon hari na Boko haram

Akalla mutane bakwai sun mutu sanadiyar wani sabon hari na ranar Asabar da 'yan ta'adda na boko haram suka kai a wani sansani na 'yan gudun hijira dake yankin a

An rasa rayuka 7 a wani sabon hari na Boko haram
Makarfi ya yi kadan ya kore ni daga PDP - Kashamu

Sanata mai wakiltar yankin gabacin jihar Ogun Buruji Kashamu, ya shaidawa shugaban jam'iyyar PDP ta kasa Ahmed Makarfi akan cewar ya yi kadan ya kore shi daga j

Makarfi ya yi kadan ya kore ni daga PDP - Kashamu
Shin ko meye dalilin mazajen aure 55 da suka shigar da karar matansu a jihar Legas

NAIJ.com ta samu rahoton cewa, cikin watannin takwas da suka gabata, akwai adadin mazajen aure 55 a jihar Legas da suka shigar da karar matansu ga gwamnatin jih

Shin ko meye dalilin mazajen aure 55 da suka shigar da karar matansu a jihar Legas
Rikicin 'yan kungiyar asiri yayi sanadiyar mutuwar Jama'a

A wata sabuwar rikicin da ta barke tsakanin mambobin kungiyan asiri na Skylow’da Vikings a Calabar babban birnin cross River an samu rahoton kashe mambobin ta.

Rikicin 'yan kungiyar asiri yayi sanadiyar mutuwar Jama'a
Bakararanci ya sanya kotu ta raba auren wasu bayan shekaru 4

Wata kotun al'adu a garin Ibadan dake jihar Oyo, ta salwantar da auren wata mata, Labake Fagbola da mijin ta Seun, bayan shekaru hudu da yin auren sanadiyar ras

Bakararanci ya sanya kotu ta raba auren wasu bayan shekaru 4
Za'a hukunta duk wanda aka kama da yada hotunan da zai haddasa rikici - Gwamanatin jihar Kaduna

Gwamnan Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya ja kunnen al’umman jihar da su guji rade-radi da ka iya tada zaune tsaye a jihar musamman a karamar hukumar Kajuru.

Za'a hukunta duk wanda aka kama da yada hotunan da zai haddasa rikici - Gwamanatin jihar Kaduna
Fusatattun matasa sun far ma dogaran kan hanya na jihar Kaduna, KASTELEA

Wasu jami’an hukumar tabbatar da kiyaye dokokin kan hanya na jihar Kaduna, KASTELEA sun tsallake rijiya a ranar Laraba 23 ga watan Agusta lokacin da wasu matasa

Fusatattun matasa sun far ma dogaran kan hanya na jihar Kaduna, KASTELEA
Akwai sauran aiki: Zaben APC ba ya haifar da 'da mai ido

Mun fahimci cewa zaben APC na Jihohi ba ya haifar da 'da mai ido. Zaben na APC yana ta barin baya da kura. Wannan abu dai na iya raba kan 'ya 'yan Jam'iyyar.

Akwai sauran aiki: Zaben APC ba ya haifar da 'da mai ido
Kungiya sun yi barazanar kafa kasar Bendel

Wata kungiya tayi barazanar kaddamar da kasar ta na – Jumhuriyar Bendel- idan gwamnatin tarayya ta ki yin kokari don ganin ta yi garambawul a Najeriya.

Kungiya sun yi barazanar kafa kasar Bendel
Sarkin ƙarfi: Lebura ya lakaɗa ma direban bas ɗan banzan duka, sakamakon cece-kuce

Sun fara cecekuce kenan, kawai sai leburan ya fusata ya dinga kiba ma direban motar naushi a fuska, koa kafin jama’a su Ankara yayi mai jina jina a fuska.

Sarkin ƙarfi: Lebura ya lakaɗa ma direban bas ɗan banzan duka, sakamakon cece-kuce
Wani dan Najeriya ya fara fafutukar kasar Oduduwa, ya yi barazanar sanya ma Arewa guba da sinadarai (Bidiyo)

Dan Najeriya da ya ambaci sunansa a matsayin Adeyinka Gradson, ya yi kira ga jumhuriyar Oduduwa, ya yi barazanar kai hari Arewacin Najeriya da sinadaren guba.

Wani dan Najeriya ya fara fafutukar kasar Oduduwa, ya yi barazanar sanya ma Arewa guba da sinadarai (Bidiyo)
Garkuwa da mutane: Dambazau ya kai ziyarar gani da ido jihar Kaduna (HOTUNA)

Ministan ya fara isa fadar gwamnatin jihar ne, inda ya gana da gwamnan Nasiru El-Rufai daga nan kuma suka dunguma zuwa garin kajuru dake karamar hukumar Kajuru.

Garkuwa da mutane: Dambazau ya kai ziyarar gani da ido jihar Kaduna (HOTUNA)
Matata na mutsitsika mini ‘ya’yan marainai na Idan muna fada

A cewar sa a duk lokacin da abu ya hada shi da matar tasa sai ta kamo masa dan marainansa tayi ta murzawa wanda hakan kan sanya shi cikin mummunan yanayi.

Matata na mutsitsika mini ‘ya’yan marainai na Idan muna fada
Sanata Kwanwkaso ya tallafa ma Musulman da rikicin Mambila ya rutsa dasu (HOTUNA)

Tsohon Minista, kuma tsohon gwamna, wanda a yanzu Sanata ne mai ci, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso ya tallafa ma jama’an da rikicin Mambila ya rutsa da su.

Sanata Kwanwkaso ya tallafa ma Musulman da rikicin Mambila ya rutsa dasu (HOTUNA)
Dalilan da suka sa naki amincewa da tayin gwamnati akan biyafara – Nnamdi Kanu

Jawaban Shugaban kungiyar kokarin tabbatar da Biyafara, Nnamdi Kanu da ya bayyanar da cewa ya ki karbar kyautarda Gwamnatin Najeriya tanei yimasa don yayi Janye

Dalilan da suka sa naki amincewa da tayin gwamnati akan biyafara – Nnamdi Kanu
Zamu tabbatar da adalci! Osinbajo ya gargadi masu tada riki a Kudancin Kaduna

Mukaddashin shuaban kasa Yemi Osinbajo ya ba da umurnin sake zuba jamián tsaro a jihar Kaduna bayan rikicin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane da dama a jihar.

Zamu tabbatar da adalci! Osinbajo ya gargadi masu tada riki a Kudancin Kaduna
Osinbanjo ya ba da umarnin tura rundunar jami’an tsaro kudancin Kaduna

Mukaddashin shugaban kasa Osinbajo yaba da umarnin tura jami’an tsaro jihar Kaduna bayan rikicin da ya barke a cikin satin nan wanda ya janyo asarar rayuka

Osinbanjo ya ba da umarnin tura rundunar jami’an tsaro kudancin Kaduna
Yadda Sojojin Yahudu suka hana Musulmai Sallah a masallacin Ƙudus (HOTUNA)

Hukumar Sojin kasar Isra’ila ta fito da sabbin dokoki da suke bukatar Musulmai su tsare kafin su shiga Masallacin, da suka hada da amfani da na’aurar bincike.

Yadda Sojojin Yahudu suka hana Musulmai Sallah a masallacin Ƙudus (HOTUNA)
NAIJ.com
Mailfire view pixel