Najeriya

Anyi baiwa hammata iska tsakanin ýan Najeriya da ýan kasar Kamaru, 6 sun jikkata

Mu hankaltu: Najeriya ta na cikin barazana - Buratai

Shugaban hafsin sojin kasa na Najeriya Laftanar Janar Tukur Buratai ya bayyana cewa, ya kamata a hankaltu domin kuwa akwai kalubalen barazanai da Najeriya ta ke

Mu hankaltu: Najeriya ta na cikin barazana - Buratai
Tsawa ya kashe wani ma'aikacin gwamnati a jihar Kwara

Tsawa ya kashe wani ma’aikacin gwamnatin jihar kwara a safiyar yau Alhamis a Oro Marigayin ma’aikacin kwalejin horar da malamai ne dake garin Oro jihar Kwara

Tsawa ya kashe wani ma'aikacin gwamnati a jihar Kwara
Saraki yayi kira ga shugabanni da su canza salon mulkin su don inganta rayuwan yan Najeriya

Shugaban majalissar Dattijai, Dakta Bukola Saraki yayi kira da shugabanin Najeriya da su canza salon shugabanci su ta yadda duk wani dan Najeriya zai amfana da

Saraki yayi kira ga shugabanni da su canza salon mulkin su don inganta rayuwan yan Najeriya
Jerin manyan Attajirai 10 a Najeriya

Jerin manyan Attajirai 10 a Najeriya

Kamar dai yadda aka sani a kasar Najeriya, nahiyyar Afirka da ma duniya baki daya, Alhaji Aliko Dangote yana daya daga cikin mutanen da za su daga dan yatsa.

Jerin manyan Attajirai 10 a Najeriya
Zaman lafiya a Najeriya zai wanzu zuwa 1 ga watan Oktoba - Dambazau

Ministan kula da harkokin cikin gida na Najeriya Laftanar Janar Abdulrahman Bello Dambazau mai ritaya, a jiya Jumma'a ya bayyana tabbacin sa na cewa Najeriya za

Zaman lafiya a Najeriya zai wanzu zuwa 1 ga watan Oktoba - Dambazau
Rundunar Sojin kasa sun farma yankunan Kudu maso Gabas domin kawo karshen ta'addaci

Shafin NAIJ.com ya ruwaito daga kamfanin dillancin labarai na SAHARA REPORTERS cewa, sojin Kasa na Najeriya sun shirya farautar masu tayar da zaune tsaye da mas

Rundunar Sojin kasa sun farma yankunan Kudu maso Gabas domin kawo karshen ta'addaci
An rasa rayuka 7 a wani sabon hari na Boko haram

Akalla mutane bakwai sun mutu sanadiyar wani sabon hari na ranar Asabar da 'yan ta'adda na boko haram suka kai a wani sansani na 'yan gudun hijira dake yankin a

An rasa rayuka 7 a wani sabon hari na Boko haram
Akwai fiye da katin dan kasa 20, 000 da ba karba ba a jihar Kano - NIMC

Shugaba ta cibiyar rijista da bayar da katin shaidar dan kasa reshen jihar Kano, Hajiya Bilkisu Dalhat, ta bayar da sanarwar cewa akwai fiye da kati 20, 000 da

Akwai fiye da katin dan kasa 20, 000 da ba karba ba a jihar Kano - NIMC
Ana cin kajin Naira tiriliyan daya duk shekara a Najeriya

A kalla ana cin kajin Naira tiriliyan daya duk shekara a Najeriya. Kiwon cikin gida shima yana taimakawa a cikin yawan kajin da ake ci a kasa duk shekara

Ana cin kajin Naira tiriliyan daya duk shekara a Najeriya
Gaskiya dokin karfe: Dan Najeriya ya ba duniya mamaki a kasar Qatar

Wani dan Najeriya da ke Qatar yaba wa duniya mamakin bayan ya mayar da miliyoyin kudade da banki ta sa a susunsa bisa kuskure, yace kudaden ba nashi bane

Gaskiya dokin karfe: Dan Najeriya ya ba duniya mamaki a kasar Qatar
An maido da 'yan Najeriya 138 daga kasar Libiya (Hotuna)

A halin yanzu an samu kimanin 'yan Najeriya 2,232 da aka maido daga kasashen ketare domin ko a makon da ya gabata an maido da 'yan Najeriya 138 daga kasar Libi

An maido da 'yan Najeriya 138 daga kasar Libiya (Hotuna)
Wata mata ta tara N700,000 don taimakawa mai gidanta, shin sana'a ta fara? Ko aure ya karo?

Wata mata 'yar Najeriya ta tara N700,000 don ta bawa mai gidanta mamaki ta fara sana'a. Mata da yawa suna taimakawa a wajen tafiyar da al'amuran gida.

Wata mata ta tara N700,000 don taimakawa mai gidanta, shin sana'a ta fara? Ko aure ya karo?
Bana son Najeriya daya, Bazan taba son haka ba – Nnamdi Kanu

Nnamdi Kanu, shugaban kungiyar masu fafutukar Biyafara ya yi ikirarin cewa shi baya son Najeriya daya, yace yayi mamakin dalilin da yasa baá kama Yarbawa ba.

Bana son Najeriya daya, Bazan taba son haka ba – Nnamdi Kanu
Uba ya sayar da dan shi kan N150,000 kacal a Cross River

Wani mutum mai suna Abraham Moses mazaunin garin Cross River wanda ake zarginsa da zama dillalin siyar da mutane ya sayar da dan mai shekara biyu Elisha Abraham

Uba ya sayar da dan shi kan N150,000 kacal a Cross River
Kungiyar gamayyar kasashen Afirka' zata taimakawa Najeriya wajen yaki da Boko Haram

Kungiyar 'African Union' zata taimakawa Najeriya wajen yaki da Boko Haram. Ana cikin shekara ta 8 kenan ana yaki da Boko Haram, kuma yakin an gagara gamawa

Kungiyar gamayyar kasashen Afirka' zata taimakawa Najeriya wajen yaki da Boko Haram
Fastocin Najeriya 7 sun shiga jerin masu Kudin duniya

Jaridan Forbes ta saka jerin sunayen attajiran fastocin duniya na shekaran nan, kuma sunayen fastocin Najeriya guda bakwai ya shiga cikin jerin da jaridan ta sa

Fastocin Najeriya 7 sun shiga jerin masu Kudin duniya
Magoya bayan Kanu zasu ja tashin hankali a kasan nan - Almustapha

Tsohon Babban Jami'in Tsaro ga marigayi Shugaban kasa, Janar Sani Abacha, Manjo Hamza AlMustapha, ya ce,yana ziyartan sassan kasanan dan yin wa'azin zaman lafia

Magoya bayan Kanu zasu ja tashin hankali a kasan nan - Almustapha
Likita dan shekara 32 ya bayyana kudirin sa na fitowa takarar shugabancin kasa a 2019

Ya tabbata yanzu yan Najeriya sun gaji da canji da suka zaba a shekarun baya, saboda yanzu matasa sun fara yunkurin nuna niyyan fitowa takaran shuagaban kasan

Likita dan shekara 32 ya bayyana kudirin sa na fitowa takarar shugabancin kasa a 2019
Harkar noma ita kadai ce hanyar tsira a kasar nan - Dangote

A ranar da ta gabata ne shugaban kungiyar hada-hadar kasuwancin amfanin gona, Alhaji Sani Dangote ya bayyana cewa harkar noma ita kadai ce mafita a kasar nan.

Harkar noma ita kadai ce hanyar tsira a kasar nan - Dangote
Najeriya: 'Kuraye na jira giwa ta fadi' Sharhin jaridar The Economist ta birnin Landan

Najeriya: 'Kuraye na jira giwa ta fadi' Sharhin jaridar The Economist ta Landan. Rashin lafiyar shugaba Buhari ta fito da zalamar masu jiran gado a siyasar kasa

Najeriya: 'Kuraye na jira giwa ta fadi' Sharhin jaridar The Economist ta birnin Landan
APC ta naɗa kwamitin mutum 9 da zata zayyana ra’ayinta game da sauyin fasalin ƙasa

Jam’iyyar APC mai mulki ta rantsar da kwamitin mutane tara wanda ta daura ma hakkin zayyanawa tare da bayyana ra’ayin jam’iyyar dangane da batun sauya fasali.

APC ta naɗa kwamitin mutum 9 da zata zayyana ra’ayinta game da sauyin fasalin ƙasa
Ba zamu canza sunan mu yanzu ba - Etisalat Nigeria

Mataimakin shugaban kamfanin sadarwar Ibrahim Dikko, ya yi bayanin a ranar da ta gabata cewa, suna da masaniya a kan cire hannun da EMTS suka yi daga Etisalat

Ba zamu canza sunan mu yanzu ba - Etisalat Nigeria
NAIJ.com
Mailfire view pixel