Mutanen Najeriya

Kaico! Babban kalubalen dake haroro kasar Najeriya - 'Yan Majalisa

Wasu samari sun kashe dan-sanda bisa zargi, ko zargin menene?

Wasu samari sun kashe dan-sanda bisa zargi, ko zargin menene? A Najeriya dai, da yawa basu san hakkokinsu ba, kuma ma yansanda basu wani san aikinsu ba

Wasu samari sun kashe dan-sanda bisa zargi, ko zargin menene?
Tsarin samar da 'yan sandan jiha: Najeriya bata nuna ba - IGP Idris

A jawaban Idris da yakeyi a yayin wani taro na gwamnoni a Abuja a ranar Alhamis din da ta gabata.Idris ya nuna cewa tsarin 'yan sandan tarayya baki daya.

Tsarin samar da 'yan sandan jiha: Najeriya bata nuna ba - IGP Idris
APC ta naɗa kwamitin mutum 9 da zata zayyana ra’ayinta game da sauyin fasalin ƙasa

Jam’iyyar APC mai mulki ta rantsar da kwamitin mutane tara wanda ta daura ma hakkin zayyanawa tare da bayyana ra’ayin jam’iyyar dangane da batun sauya fasali.

APC ta naɗa kwamitin mutum 9 da zata zayyana ra’ayinta game da sauyin fasalin ƙasa
Sauran bangaren Najeriya sun hurowa maganar garambawul wuta

Maganar yi wa Kasar nan garambawul na kara karfi don kuwa sauran bangaren Najeriya sun hurowa maganar garambawul wuta. Yankin Arewa ne kurum ba su halarta ba.

Sauran bangaren Najeriya sun hurowa maganar garambawul wuta
Buhari ba zai dawo ya karasa mulkinsa ba, inji Femi Kayode

Buhari ba zai dawo ya karasa mulkinsa ba, inji FFK, an dai saba jin irin wadannan kalamai daga tsofin 'yan PDP wadanda suke adawa mai zafi da mulkin Buhari

Buhari ba zai dawo ya karasa mulkinsa ba, inji Femi Kayode
Kungiyar Yarbawa ta kira Arewa 'yan hana ruwa gudu a Najeriya

Manyan Arewa su ka hana Kasar nan cigaba Inji Kungiyar Afenifere ta Yarbawa. Arewa ke kokarin hana sauran Yankin motsi duk da cewa raba kasar alheri ne.

Kungiyar Yarbawa ta kira Arewa 'yan hana ruwa gudu a Najeriya
Magabtan Najeriya ne ke son Bayafara, sake tsarin Najeriya kuma yaudarar siyasa ce - Yahaya Bello

'Magabtan Najeriya ne ke son Bayafara, sake tsarin Najeriya kuma yaudarar siyasa ce' - Gwamnan Kogi, Ana dai jin kalaman rashin girmama juna tsakanin kabilu.

Magabtan Najeriya ne ke son Bayafara, sake tsarin Najeriya kuma yaudarar siyasa ce - Yahaya Bello
Wani dan Najeriya a Turai ya hadiye kwatankwacin naira biliyan daya a cikinsa

Wani dan Najeriya a Turai ya hadiye kwatankwacin naira biliyan daya a cikinsa. Ana yawan yiwa mutan Najeriya a waje kallon masu yawan son aikata laifi

Wani dan Najeriya a Turai ya hadiye kwatankwacin naira biliyan daya a cikinsa
Sai an kara zama domin ayi wa Najeriya garambawul Inji PDP

Sanata Ahmed Muhammad Makarfi ya bayyana yadda za a shawo karshen matsalar Najeriya. Shugaban na PDP yake cewa Babu abin da sulhu ba zai yi magani ba.

Sai an kara zama domin ayi wa Najeriya garambawul Inji PDP
Jama’a sun maidawa Tsohon Shugaban kasa ya rasa inda zai sa kan sa

Jama’a sun maidawa Tsohon Shugaban kasa ya rasa inda zai sa kan sa bayan yayi kira ayi wa Najeriya garambawul. Wasu na ganin cewa IBB na nema ya zama Munafuki.

Jama’a sun maidawa Tsohon Shugaban kasa ya rasa inda zai sa kan sa
Tsarin kasa: Gwamna El-Rufai yayi tafka da warwara

Gwamnan Jihar Kaduna El-Rufai yayi amai ya lashe inda yayi kaca-kaca da masu kira ayi wa Najeriya garambawul. A da canan taba samun sa yana irin wannan kira.

Tsarin kasa: Gwamna El-Rufai yayi tafka da warwara
Jama’a sun ji dadin jin muryar Shugaban kasa Buhari

Shugaban kasa Buhari ya aika sakon karamat Sallah ga mutanen Najeriya. Wannan ya sa hankalin da dama na kasar ya kwanta a halin yaznu da ake cikin wani hali.

Jama’a sun ji dadin jin muryar Shugaban kasa Buhari
Naira ta kara daraja yayinda ake shirin cin bikin Sallar azumi

An kulle kasuwan wannan mako inda kudin Najeriya Naira ta kara daraja a kasuwan bayan Fagge, yayinda ake shirin cin bikin Sallar Azumin Ramadanan 1438.

Naira ta kara daraja yayinda ake shirin cin bikin Sallar azumi
Najeriya za ta kere Kasar Amurka a wajen yawan Jama’a

Harsashe ya nuna cewa yawan mutanen Najeriya zai lula. A haka ma dai Najeriya ce ta 7 wajen yawa a Duniya. Zuwa shekarar 2050 kasar za ta kere Amurka.

Najeriya za ta kere Kasar Amurka a wajen yawan Jama’a
An sake dawo da yan Najeriya 175 daga kasar Libiya

Wata sabuwar sashen yan Najeriya 175 sun dawo daga kasar Libiya ranan Talata a wata jirgin shatan Nouvelair mai lamba TS-INA. Ta sauka babban filin jirgin saman

An sake dawo da yan Najeriya 175 daga kasar Libiya
Shin ko Shugaba Buhari zai iya karasa wa'adin mulkinsa?

Shin ko Shugaba Buhari zai iya karasa wa'adin mulkinsa? Wannan shine tambayar da masu sharhin siyasa ke yi don duba wa ko wani ne zai maye gurbin na sa.

Shin ko Shugaba Buhari zai iya karasa wa'adin mulkinsa?
An yi abin kunya Jama’a: Najeriya ta ba Kasar Saudiya hakuri

Za ku ji cewa an yi abin kunya inda har Najeriya ta ba Kasar Saudiya hakuri yayin da aka buge da saida dabinon da Saudi ta aikowa masu azumin Najeriya a kasuwa.

An yi abin kunya Jama’a: Najeriya ta ba Kasar Saudiya hakuri
Tambuwal da wasu Gwamnoni sun sha alwashin kare Inyamurai

Akwai yiwuwar tashin hankali don kuwa ana daf da jan daga a Najeriya kan korar Ibo. Wasu Gwamnonin Arewa sun ce babu wanda zai kora Inyamurai daga Yankin.

Tambuwal da wasu Gwamnoni sun sha alwashin kare Inyamurai
Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya tayi kasa-kasa da kasar Togo da ci 3 da nema

Kungiyar kwallon kafa ta kasa super Eagle ta samu nasarar akan abokiyar karawarta ta kasar Togo da ci 3:0 da nema a wani wasan sada zumunci da suka buga a birn

Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya tayi kasa-kasa da kasar Togo da ci 3 da nema
Na zagaya kasashe fiye da 100 amma ban ga irin Najeriya ba Inji Jakadan Ingila

Jakadan Birtaniya Andrew Fleming ya yaba da halin mutanen kasar nan Najeriya. Yace ya je kasashe 113 amma bai taba haduwa da masu kirki irin ‘Yan kasar nan ba.

Na zagaya kasashe fiye da 100 amma ban ga irin Najeriya ba Inji Jakadan Ingila
Abin ba a magana: Irin asarar da ‘Yan Najeriya su ka yi a tsarin MMM

Kudin da Najeriya ta yi asara a MMM ya wuce hankali don kuwa sama da ‘Yan Najeriya miliyan 3 ta sha su misilla. Najeriya dai tayi asarar kusan Naira Biliyan 12.

Abin ba a magana: Irin asarar da ‘Yan Najeriya su ka yi a tsarin MMM
"In ba'a yi hankali ba Najeriya zata balle"

Najeriya na fuskantar yiwuwar ballewa, inji Pasto Tunde Bakare, yace in ba'a kawar da matsalolin fulani masu kashe kashe ba to lallai ana fuskantar barazana

"In ba'a yi hankali ba Najeriya zata balle"
NAIJ.com
Mailfire view pixel