Matasan Arewa

'Yan Arewa sun fi yarda da Buhari a kan Atiku - Farfesa Akinyemi

Buhari yayi gaggawan kama Nnamdi Kanu - Matasan Arewa

Kungiyan matasan Arewa ,AYF, a ranar Lahadi sunyi maraba da dawowan Buhari Najeriya, sun kuma bashi shawaran kama Shugaban IPOB Nnamdi Kanu a cikin gaggawa

Buhari yayi gaggawan kama Nnamdi Kanu - Matasan Arewa
Wa’adin barin gari: Dalilin da yasa kabilar Igbo bazasu bar Arewa ba – Jigon PDP

Walid Jibrin shugaban jam’iyyar PDP, yace babu mamaki wadanda ke kiran kansu matasan Arewa ba ainahin yan yankin bane saboda babu dan arewa da ya goyi bayansu.

Wa’adin barin gari: Dalilin da yasa kabilar Igbo bazasu bar Arewa ba – Jigon PDP
Shugabannin Arewa ne suka sa mu baiwa yan kabilar Igbo wa'adi - Kungiyar matasan Arewa

Shugaban kungiyar matasan Arewa Yerima Shettima ya yi ikirarin cewa wasu manya a Arewacin kasar nan ne suka sanya su baiwa inyamurai wa’adin barin yankin.

Shugabannin Arewa ne suka sa mu baiwa yan kabilar Igbo wa'adi - Kungiyar matasan Arewa
Wata sabuwar rikici ta kuno kai tsakanin kungiyoyin matasan Arewa

Shugaban kungiyar Arewa Youth Grand Alliance, Alhaji Idris Inuwa ya yi Allah wadai da sanarwa Shattima inda ya ce rashin girmamawa ne ga dattawan arewa

Wata sabuwar rikici ta kuno kai tsakanin kungiyoyin matasan Arewa
Ba'a samu maslaha ba: Zaman tattaunawa akan wa'adin da aka baiwa yan kabilar Igbo a Arewa

Har yanzu dai babu wata matsaya a zaman tataunawar da ake gudanarwa a tsakanin shugabannin Arewa da na 'yan yaren Ibo akan wa'adin zama da matasan arewa su ka

Ba'a samu maslaha ba: Zaman tattaunawa akan wa'adin da aka baiwa yan kabilar Igbo a Arewa
Yanzu Yanzu: Muna nan akan bakarmu, dole ‘yan Igbo su bar arewa a 1 ga watan Oktoba – Matasan Arewa

Kungiyar matasan tace wadanda ke da ra’ayin kasancewa daga cikin Najeriya suna iya ci gaba da zama yayinda wadanda basu da ra’ayi su bar yankin kafin Oktoba.

Yanzu Yanzu: Muna nan akan bakarmu, dole ‘yan Igbo su bar arewa a 1 ga watan Oktoba – Matasan Arewa
Waádin barin gari: Ku dawo a watan Augusta, MASSOB sun umurci Igbo dake Arewa

A cewar sanarwar, sun zabi watan Augusta ne saboda muhimmancin sa a kalandar Igbo kamar yadda ya kasance lokacin bikin sabon doya da kuma taron mata na Augusta.

Waádin barin gari: Ku dawo a watan Augusta, MASSOB sun umurci Igbo dake Arewa
‘Yan kudu sun yi kaca-kaca da Kwankwaso a dalilin kalaman sa kan Inyamurai

Kungiyar Ohanaze ta kudu da wani tsohon Gwamnan Kaduna sun soki tsohon Gwamna Kwankwaso a dalilin kalaman sa kan Inyamurain da ke Aewa da sauran batutuwa.

‘Yan kudu sun yi kaca-kaca da Kwankwaso a dalilin kalaman sa kan Inyamurai
Ku ja kunnen matasan Igbo da su daina kalaman tunzura - El-Rufa'i

Gwamnan Kaduna Malam Nasir El Rufa'i ya yi alwashin ganin an hukunta shugabannin kungiyoyin matasan Arewan nan da suka ba 'yan kabilar Igbo wa'adin barin gari.

Ku ja kunnen matasan Igbo da su daina kalaman tunzura - El-Rufa'i
‘Yan matan Najeriya 2 sun shiga tarihin Duniya

‘Yan Najeriya sun shiga cikin sahun gwaraza 30 na Duniya. Wadannan mutane dai su ne Nasiru ‘Yanmama, Shakeela Tolasade Williams, Mukhtar Onifade, Edikan Udiong.

‘Yan matan Najeriya 2 sun shiga tarihin Duniya
Matasa sun yi garkuwa da wata Kurciya ɗauke da shirgegen laya a wuyarta a Kano

Allah daya gari bambam, yayin da wasu ke kiwata kurciya domin su siyar ko su ci, wasu kuwa suna kiwata su ne domin ayi amfani da su wajen kulla asiri.

Matasa sun yi garkuwa da wata Kurciya ɗauke da shirgegen laya a wuyarta a Kano
Yadda ýan jagaliya suka yi ma ɗan majalisa rotse, haɗi da ɗanyen aiki (Hotuna)

Dan majalisar tarayya mai wakiltar karamar hukumar Gamawa dake jihar Bauchi, Garba Mohammed Gololo ya sha da kyar a hannun wasu fusatattun matasa daga mazabarsa

Yadda ýan jagaliya suka yi ma ɗan majalisa rotse, haɗi da ɗanyen aiki (Hotuna)
Rikicin kabilanci: Kungiyar matasan Arewa ta gargadi Yarbawa

Rahoto ya kawo cewa kungiyar matasan Arewa, ta gargadi kungiyoyin Yarabawa har da kungiyar Afenifere kan wasu kalamai a rikicin kabilanci da ya afku a ile-ife.

Rikicin kabilanci: Kungiyar matasan Arewa ta gargadi Yarbawa
Siyasa ya ja ma Apostle Suleman wannan mumunar zargi, bai aikata komai irin wanna ba - Inji matasan Arewa

Wai shugaba ‘Omega Fire Ministry’ (OFM) bai san komai ba akan magana. Babu kokwanto cewa anyi mishi zargi ne idan aka duba abubuwa da suka faru daga baya

Siyasa ya ja ma Apostle Suleman wannan mumunar zargi, bai aikata komai irin wanna ba - Inji matasan Arewa
Ku daina rura wutar Boko Haram don samun abin duniya ko kuma... - Matasan Arewa

Wata kungiyar matasa ta arewa ta gargadi shugabannin kan rura wutar rikicin Boko Haram a yankin wanda ya ki ci ya ki cinyewa ta kuma yi gargadin kan illar hakan

Ku daina rura wutar Boko Haram don samun abin duniya ko kuma... - Matasan Arewa
Shirin N-power ya fara da cikas a wadannan jihohin na Arewa (Karanta)

A cikin matasa dubu 200 an dauki dubu 150 a matsayin malaman makaranta, dubu 30 kuma zasu yi aiki a fannin Noma a shirin na N-Power

Shirin N-power ya fara da cikas a wadannan jihohin na Arewa (Karanta)
Matasan Najeriya sun zama 'mabarata' a shafukkan sada zumunta

Abinda ke neman zama ruwan dare a shafukkan sada zumunta, wasu matasan Najeriya na yin bara a 'wayance.'

Matasan Najeriya sun zama 'mabarata' a shafukkan sada zumunta
NAIJ.com
Mailfire view pixel