Mata Da Miji

Rikicin Aure: Miji ya buƙaci a raba aurensa da matarsa matsafiya, karanta abinda take masa

Ta tsere daga gidansu ta koma ga tsohon mijinta ɗan Boko Haram, me yayi zafi?

A wani bayani da Aisha tayi bayan an ceto su, tace a matsayinta na matar kwamandan Boko Haram, tana samun alfarma da dama da suka hada da bayi da samun abinci.

Ta tsere daga gidansu ta koma ga tsohon mijinta ɗan Boko Haram, me yayi zafi?
Duniya ina zaki damu? Ta haɗa baki da saurayi, sun hallaka mijinta har lahira (HOTUNA)

Wata mata, mai suna Omotayo Salawudeen ta bayyana yadda ta hada baki da wani abokinta Dolapo Oladapo suka kashe mijinta mai suna Alhaji Hakeem Salawuddeen.

Duniya ina zaki damu? Ta haɗa baki da saurayi, sun hallaka mijinta har lahira (HOTUNA)
Allah wadai: Ya hallaka matarsa, bayan ya danƙara ma ýar aikinta ciki

Kaico! Wannan abu da mai yayi kama? Jami’an Yansandan jihar Filato sun tabbatar da kama wani magidanci mai shekaru 40 mai suna Victor Dashit bayan ya hallaka.

Allah wadai: Ya hallaka matarsa, bayan ya danƙara ma ýar aikinta ciki
Saurayi ya hallaka budurwarsa saboda tayi jinkirin wanke masa kaya

Wani mutumin jihar Benuwe mai suna Mathew ya hallaka matarsa, abar kaunarsa, uwar yayansa uku, mai suna Hannah saboda wani abu da bai kai ya kawo ba..

Saurayi ya hallaka budurwarsa saboda tayi jinkirin wanke masa kaya
Jagwal: Wani mutum ya ɗibga ma ƙanwar matarsa ciki, ya saki matar

Wata mata mai suna Queen Stephen ta nemi wata kotun gargajiya dake garin igando Legas data raba aurenta da mijinta, da suka kwashe shekaru 12 ana tare.

Jagwal: Wani mutum ya ɗibga ma ƙanwar matarsa ciki, ya saki matar
Mijina cizo yake duk lokacin da muke fada, a raba mu - Wata mata ta fadawa kotu

NAIJ.com ta samu labarin cewa ta ce kullum a cikin tsoro ta ke duba da yadda Wahabi ke yin barazanar zai kashe ta a ko dai yaushe, a don haka ne ta yi kira ga

Mijina cizo yake duk lokacin da muke fada, a raba mu - Wata mata ta fadawa kotu
Sati 5 da aure, amarya ta cinna ma kanta da mijinta wuta (HOTUNA)

An tattaro cewa matar na zargin mijinta da fasikanci bayan ta jiyo hirar da ya wakana tsakanin sa da wata mata da ba’a san ko wacece ba, sai ta cinna masu wuta.

Sati 5 da aure, amarya ta cinna ma kanta da mijinta wuta (HOTUNA)
Wata mata ta sha guba saboda sabani da ta samu da mijinta

Ma’auratan wadanda ke zaune a unguwar Afita Mama Pandogari, da ke mazabar Kagara a jahar Niger sun yi fada ne akan ruwan sha, kamar yadda mijin matar mai suna

Wata mata ta sha guba saboda sabani da ta samu da mijinta
Wani mutum yayi ma matarsa ɗaurin kazar kuku a jikin Janareta tsawon yini guda

Wannan mummunan lamari ya faru ne a garin Sagamu na jihar Ogun, kuma hakan ya faru ne sakamakon sa’insa daya shiga tsakanin Ajaero da matarsa Obiageli.

Wani mutum yayi ma matarsa ɗaurin kazar kuku a jikin Janareta tsawon yini guda
An rabawa Amare 700 sandunan dukan mazajensu, idan suka sha giya

matan kauye suna korafin a duka lokacin da mazajensu suka bugu sai su fara dukansu. Ma wai mun raba wannan don tunzura mata bane, a’a don kare su ne.

An rabawa Amare 700 sandunan dukan mazajensu, idan suka sha giya
Ta fatattaki mijinta bayan kwashe shekaru 6 ba tare da ya biya ta sadakin aure ba

Wata mata mai suna Felicia Akinshola ya roki wata kotun majistri a jihar Nassrawa da tayi wa Allah ta raba aurenta da mijinta Akin Akinsola saboda ya gagara biy

Ta fatattaki mijinta bayan kwashe shekaru 6 ba tare da ya biya ta sadakin aure ba
Dokar Sarki Sunusi? An maka Magidanci gaban kotu saboda ya gaza ciyar da matansa 3 da ýaýa 9

An gurfanar da wani magidanci gaban kuliya, inda yake fuskantar hukuncin dauri bayan ya kasa daukan dawainiyar matayensa guda uku da yayansa su tara

Dokar Sarki Sunusi? An maka Magidanci gaban kotu saboda ya gaza ciyar da matansa 3 da ýaýa 9
Allah mai halitta: An haifi wani jariri mai kai biyu a kasar Indiya (Hotuna)

Mahaifiyar jaririn ta haife shi ne ta hanyar tiyata, wanda aka yi a babban asibitin SP dake kasar Indiya, kuma ta bayyana ma likitoci bata da masaniyar yanayin.

Allah mai halitta: An haifi wani jariri mai kai biyu a kasar Indiya (Hotuna)
Murnan haihuwa: Miji yayi ma matarsa kyautan naira miliyan 18 a yayin da ta haihu

Mijin nata da wanda bakinsa ya kai har kunne saboda tsabar farin ciki yayi ma uwargidar tasa kyautan wata kasaitacciya kuma tsaleleliyar motar alfarma kirar Ran

Murnan haihuwa: Miji yayi ma matarsa kyautan naira miliyan 18 a yayin da ta haihu
Bambarakwai: Magidanci ya maka matarsa a kotu don tana jibgarsa

Wani magidanci Mista Kasimu Oseni ya kai karar matarsa gaban kotun gargajiya dake garin Lugbe a babban birnin tarayya Abuja, inda ya bukaci kotun ta tsinka igiy

Bambarakwai: Magidanci ya maka matarsa a kotu don tana jibgarsa
“A raba aurena da mijina dukana yake kamar ganga, don bana bautar gumaka” inji wata Mata

da fari ma iyayensa basa son zaman mu, amma dai muka nace saboda yace yana so na, amam komai ya canza yanzu. Har ma ya dauke danmu, kuma bansan inda ya kai shi

“A raba aurena da mijina dukana yake kamar ganga, don bana bautar gumaka” inji wata Mata
Tereren bankaɗa, wata mata ta cire ma mijinta zani a tsakiyar kasuwa

Matar mai suna Wanjiru Kamami Shiro ta buga wani talla a cikin wata jarida inda ta gargadi yan mata dasu guji alaka da mijinta, inda ta sanya hoton mijin nata t

Tereren bankaɗa, wata mata ta cire ma mijinta zani a tsakiyar kasuwa
“Jama’a ku taimake ni, na auro mayya” – inji wani Ango

Wani dan jarida a kasar Malawi mai suna Collins Mtika ya daura hoton matarsa a kafar sadarwar zamani ta Facebook inda yayi ikirarin cewar mayyace.

“Jama’a ku taimake ni, na auro mayya” – inji wani Ango
Dalilin daya sanya ni auran mata biyu a rana daya – Inji Ango Isiyaka

Mallam Isyaka Dahiru wanda ya kammala karatun digiri na Accountancy daga Federal Polytechnic, Nasarawa, ya yi daurin aure da mata biyu a rana daya a 2016

Dalilin daya sanya ni auran mata biyu a rana daya – Inji Ango Isiyaka
Kaico! Miji ya wurgo matarsa daga saman bene saboda ta cika yawo

wani mutum ya cillo matarsa ne daga gidan bene hawa daya, wanda hakan yayi sanadiyyar targadewar gwiwowin hannayenta biyu, saboda tana yawan fita yawo

Kaico! Miji ya wurgo matarsa daga saman bene saboda ta cika yawo
Kishi kumallon mata: Ta watsa ma mijinta soyayyen mai

Wata mata mai kishin tsiya yar kasar Kenya, mai suna Evelyn Atieno ta kona mijinta Bruce Omondi da soyayyen man gyada, bayan ta zarge shi da yaudarar ta.

Kishi kumallon mata: Ta watsa ma mijinta soyayyen mai
Yayi ma matarsa horo mai tsanani saboda bambancin jam’iyyar siyasa

An samu wani mutum a kasar Ghana da yayi ma matarsa jini majina ta hanyar azabtar da ita sakamakon ra'ayinsu ya bambanta dangane da yan takararshugaban Ghana.

Yayi ma matarsa horo mai tsanani saboda bambancin jam’iyyar siyasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel