Masu Zuwa Aikin Hajji

Mahajjata 5,286 daga jihar Kaduna sun dawo gida daga kasar mai sarki

Saudi Arabia ta hana Maniyyata 400,000 shiga kasar

Gwamnatin kasar Saudi Arabia ta hana mahajjata sama da N400,000 shiga kasar domin basu da ingantatun takardu. Jam'an tsaron kasan za su dauki mataki kan hakan.

Saudi Arabia ta hana Maniyyata 400,000 shiga kasar
Hajjin bana: Saraki ya bayyana dalilinsa na zuwa aikin Hajji, karanta

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Olaniyonu yana fadin shugaban majalisar dattawan zai yi amfani da lokacinsa wajen yi ma Najeriya addu’ar samun zaman lafiya.

Hajjin bana: Saraki ya bayyana dalilinsa na zuwa aikin Hajji, karanta
Kasan masu wace sana’a ne suka fi yawa a zuwa aikin Hajjin bana daga Najeriya?

Abdullahi yace wannan ne dalilin dayasa manoman suka samu isashshen kudin da suka biya don gudanar da aikin Hajjin bana, kamar yadda majiyar NAIJ.com ta ruwaito

Kasan masu wace sana’a ne suka fi yawa a zuwa aikin Hajjin bana daga Najeriya?
Mahajjata kimanin miliyan 1.705 sun isa kasa mai tsarki domin aikin Hajji

Mahajjata kimanin miliyan 1.705 daga sassa daban-daban na duniya suka hallara a Saudi Arabia domin gudanar da hajjin bana. Gwamnatin Saudiyya tayi tanade-tanade

Mahajjata kimanin miliyan 1.705 sun isa kasa mai tsarki domin aikin Hajji
NAHCON ta bullo da sabon tsarin ciyar da Alhazan Najeriya

Hukumar Jindadin Alhazai ta kasa wato NAHCON ta fitoda sabon tsari na ciyar da alhazan Najeriya sakamakon yadda ake barin su nemi abinci da kansu a Saudiyya.

NAHCON ta bullo da sabon tsarin ciyar da Alhazan Najeriya
An kammala jigilar sauran mahajjatan jihar Kano 540 zuwa Saudiyya

Hukumar aikin Hajji a jihar Kano ta sanar da cewa an kammala jigilar mahajjatan jihar kashi na karshe su 540 zuwa kasar Saudiyya don aikin Hajji na 2017.

An kammala jigilar sauran mahajjatan jihar Kano 540 zuwa Saudiyya
Hukumar kasar Saudiyya ta nemi afuwar Najeriya saboda zargin cin zarafin wasu mahajjatan kasar 2

Hukumar kasar Saudi Arabia a ranar Litinin ta nemi gafarar gwamnatin tarayyar Najeriya kan zargin da aka yi wa jami’an tsaro na cin zarafin daga Najeriya.

Hukumar kasar Saudiyya ta nemi afuwar Najeriya saboda zargin cin zarafin wasu mahajjatan kasar 2
Hajjin bana: Hukumar jin dadin alhazai ta kwashe maniyyata 38,161

Kwamishinan hukumar, Abdullahi Modibbo Saleh, ya shaidawa manema labaru a Abuja cewa sauran mutane 29,271 da ke wakiltar kashi 42 cikin dari za su tashi

Hajjin bana: Hukumar jin dadin alhazai ta kwashe maniyyata 38,161
Yarima har uku na Saudiyya da suke gudun hijira a Turai sun bace kasa ko sama

Yarima har uku na Saudiyya da suke gudun hijira a Turai sun bace bat, dama dai sunyi kaurin suna wajen sukar gwamnatin kasar ta sarauta, bisa zargin cin hanci

Yarima har uku na Saudiyya da suke gudun hijira a Turai sun bace kasa ko sama
Mahajjata daga Najeriya na fuskantar matsalolin kiwon lafiya a Saudiyya

Mahajjata daga Najeriya na fuskantar kalubale dangane da kiwon lafiya yayin da suka haɗu a wani sansanin hajji da kuma asibitin Sarki Abdulaziz a kasar Saudiyya

Mahajjata daga Najeriya na fuskantar matsalolin kiwon lafiya a Saudiyya
Hajjin Bana: Bamu da matsala wajen jigilar mahajjatan jihar Katsina – Abu Rimi

Abu Rimi ya ce wasu ‘yan adawa ne suka zuga mahajjatan jihar Katsina su gudanar da zanga-zanga saboda matsalar jinkirin da aka samu na daukan su zuwa Saudiya.

Hajjin Bana: Bamu da matsala wajen jigilar mahajjatan jihar Katsina – Abu Rimi
Hukumar aikin hajji ta jihar Katsina ta ce har zuwa yanzu ta dauka maniyyata 1,020 zuwa Saudi Arabia

Hukumar kula da mahajjata ta jihar Katsina ta ce har zuwa yanzu ta dauka maniyyata 1,020 daga jihar zuwa Saudi Arabia domin aikin hajji na 2017 ......

Hukumar aikin hajji ta jihar Katsina ta ce har zuwa yanzu ta dauka maniyyata 1,020 zuwa Saudi Arabia
An fara jigilar Maniyyata daga Najeriya zuwa kasa mai tsarki (Hotuna)

Shugaban hukumar dake kula da jin dadin mahajjatan wato NAHCON, Abdullahi Muktar ne ya sanar da hakan, inda ya ce an yi sahun farko a jiya Lahadi da karfe 3:16.

An fara jigilar Maniyyata daga Najeriya zuwa kasa mai tsarki (Hotuna)
Za a fara jigilar maniyyatan jihar Kwara a watan Agusta 3

Hukumar kula da Mahajjata na jihar Kwara a yau Asabar ta tabbatar cewa za su fara jigilar maniyyatan jihar zuwa Saudi Arabia a ranar 3, ga watan Agusta, 2017

Za a fara jigilar maniyyatan jihar Kwara a watan Agusta 3
Za a fara jigilar maniyyatan jihar Kaduna zuwa Saudi Arabia a ranar 1 ga watan Agusta

Hukumar kula da Alhazai a jihar Kaduna ta sanar da cewa za ta fara jigilar mahajjata daga jihar zuwa Saudi Arabia a ranar 1, ga watan Agusta 2017 ....

Za a fara jigilar maniyyatan jihar Kaduna zuwa Saudi Arabia a ranar 1 ga watan Agusta
Za a fara jigilar maniyyatan jihar Gombe a ranar 2 ga watan Agusta

Hukumar kula da mahajjata a jihar Gombe tace za ta fara jigilar maniyyatan na 2017 daga jihar zuwa kasar Saudi Arabia a ranar 2 ga watan Agusta ......

Za a fara jigilar maniyyatan jihar Gombe a ranar 2 ga watan Agusta
Gwamna Dankwambo ya nada sabon Amirul Hajj na jihar Gombe

Gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Hassan Dankwambo ya nada mutane 16 a matsayin tawagar Amirul Hajj na shekara ta 2017 a karkashin shugabancin Haruna Garba

Gwamna Dankwambo ya nada sabon Amirul Hajj na jihar Gombe
Hajjin bana: Maniyyata 50,000 sun kammala biyan kudin Hajjin su

Shugaban hukumar dake kula da aikin hajji ta kasa (NAHCON) Abdullahi Mohammed ya ce mutane 50,000 ne suka kamala biyan kudin aikin hajjin su zuwa yanzu.

Hajjin bana: Maniyyata 50,000 sun kammala biyan kudin Hajjin su
Hukumar kula da aikin Hajji ta kara wa’adin karbar cikon kudi a hannun maniyyata

Abdullahi ya bada wannan umarni ne a filin jirgin Abuja a yayin da ya ke sa hannun yarjejeniya da kamfanonin jiragen da za su yi jigilar maniyyata a 2017.

Hukumar kula da aikin Hajji ta kara wa’adin karbar cikon kudi a hannun maniyyata
Aikin Hajji: Maniyyata zasu fara tashi zuwa ƙasa mai tsarki a ƙarshen watan Yuli

A ranar 30 ga watan Yuli ne ake sa ran maniyyata aikin Hajji zasu fara tashi zuwa kasa mai tsarko don gabatar da Ibadan aikin Hajj, kamar yadda hukumar NAHCON.

Aikin Hajji: Maniyyata zasu fara tashi zuwa ƙasa mai tsarki a ƙarshen watan Yuli
Aikin Hajji: An bukaci mahajjata da su yi hankuri da farashin kudaden kujeran Hajjin bana

An yi bikin cika shekaru 10 da kafa hukumar Alhazan na Najeriya. An shafe kwanaki 2 ana gudanar da wannan taro da kuma bita akan yadda za a inganta aikin Hajji

Aikin Hajji: An bukaci mahajjata da su yi hankuri da farashin kudaden kujeran Hajjin bana
Hajjin bana: Kudin kujera yayi tsada Inji Majalisa

Majalisar Wakilai da Dattawa na nema a rage kudin kujerar aikin Hajjin bana. An nemi Hukumar kula da aikin Hajjin ta sake duban lamarin domin na hakika.

Hajjin bana: Kudin kujera yayi tsada Inji Majalisa
NAIJ.com
Mailfire view pixel