Man Fetur

Kamfanin NNPC za ta rufe wasu matatan mai 3 a Najeriya don gudanar da gyare-gyare

Kar ka damu da masu kokarin hana ka cika alkawuran da ka dauka - NUPENG ga Buhari

Oladiti ya bukaci Buhari ya ci gaba da mayar da hankalinsa a kan gyara tattalin arzikin Nijeriya don jin dadin jama'a maimakon sauraron masu yin adawa.

Kar ka damu da masu kokarin hana ka cika alkawuran da ka dauka - NUPENG ga Buhari
Kimiya da Fasaha na janyowa man fetur koma baya a duniya - Onu

Ministan kimiya da fasaha na Najeriya, Dr Ogbonnaya Onu, ya bayyana cewa, man fetur ya rage amfani a kusuwannin duniya sanadiyar kere-kere na kimiya da fasaha d

Kimiya da Fasaha na janyowa man fetur koma baya a duniya - Onu
Almubazzaranci: Najeriya ta kashe $201.2bn cikin shekaru 10 kadai - NEITI

Littafin, wanda ya mayar da hankali ga 'Takaddun kudaden ajiya na man fetur na Najeriya', ya ce duk da kokari da ake yi na janye Najeriya daga koma bayan arziki

Almubazzaranci: Najeriya ta kashe $201.2bn cikin shekaru 10 kadai - NEITI
Sana'o'i 3 da su ka fi kowane kawo kudi a Duniya

Masu aikin Likita da tukin jirgin sama da kuma ilmin sarrafa magunguna da Likitoci ba a bar su a baya ba a magana da ake yi na samun albashi a Duniya.

Sana'o'i 3 da su ka fi kowane kawo kudi a Duniya
Murna zai koma ciki: Tsagerun Neja-Delta za su koma fasa bututun mai

Najeriya na shirin gamuwa da barazana na Tattalin arziki. Tsagerun Neja-Delta za su koma aiki a bakin bututun mai. Wannan dai zai zama babbar matsala ga tattali

Murna zai koma ciki: Tsagerun Neja-Delta za su koma fasa bututun mai
Masu binciken man da akace an ceto sun kwanta dama

NAIJ.com ta tattaro cewa akalla sojoji 12 aka rahoto cewa sun mutu yayinda akalla hudu daga cikin maáikata 12 na jamiár Maiduguri suka rasa ransu suma.

Masu binciken man da akace an ceto sun kwanta dama
EFCC ta karbo N328.9 a hannun 'yan kasuwar man fetur a jihar Kano

A ranar laraba ta yau, 26 ga watan Yuli, hukumar EFCC ta bayyana cewa ta samu nasarar karbo naira biliyan 328.9 daga 'yan kasuwar man fetur guda tara a jihar K

EFCC ta karbo N328.9 a hannun 'yan kasuwar man fetur a jihar Kano
Najeriya asarar kudi dala biliyan $1.5 a wata sakamakon fashin teku - Dogara

Jawaban shugaban majalisa Dogara wa yan majalisar zartarwa gameda mafitar yawan hare-haren fashi da akeyiwa jiragan ruwan man fetur a tekunan kasar Najeriya

Najeriya asarar kudi dala biliyan $1.5 a wata sakamakon fashin teku - Dogara
Matatar man feturin Najeriya suna samar da kalanzir lita miliyan 5 a yini - NNPC

Jwawabai gamsassu da matatar man fetur na kasa sukayiwa majalisa gameda lamarin adadin kalanzir din a ke tata da wanda ake bukatar shigowa dashi daga wajen kasa

Matatar man feturin Najeriya suna samar da kalanzir lita miliyan 5 a yini - NNPC
Farashin man fetur ya kusa karyewa gaba daya a Duniya

Kasar Faransa za ta hana amfani da motocin da ke shan man fetur gaba daya zuwa shekarar 2040. Hakan zai sa farashin man fetur yayi kasa sosai a Duniya.

Farashin man fetur ya kusa karyewa gaba daya a Duniya
Gwamnatin tarayya ta dukufa don kafa matatar man a Katsina

Gwamnatin tarayya ta ce ta duƙufa wajen kafa matatar man fetur a Katsina, ta yadda ƙasar za ta samu ƙarfin tace man da ake buƙata har ma da na ƙasashe maƙwabta

Gwamnatin tarayya ta dukufa don kafa matatar man a Katsina
Majalisar dattawa ta saduda, ta soke takardan karin N5 kan farashin man fetur

Majalisar dattawan Najeriya tayi amai ta lashe yayinda ta soke takardan da ta bukaci kara N5 kan farashin kudin man fetur a Najeriya.Wasu sunce taji uwar bari.

Majalisar dattawa ta saduda, ta soke takardan karin N5 kan farashin man fetur
Ba zamu taba yarda da yunkurin kara farashin kudin mai ba - NUPENG

Kungiyar gamayar ma’aikatan kamfanin man fetur da iskar gas wato Nigerian Union of Petroleum and Natural Gas Workers (NUPENG) ta lashi takobin cewa bazata yarda

Ba zamu taba yarda da yunkurin kara farashin kudin mai ba - NUPENG
Karin kudin man fetur : Majalisan dattawa ta raina mana wayo - Yan Najeriya

Wasu yan Najeriya a babban birnin tarayya ranan Juma’ a sunyi ca akan majalisan dattawa kan shirin Karin N5 kan kudin litan man fetur a kasa. wannan rainin wayo

Karin kudin man fetur : Majalisan dattawa ta raina mana wayo - Yan Najeriya
Yan majalisar dattawa sun bukaci a kara kudin man fetur zuwa N150

NAIJ.com ta samu labarin cewa dai wannan shawarar ta karin kudin na mai ya fito be daga shugaban kwamitin ayyuka na majalisar Sanata Kabiyu Gaya daga Kanon dabo

Yan majalisar dattawa sun bukaci a kara kudin man fetur zuwa N150
Hakar mai a Arewa: Mun gaji da gafara sa, bamu ga kaho ba - Kungiyar ma'ikatan man fetur

Kungiyar Ma'aikatan man fetur ta kasa tayi taronta a Yola jihar Adamawa inda ta kira gwamnati ta gaggauta soma hakan man a arewa maso gabas kada ta bi harsashen

Hakar mai a Arewa: Mun gaji da gafara sa, bamu ga kaho ba - Kungiyar ma'ikatan man fetur
Bayan majalisar dattawa ta amince da dokan kamfanin man fetur, za’a shafe NNPC

A yau ne Alhamis, 25 ga watan Mayu, majalisar dattawan Najeriya ta tabbatar da dokan kamfanin man fetur bayan shekaru 17 tana zaune a waje daya cikin majalisa.

Bayan majalisar dattawa ta amince da dokan kamfanin man fetur, za’a shafe NNPC
Majalisar dattawa Najeriya ta amince da dokar albarkatun man fetur ta kasa

A karshe dai majalisar dattawa ta amince da dokar albarkatun man fetur da iskar gas ta kasa, Saraki ya yabawa ‘yan majalisar na amincewa da suka a kan kudurin

Majalisar dattawa Najeriya ta amince da dokar albarkatun man fetur ta kasa
Sojoji sun lalata matatar mai ta barayin mai a Okrika

Sojoji sun lalata matatar mai ta barayin mai a Okrika. An dade ana satar danyen mai a sayar a wasu kasashe a wajen Najeriya da cikin dazukan Neja Delta

Sojoji sun lalata matatar mai ta barayin mai a Okrika
Farashin danyen man fetur ya tashi a kasuwan duniya

A yau Talata, farashin danyen man fetur ya sake tashi a kasuwan duniya bayan kasan Rasha da Saudiyya suka bayyana cewa zasu kara yanke fitar da mai a shekara.

Farashin danyen man fetur ya tashi a kasuwan duniya
Lai Mohammed ya bayyana yadda gwamnati Buhari ya gusa daga man fetur don canza hanyar tattalin arzikin

Gwamnati na a kan hanyar bada da manyan alkawarai zabe 3 da suka sanya kafin zuwan su mulki; yaki da cin hanci, karin tsaro da kuma gyara na tattalin arziki.

Lai Mohammed ya bayyana yadda gwamnati Buhari ya gusa daga man fetur don canza hanyar tattalin arzikin
Labari mai dadi:Jiragen ruwa 34 dauke da matan fetur da kayan abinci zasu sauka a Legas

Ana sa ranan jiragen ruwa 34 dauke da kayayyakin ma fetur, kayan abinci da sauransu zasu sauka Apapa da tashan Tin-Can tsakanin watan Afrilun 27 zuwa 15 ga May

Labari mai dadi:Jiragen ruwa 34 dauke da matan fetur da kayan abinci zasu sauka a Legas
NAIJ.com
Mailfire view pixel