Malamai

Asha! Kashi 50% na malaman makarantun firamare sun fadi jarabawar 'yan aji 4 a Kaduna

Wata aya ta bayyana a kabarin Sharifiya Hajiya Halimatu Sheik Sidi Attahiru Sakkwato

Ruwan sama da aka tafke a Sakkwato ta rubde wasu kaburbura a wani makabarta yayin da kabarin Hajiya Halima Sidi Attahiru na cikin kaburburar da suka rubda

Wata aya ta bayyana a kabarin Sharifiya Hajiya Halimatu Sheik Sidi Attahiru Sakkwato
Watanni 9 ba albashi: Malamai sun shiga yajin aikin din din din a wannan jihar

Malaman sun shiga yajin ne a ranar Litinin 8 ga watan Mayu, bayan sun yi watsi da tayin da gwamnatin jihar ta musu na biyansu albashin wata daya daga ciki.

Watanni 9 ba albashi: Malamai sun shiga yajin aikin din din din a wannan jihar
Gwamnatin jihar Zamfara zata dauki malamai 1000 aiki

Gwamnatin jihar Zamfara za ta dauki sabin malaman firamarin 1000 domin shawo kan matsalar karancin malamai da makarantun gwamnatin jihar ke fama da shi.

Gwamnatin jihar Zamfara zata dauki malamai 1000 aiki
Idan kai limami ne ko fasto sannan kana zubar da jinni to kai dan ta’adda ne – Inji Sanusi yayinda ya goyi bayan tsare El-Zakzaky

Sarkin Kano, mai martaba Muhammad Sanusi ya yi Allah wadai da ayyukan ta’addanci daga shugabannin addini a Najeriya, yayinda ya goyi bayan tsare El-Zakzaky.

Idan kai limami ne ko fasto sannan kana zubar da jinni to kai dan ta’adda ne – Inji Sanusi yayinda ya goyi bayan tsare El-Zakzaky
Ba mu amince da ilmin jima'i ba - Malaman Nijar

Malaman addinin musulunci a jamhuriyar Nijar sun bayyana damuwa game da koyar da ilmin jima'i a makarantun Boko da kuma hana auren wuri, cewa basu amince ba.

Ba mu amince da ilmin jima'i ba - Malaman Nijar
An sallami malamai 13, aka rage wa 16 girma saboda zina da dalibai

Haka ma, gwamnati ta rage girma ga wasu malaman kwalejin su 16 bisa laifin da ya jibinci fasikanci da dalibai mata

An sallami malamai 13, aka rage wa 16 girma saboda zina da dalibai
Ana wata ga wata: Wani Gwamna ya kori ma’aikata 5000

Wani Gwamna ya sallami malaman makaranta akalla 5000 a Jihar sa, Gwamnan Jihar Akwa-Ibom dai ya kori wadannan ma’aikata saboda rashin ka'ida

Ana wata ga wata: Wani Gwamna ya kori ma’aikata 5000
Buhari ya samu jerin sunayen wadanda suka karbi kudin Dasuki, tsoffafin shugabanin kasa, malamai sun shiga ciki

Shugaba Buhari ya samu jerin sunayen wadanda suka karbi kudin daga hannun Kanal Sambo Dasuki tsohon shugaban kasa da malamai sun shiga ciki.

Buhari ya samu jerin sunayen wadanda suka karbi kudin Dasuki, tsoffafin shugabanin kasa, malamai sun shiga ciki
Hana fim village a Kano kwangilar malamai ce

An bayyana kafirta wasan kwaikwayo, da kuma shirin fin da malamai suka yi, siyasa ce, kuma kwangila ce daga Abuja.

Hana fim village a Kano kwangilar malamai ce
NAIJ.com
Mailfire view pixel