Makamai

Jami’an kwastam sun sake kama bidigu 2,671 da aka yi kokarin shigo dasu Najeriya daga Turkiyya

Yansanda sun ga bayan ýan fashin da suka addabi garin Bichi na jihar Kano (Hotuna)

Jami’an rundunar yansandan jihar Kano sun hallaka wasu yan fashi har lahira bayan wani musayawar wuta da suka yi daya kwashe mintuna 15 ana fafatawa a kan babba

Yansanda sun ga bayan ýan fashin da suka addabi garin Bichi na jihar Kano (Hotuna)
An kama matashi mai ƙera bindigogi a jihar Filato (HOTUNA)

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito cikin miyagun matasan da aka kama har da wani mai shekaru 19 wanda yak ware wajen kerawa da harhada bindigu irin na gargajiya.

An kama matashi mai ƙera bindigogi a jihar Filato (HOTUNA)
Za'a hana barace-barace a Abuja

Za'a hana barace-barace a Abuja

Shuhagaban hukaman yankin Kuje ,Alhaji Abdullahi D.Galadima yace majalisan sa za ta hana almajirai da nakasassu bara a yankin sa.saboda makaman da aka kama

Za'a hana barace-barace a Abuja
Safarar makamai: Hukumar EFCC ta turke tsohon shugaban hafsan sojin kasa, Kenneth Minimah

Har ila yau hukumar hana almundahana da yima tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC tana binciken kudin safarar makamai. A wannan karon Laftanan Janar Kenneth.

Safarar makamai: Hukumar EFCC ta turke tsohon shugaban hafsan sojin kasa, Kenneth Minimah
Yansanda sun gano muggan makamai a maƙabarta a Kalaba

Kwamishinan yansandan jihar Kros Ribas Hafiz Mohamemd Inuwa ya bayyana gano wasu makamai da jami’an sa suka yi a wata makabarta kusa da jami’ar Kalaba.

Yansanda sun gano muggan makamai a maƙabarta a Kalaba
Binciken yansanda a gidan Kwankwaso: “Gwamnati tayi taka tsan-tsan” - Kwankwaso

Kwankwaso ya bayyana haka ne cikin wata hira da yayi da gidan rediyon BBC a ranar Alhamis 4 ga watan Mayu, inda yayi zargin bita da kulli ake yi masa.

Binciken yansanda a gidan Kwankwaso: “Gwamnati tayi taka tsan-tsan” - Kwankwaso
Wata kungiya ta yi zanga zanga kar gwamnati ya saki El-Zakyzaky

An kama kungiyar El-Zakyzaky makamai kamar na soji. Akwai bidiyo na horo mambobin ga sojojin fama. Soji sun gano makamai da harsasai a lokacin wani hari da su.

Wata kungiya ta yi zanga zanga kar gwamnati ya saki El-Zakyzaky
Operation Harbin Kunama II : Rundunar soji ta gano tafkin makamai a kudancin Kaduna

A jiya ne ranan Lahadi, 23 ga watan Afrilu 2017, hukumar sojin kasan Najeriya tace ta gano tafkin makamai a kudancin Kaduna yayinda ta kai wani farmaki.

Operation Harbin Kunama II : Rundunar soji ta gano tafkin makamai a kudancin Kaduna
Mun rage shigowa da muggan makamai cikin kasa - Inji Hamid Ali

Hukumar kwastam mai yaki da fasa- kwauri ta ce ba wai kawai raya tasoshin teku da kubucewar kudi zuwa kasar Cotonou ba ce ribar, matakin ya taimaka wajen dakile

Mun rage shigowa da muggan makamai cikin kasa - Inji Hamid Ali
Badaƙalar kuɗin makamai: Yadda Dasuki ya biya abokansa naira biliyan 5.6

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa, EFCC ta bayyana wani shaidanta gaban kotu wanda ya shaida ma kotu cewa tsohon mashawarcin tsohon shugaban kasa Sambo Dasuk

Badaƙalar kuɗin makamai: Yadda Dasuki ya biya abokansa naira biliyan 5.6
Kun ji irin makaman yakin da ake kerawa a Najeriya?

Babban sifeton 'yansandan Najeriya Ibrahim Idris ya nuna jin dadinsa tare da yabawa kan yadda ma'aikatar kera kayan yaki dake Ode Remo a jihar Ogun take gudanar

Kun ji irin makaman yakin da ake kerawa a Najeriya?
Kasar Rasha ta siyar ma Najeriya makamai, motoci da jiragen yaƙi don yaƙar Boko Haram

Najeriya tayi cefanen sabbin makaman zamani, motoci da jiragen yaki daga kasar Rasha da hadaddiyar daular larabawa don yaki da kungiyar Boko Haram.

Kasar Rasha ta siyar ma Najeriya makamai, motoci da jiragen yaƙi don yaƙar Boko Haram
Yan sanda sun kama wata mata Ngozi da ta ke ba wa barayi bindigogi a jihar Abia

An gyera su tare da wasu barayi da aka kama akan sace sace. Baban yan sanda jihar, Leye Oyebade, ya ce a ranar 2 Febwairu a sa’o’i 2030, wani rahoto da aka samu

Yan sanda sun kama wata mata Ngozi da ta ke ba wa barayi bindigogi a jihar Abia
Sama da yara 2,000 ne 'yan Boko Haram su ka yi amfani da su a filin daga -UNICEF

kimanin yara 2,000 ne kungiyar Boko Haram jefa a ayyukan ta'addancin da ta ke yi a arewa maso gabashin Najeria a cewar wasu alkaluma da UNICEF ta fitar.

Sama da yara 2,000 ne 'yan Boko Haram su ka yi amfani da su a filin daga -UNICEF
An kama dan kwamitin da Buhari ya kafa da makamai da kuma Daloli a gidansa

An kama wani dan kwamitin binciken badakalar sayen makami da Daloli mai yawa da kuma bindigogi a gidansa a Abuja, an kuma gurfanar da shi gaban kuliya.

An kama dan kwamitin da Buhari ya kafa da makamai da kuma Daloli a gidansa
An gano badakalar N2.175 billion a ma'aikatar tsaro

Kwamitin shugaban kasa akan binciken badakalar makamai ta gano wata kudi N2.175 billion a daya daga cikin ma'aikatan ma'aikatar tsaro.

An gano badakalar N2.175 billion a ma'aikatar tsaro
Rundunar soji sun kwato adduna, bindigogi gabanin zaben jihar Ondo

Rundunar sojin Najeriya sun ci karo da wasu makamai irinsu adduna, bindogogi a wata mota da ke biye da dan takaran gwamnan jihar Olusola Oke.

Rundunar soji sun kwato adduna, bindigogi gabanin zaben jihar Ondo
Yan sanda a Kano sun yiwa gidan kwankwaso kawanya

‘Yan sanda dauke da makamai ne suka yiwa gidan tsohon gwamnan jihar Kano kuma Sanata a yanzu Rabiu Musa Kwankwaso kawanya

Yan sanda a Kano sun yiwa gidan kwankwaso kawanya
Shugaban Fulani ya mika makamansa ga sojoji a Zamfara

Wani shugaban Fulani makiyaya a Zamfara, a bisa ra’ayin kansa, ya mika makamansa da albarusai ga rundunar soji ta da ke jihar.

Shugaban Fulani ya mika makamansa ga sojoji a Zamfara
Makamai na yawo a Yankin Arewa da Neja-Deltan

Majalisar dinkin duniya UN, ta nuna cewa Najeriya na nema ta zama wata matattarar makamai a yankin Afrika, musamman Neja-Delta da Arewa

Makamai na yawo a Yankin Arewa da Neja-Deltan
Gwamnatin tarayya zata tura Kwararrun Sojoji Neja Delta

Ana tunanin Gwamnatin tarayya zata tura wasu Sojojin da suka fafata a yakin Boko haram da ke gudana a Arewa maso Gabas zuwa Neja Delta

Gwamnatin tarayya zata tura Kwararrun Sojoji Neja Delta
NAIJ.com
Mailfire view pixel