Majalisar Tarayya

Majalisar Tarayyar Najeriya ta jinkirta dawowar ta da mako daya

Sharhi: Yadda za'a iya kira Dino Melaye gida daga Majalisar dattijai

Sharhi: Yadda za'a iya kira Dino Melaye gida daga Majalisar dattijai. A karon arko a tarihin siyasar Najeriya, Dino Melaye na iya zama Sanata da aka tsige.

Sharhi: Yadda za'a iya kira Dino Melaye gida daga Majalisar dattijai
Yayin da Majalisa ta tafi hutu: Bukola Saraki ya tafi ibada

Bukola Saraki ya tafi Kasar Saudiyya domin aikin Umrah cikin azumi wanda kwanan nan Bukola Saraki yayi nasara a Kotu bayan an dade ana zargin sa da wani laifi.

Yayin da Majalisa ta tafi hutu: Bukola Saraki ya tafi ibada
Dalilin tsatstsamar dangantaka dake tsakanin Buhari da ýan majalisa (KARANTA)

Gaskiya dantakar bata wani lalace ba, sanin kowa ne majalisa ce tushen siyasar Najeriya, ko a zamanin mulkin Soja majalisa kadai ake wargazawa saboda itace siya

Dalilin tsatstsamar dangantaka dake tsakanin Buhari da ýan majalisa (KARANTA)
Sai kuma yaushe: An fasa rattaba hannu kan kundin kasafin kudin bana yau

Ba yau za a rattaba hannu kan kundin kasafin kudin bana ba kamar yadda mu ke jo daga Fadar Shugaban kasa. Osinbajo yace har yanzu yana tuntubar Majalisa ne.

Sai kuma yaushe: An fasa rattaba hannu kan kundin kasafin kudin bana yau
Jam’iyar PDP ta kara rasa kujera a majalisar dattijai

Sai dai Sanata Emanuel Bwacha,daga jihar Taraba ya bayyana Enoh, a matsayin, mai yawon shakatawar siyasa, yace a shirye suke da su karbeshi idan ya dawo.

Jam’iyar PDP ta kara rasa kujera a majalisar dattijai
Rashin bayyana Osinbajo a matsayin mukaddashin shugaban kasa a wasikar Buhari ta janyo muhawara a zauren majalisar dattijai

Rashin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana Osinbajo a matsayin mukaddashin shugaban kasa a wasikarsa ta janyo muhawara a zauren majalisar dattijai

Rashin bayyana Osinbajo a matsayin mukaddashin shugaban kasa a wasikar Buhari ta janyo muhawara a zauren majalisar dattijai
Matasa sun afka a gidan wani dan majalisar tarayya su ka yi masa karkaf

Matasa a garin Gololo da ke cikin Karamar Hukumar Gamawa ta Jihar Bauchi, sun fasa taron raba kayan tallafi da Dan Majalisar Tarayyar su ya shirya.

Matasa sun afka a gidan wani dan majalisar tarayya su ka yi masa karkaf
Ana cigaba da tasa ‘Yan Majalisun Najeriya a gaba

Ana kara hurowa Majalisun Najeriya wuta don wata Kungiya mai suna Budget IT ta goyi bayan Gwamna El-Rufai ta ke cewa ya kamata Majalisa ta fito da kasafin ta.

Ana cigaba da tasa ‘Yan Majalisun Najeriya a gaba
Ka ji abin da ya faru yayin da Bukola Saraki ya shiga Jihar Zamfara

An kara nadawa Shugaban Majalisar datttawa Dr. Bukola Saraki sarautar gargajiya a Jihar Zamfara a matsayin Dan Iyan Kauran Namoda a Jihar Zamfara jiya.

Ka ji abin da ya faru yayin da Bukola Saraki ya shiga Jihar Zamfara
Karatun Boko zai zama kyauta a wannan Jiha

Gwamna Aminu W. Tambuwal ya yabawa Majalisar Jihar sa. An kawo kudirin da zai wajabta sa yara a Makarantar Boko. Har wa yau ilmin Boko zai zama kyauta a Sokoto

Karatun Boko zai zama kyauta a wannan Jiha
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ba ya nan a taron FEC kamar yadda Osinbajo na kan jagora yanzu

Shugaba Muhammadu Buhari ba ya nan a taron mako-mako na zartarwan tarayya (FEC) wanda yana kan gudana a halin yanzu a majalisar na shugaban kasa, Abuja.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ba ya nan a taron FEC kamar yadda Osinbajo na kan jagora yanzu
Kul: Farfesoshi sun ja kunnen Sanatocin Najeriya

Wasu manyan Farfesoshi sun yi wuf sun kare Dan uwan su Farfesa Itse Sagay daga harin da Majalisa ta kai masa. Shehunnan Malaman su kace da Majalisar ya isa haka

Kul: Farfesoshi sun ja kunnen Sanatocin Najeriya
Ba za ta yiwu ba: Buhari ba zai cire Magu daga EFCC ba

Bisa dukkanin alamu shugaban kasa Buhari bai da niyyar cire Ibrahim Magu daga matsayin sa duk da cewa Majalisa ta ki tabbatar da shi ba ma sau daya ba.

Ba za ta yiwu ba: Buhari ba zai cire Magu daga EFCC ba
Sharudodi 5 da Majalisa ta bada domin sasantawa da shugaban kasa

Idan kuna tare da mu, NAIJ.com ta kawo maku labarin cewa a dalilin rikicin da ke shirin barkewa tsakanin ‘Yan Majalisa da shugaban kasa an nada wani kwamiti.

Sharudodi 5 da Majalisa ta bada domin sasantawa da shugaban kasa
Babu wanda ya isa ya taka mana burki Inji Bukola Saraki

Shugaban Majalisar dattawa Bukola Saraki yayi aman wuta wannan karo inda yace babu wanda ya isa ya hana Majalisa aikin ta ko wanene. Ko da wa Saraki yake?

Babu wanda ya isa ya taka mana burki Inji Bukola Saraki
A dalilin Magu an shirya yaki tsakanin Majalisa da shugaban kasa

Wasu ‘Yan Majalisa sun nuna cewa za ayi ta ta kare da shugaban kasa Muhammadu Buhari a dalilin kin sallamar Ibrahim Magu daga EFCC bayan an ki tantance sa.

A dalilin Magu an shirya yaki tsakanin Majalisa da shugaban kasa
Majalisar Dattawa na yi wa shugaba Buhari zagon-kasa ne?

Sanatocin Najeriya sun bayyana cewa ba su da wani shiri na dakatar da Gwamnatin shugaba Buhari. Mai magana da bakin Majalisar ya bayyana haka da kan sa

Majalisar Dattawa na yi wa shugaba Buhari zagon-kasa ne?
Rikita-rikita: Majalisar Dattawa za ta kama da wuta

Daga Hamid Ali na Kwastam zuwa Ibrahim Magu. Akwai dai rikici-rikice iri-iri da ake ta fama da shi a Majalisar Dattawar Najeriya. Ko ya za a kare wannan makon?

Rikita-rikita: Majalisar Dattawa za ta kama da wuta
Rikicin Boko Haram: Mataimakin shugaban Majalisar Dattawa ya gargadi Najeriya

Mataimakin shugaban Majalisar Dattawa na Najeriya Ike Ekweremadu ya gargadi ‘Yan kasar inda yace har yanzu ba su yi hankali ba da darasin da ya faru a baya.

Rikicin Boko Haram: Mataimakin shugaban Majalisar Dattawa ya gargadi Najeriya
Idan har Magu bai cancanta ba; Saraki bai cancanta ba – Inji wani Sanata

Ali Ndume yayi kaca da Majalisar Dattawa inda yace Bukola Saraki bai dace da shugabanci ba saboda abin da ya faru na kin tantance Ibrahim Magu na EFCC Jiya.

Idan har Magu bai cancanta ba; Saraki bai cancanta ba – Inji wani Sanata
Magu na kan kujera mai zafi da DSS sun tsake rubuta wani wasika akan kar a tantance shi zuwa gaban majalisar yau

Rahoton da suke shigowa yanzu ya nuna cewar, yan DSS sun tsake tura wani wasika yau Laraba ranar 15 ga watan Maris cewar, ba su yadda da Magu ba a ciyaman

Magu na kan kujera mai zafi da DSS sun tsake rubuta wani wasika akan kar a tantance shi zuwa gaban majalisar yau
Daga karshe dai: Shugaban Kwastam ya je Majalisa

Daga karshe dai Shugaban Kwastam Hamid Ali ya je Majalisa sai dai ya gana da shugaban Majalisar dattawa na kasar watau Bukola Saraki salin-alin a Ofis.

Daga karshe dai: Shugaban Kwastam ya je Majalisa
NAIJ.com
Mailfire view pixel