Likitocin Najeriya

Yanzu-yanzu : Kungiyan Likitocin Najeriya sun janye aiki a safiyar yau

Kungiya likitocin Najeriya ta bayyana jihar da tafi yawan likitocin bogi

Kungiyan likitocin Najeriya,NMA, dake Ogun ta fitar da sunayen jihohin da suka fi likitocin boge a Najeriya a wani taron da suka saba a kowani shekara

Kungiya likitocin Najeriya ta bayyana jihar da tafi yawan likitocin bogi
Hanyoyi 6 da za a iya gujewa kamuwa da ciwon hawan jini

A wani bincike da hukumar kiwon lafiya ta duniya tayi, ta gano cutar hawan jini ta fi kama bakaken fata fiye da turawa, a bakaken fatar ma, ta fi kama talakawa.

Hanyoyi 6 da za a iya gujewa kamuwa da ciwon hawan jini
Kwararru ýan Najeriya sun ƙirkiro maganin warkar da cutar farfaɗiya

Ministan kimiya da fasaha Ogbonnaya Onu ne ya bayyana hakan a taron bita da ma’aikatarsa ta shirya wa yan Najeriya a babbar birnin kasar Amurka wato New York.

Kwararru ýan Najeriya sun ƙirkiro maganin warkar da cutar farfaɗiya
Me yayi zafi: Likitoci za su tafi yajin aiki

Likitoci za su yajin aiki a daren yau Laraba. Kungiyar Likitoci watau NMA ta tabbatar da wannan bayan an dauki fiye da shekaru su na bin bashin wasu kudi.

Me yayi zafi: Likitoci za su tafi yajin aiki
Shan zobo na rigakafin cutar hawan jini – Inji Dokta Ochuko

Bincike ya nuna cewa ganyen zobo ya kunshi sinadarin wadanda ke taimakawa jiki wajen rigakafin cututtukan suga da hawan jini

Shan zobo na rigakafin cutar hawan jini – Inji Dokta Ochuko
Ba kan ta: Likitocin Asibitin ABUTH sun shiga yajin aiki

Likitocin Asibitin koyan-aiki na Jami’ar Ahmadu Bello da ke Jihar Kaduna sun fara yajin aiki na har sai baba ta gani a jiya Litinin.

Ba kan ta: Likitocin Asibitin ABUTH sun shiga yajin aiki
Kungiyar likitocin Nijeriya (NMA) zasu fara yajin aiki

Kungiyar likitocin Nijeriya (NMA)Sun bada gargadin zasu fara yajin aiki na din-din ranar litinin 13 ga watan Juni.

Kungiyar likitocin Nijeriya (NMA) zasu fara yajin aiki
NAIJ.com
Mailfire view pixel