Laifin Sata

Wani matashi zai bankoci gidan yari na shekaru 6 a kan sace kwalin indomie noodle

Anyi ma wani dan Najeriya duka a Malaysia kan satar wayoyi

Wasu yan Najeriya sunyi wa dan uwan su dukan tsiya a kasar Malaysia, bayan sun zarge shi da sace wayoyi da wasu muhimman kaya bayan ya far ma dakinsu.

Anyi ma wani dan Najeriya duka a Malaysia kan satar wayoyi
Dan kuka: Kar ka so ka ji abin da aka yi wa Dan Najeriyar da yayi sata a wata kasa

An kama wani yayi sata a Malaysia inda aka yi masa tinbir aka yi masa mugun duka. Dan kuka kenan mai jawowa uwar sa zagi. Wasu dai na jawowa Najeriya abin kunya

Dan kuka: Kar ka so ka ji abin da aka yi wa Dan Najeriyar da yayi sata a wata kasa
Shugaba Buhari ya rattaba hannu kan wasu dokoki 9 da su yi maganin barayi

Kwanan nan Shugaban kasa Buhari ya rattaba hannu kan wasu dokoki 9 da su yi maganin barayi. 'Yan Najeriya dai sun maida Dubai din wajen adana kudin sata.

Shugaba Buhari ya rattaba hannu kan wasu dokoki 9 da su yi maganin barayi
An kama wani mutumi mai shekaru 38 yana satar wanduna daga asibiti yana kai ma budurwarsa (hoto)

Prasertkaew barawon wandunan ya bayyana yanda ya rasa aikinsa a wassu yan watanni da suka gabata, hakan ne yasa ya kasa siya wa budurwar tashi wanduna.

An kama wani mutumi mai shekaru 38 yana satar wanduna daga asibiti yana kai ma budurwarsa (hoto)
Watanni 6 a gidan kaso sun tabbata akan wani barawon risho

A ranar Alhamis din da ta gabata ne, wato kotu a jihar Abuja ta zartar da hukuncin watanni 6 a gidan kaso akan wani barawon risho, Abdulrahman Yusuf mai shekaru

Watanni 6 a gidan kaso sun tabbata akan wani barawon risho
Ka ji abin da aka kama wani Dan wata kasa yana yi a Kano

Dama dai ana kukan cewa Hukumar NAFDAC din tayi barci a Kasar. Sai ga shi an kama an ga 'Yan Sanda sun damke Dan Indiya yana mummunan laifi a Najeriya

Ka ji abin da aka kama wani Dan wata kasa yana yi a Kano
Wani Direba yayi kutse gidan wani hamshakin attajiri, yayi gagarumar sata

Kotun ta bada belin wannan direba mai suna Blessing Egbayelo dan shekara 22 ne akan kudi naira miliyan 2 tare da mutum daya da zai tsaya masa a belin.

Wani Direba yayi kutse gidan wani hamshakin attajiri, yayi gagarumar sata
Kudin makamai: Kayi wa Buhari magana a daga mana kafa-Ministocin Jonathan

Mun ji cewa ana rikici tsakanin tsohon Shugaba Jonathan da Ministocin sa. Satar da Ministocin Jonathan din su ka yi ta ba shi tsoro bsa dukkan alamu.

Kudin makamai: Kayi wa Buhari magana a daga mana kafa-Ministocin Jonathan
Taɓargazar Diezani: Da ikon Allah sai mun tatuke ta – Ibrahim Magu

Magu yace bayyana ma majiyar NAIJ.com cewar a yanzu haka suna yin wani aikin gwiwa tare da hukumomin yaki da rashawa a kasashen duniya domin hako kudaden.

Taɓargazar Diezani: Da ikon Allah sai mun tatuke ta – Ibrahim Magu
Barawon babur ya gamu da fushin jama’a, an ƙona shi ƙurmus (Hoto)

Jama’a sun dauki hukunci a hannunsu a wani gari mai suna Dabi dake kusa da garin Kwali na babban birnin tarayya Abuja, inda suka hallaka wani barawo da kuna,

Barawon babur ya gamu da fushin jama’a, an ƙona shi ƙurmus (Hoto)
Ina sayar da kayan sata domin na ciyar da iyalai na inji wani dattijo mai shekaru 78

Wani dattijo mai shekara 78 da haihuwa, Alhaji Isa Musa ya zargi sabar yunwa da talauci ya sa ya yanke shawarar sana'ar saye da kuma sayar da kayan sata.

Ina sayar da kayan sata domin na ciyar da iyalai na inji wani dattijo mai shekaru 78
Barayi sun yi ma hamshakin attajiri Aliko Dangote gagarumar sata, ta ɗaruruwan miliyoyi

Wasu ma’aikatan kamfanin siga na hamshakin attajiri Aliko Dangote sun gurfana gaban kotu a ranar litinin 7 ga watan Yuli sanadiyyar tuhumar su da kamfanin ke yi

Barayi sun yi ma hamshakin attajiri Aliko Dangote gagarumar sata, ta ɗaruruwan miliyoyi
An kama dan Najeriya a Amurka kan laifin damfara ta yanar gizo

Hukumar Bincike ta FBI ta kama wani dan Najeriya mai suna Daniel Ojo da yayi watanni 14 a kasan Amurka da aikata laifin zamba da sata a lokacin da ya ziyarci ka

An kama dan Najeriya a Amurka kan laifin damfara ta yanar gizo
Jami'an 'yan sanda 4 ne su ka rasa aikin su sanadiyar satar da a ka yi wa gidan Goodluck

Hukumar 'yan sanda ta bayyana cewa ta sallami ma'aikatan guda hudu bisa ga jefa hannun su da su ka yi wajen satar da a ka yi wa gidan tsohon shugaban kasa Goodl

Jami'an 'yan sanda 4 ne su ka rasa aikin su sanadiyar satar da a ka yi wa gidan Goodluck
Amana tayi wuya: Yadda wani Maigadi ya arce da dukiyar Maigidansa

Mutumin ya sace kwalaben siyarwa ne guda 28,800 wanda jimillan darajarsu ta kai N655,000, inda sai bayan da aka nemi kayan aka rasa ne, sai aka lura shima.

Amana tayi wuya: Yadda wani Maigadi ya arce da dukiyar Maigidansa
Yadda aka yaudare ne na saya kayan gidan Jonathan

Bagobiri, ciyaman din masu sayan kayan hanu dake kasuwan Tipper Garage Abuja. Ya bayyana yadda wasu suka yaudare shi har suka shi ya saya kayan gidan Jonathan

Yadda aka yaudare ne na saya kayan gidan Jonathan
Babu girma ba arziki: Hukumar EFCC ta sa an daure wani mai sarauta a Zamfara

Kotu ta daure wani mai rike da sarautar gargajiya bayan Hukumar EFCC ta maka shi kara. Yanzu haka an aika wannan Mai martaba gidan yari na shekara guda.

Babu girma ba arziki: Hukumar EFCC ta sa an daure wani mai sarauta a Zamfara
Dubun ɓarawon dake satar kudaden jama’an da hatsari ya rutsa dasu ta cika

Shi dai wannan mugum mutum mai suna Isah ya shahara wajen caje matattun da sua mutu a hatsari, yana kwashe kudadensu, sai dai a wannan karo ne Allah ya tona.

Dubun ɓarawon dake satar kudaden jama’an da hatsari ya rutsa dasu ta cika
Wani matashi ya ce sanya hijabi ne hanya mafi sauki na yi wa mutane fashi (hoto)

An rahoto cewa barawon ya ji ma wanda yayi ma fashi raunuka a hannu da wuka yayinda yayi yunkurin yi masa fashi. Da aka turke shi, mai laifin ya tona asiri.

Wani matashi ya ce sanya hijabi ne hanya mafi sauki na yi wa mutane fashi (hoto)
Kalli yadda aka ci mutuncin wata mata saboda ta saci masara (hotuna, bidiyo)

A wata bidiyo, an ga gungun mutane sun dukanta matan akan sata. Yayinda wasu ke sukan abinda tayi, wasu na da ra’ayin cewa ai tayi sata ne saboda tana jin yunwa

Kalli yadda aka ci mutuncin wata mata saboda ta saci masara (hotuna, bidiyo)
Dan aikin gida yayi ma maigidansa ƙarƙaf

DPO na yansandan Gwarinpa Nuruddeen Sabo ya tabbatar da faruwa lamarin, kuma yace wanda ake zargin ya amsa laifinsa, kuma ya dawo da dukkanin kayayyakin.

Dan aikin gida yayi ma maigidansa ƙarƙaf
An gurfanar da mutane 3 akan laifin satan akuyoyi 9 a Osun

Lauyan, Insp James Obaletan ya bayyanawa kotu cewa abubuwan zargin - Ojo Omonigbehin, 68; Sunday Ogunlana, 45 da Adewale Olafusi, 37 – sun aikata laifin ne.

An gurfanar da mutane 3 akan laifin satan akuyoyi 9 a Osun
NAIJ.com
Mailfire view pixel