Kungiyar Ipob

Mun gano cewa daga Faransa IPOB ke samun kudi — Gwamnatin Kasa

IPOB: Saraki da 'yan siyasan Kudu maso Gabas sun ja labule

Shugaban majalisan dattawa yana tattaunawa da 'yan siyasar Kudu maso Gabas don shawo kan hatsaniya da ke faruwa a yankin tsakanin 'yan kungiyar neman aware

IPOB: Saraki da 'yan siyasan Kudu maso Gabas sun ja labule
Kamanceceniya 8 tsakanin kungiyoyin IPOB da Boko Haram

A cewar wata kungiyar al'umma akan gaskiya da kyakkyawan shugabanci, idan ba a dauki mataki cikin gaggawa ba to tabbas tashin hankali da kungiyar masu fafutikar

Kamanceceniya 8 tsakanin kungiyoyin IPOB da Boko Haram
Sauran kiris na rasa rayuwata - Wata budurwa ta bayyana yadda ta kubuta daga hannun jami'an tsaro

Da sai dai a kaiwa iyaye na gawa ta a cewa wata budurwa 'yar kabilar Ibo da ta bayar da labarin yadda ta kubuta daga wahalar 'yan sanda akan hanyarta ta zuwa ji

Sauran kiris na rasa rayuwata - Wata budurwa ta bayyana yadda ta kubuta daga hannun jami'an tsaro
Shugaba Buhari ya sanya hannu a kan takadar da zai tabbatar da bayyana IPOB a matsayin ‘yan ta’adda

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu a kan wani takadar sanarwa wanda zai tabbatar da bayyana kungiyar IPOB a matsayin ‘yan ta’adda a kasar..

Shugaba Buhari ya sanya hannu a kan takadar da zai tabbatar da bayyana IPOB a matsayin ‘yan ta’adda
Dan majalisan wakilai, Ado Doguwa, ya caccaki Bukola Saraki akan jawabin da yayi na sukar matakin da hukumar soji ta dauka kan IPOB

Cif wif na majalissar wakilai ya soki Dakta Bukola sarki akan maganar da yayi na cewa haramta Kungiyar IPOB da Nnamdi Kanu ya saba ka'idar dokar Najeriya

Dan majalisan wakilai, Ado Doguwa, ya caccaki Bukola Saraki akan jawabin da yayi na sukar matakin da hukumar soji ta dauka kan IPOB
Bayafra: Rundunar 'yan sanda tana tuhumar 'yan kungiyar IPOB guda 7 da kisan kai

Wata kotun majistare a Aba ta ingiza keyar wasu 'yan kungiyar IPOB zuwa kurkuku bisa ga zargin kisan kai da kona dukiyar jama'a. Wadanda ake zargi dai su 7 ne.

Bayafra: Rundunar 'yan sanda tana tuhumar 'yan kungiyar IPOB guda 7 da kisan kai
'Yan Kungiyar IPOB Na Cikin Hadarin Rasa Rayuwar Su Inji Kwamishinan 'Yan Sanda

Hukumar 'yan sanda a jihar Anambra ta bayyana aniyarta ta tabbatar da haramta ayyukan kungiyar 'yan awaren IPOB. Kwamishinan 'yan sanda a jihar ta Anambra

'Yan Kungiyar IPOB Na Cikin Hadarin Rasa Rayuwar Su Inji Kwamishinan 'Yan Sanda
Shelkwatan tsaro DHQ sunyi dai-dai da suka kira IPOB yan ta'adda, Inji Sagay

A ranar Litini ne shuganan kwamitin masu ba shugaban kasa shawara kan yaki da cin hanci da rashawa, Itse Sagay, ya goyi bayan DHQ wajen kiran IPOB yan ta'adda.

Shelkwatan tsaro DHQ sunyi dai-dai da suka kira IPOB yan ta'adda, Inji Sagay
Biyafra: A yau ne Buhari zai umurci sojoji su bar Jihar Abia

Rahotanni daga shafin daily post sun ce Buhari zai janye rundunar soji daga yankin Kudu maso Gabashin Najeriya bayan rahotanni da ya samu cewa rikicin ya lafa.

Biyafra: A yau ne Buhari zai umurci sojoji su bar Jihar Abia
Gwamnan jihar Ekiti Ayo Fayose ya ce babu wanda ya isa ya ci mutunci sa game da al'amarin IPOB

Gwamnan jihar Ekiti, Cif Ayodele Fayose yace babu wanda ya isa ya ci mutuncin sa saboda gaskiyar da ya fada ma gwamnatin tarayya game da matakan da ta dauka aka

Gwamnan jihar Ekiti Ayo Fayose ya ce babu wanda ya isa ya ci mutunci sa game da al'amarin IPOB
Rundunar sojan Najeriya ba ta bayyana kungiyar IPOB a matsayin kungiyar ta'addanci ba

Babban hafsan sojojin Najeriya ya karyata rahotanni cewa hedkwatar tsaron ta bayyana kungiyar 'yan asalin yankin Biyafara (IPOB) a matsayin kungiyar ta'addanci.

Rundunar sojan Najeriya ba ta bayyana kungiyar IPOB a matsayin kungiyar ta'addanci ba
Rundunar sojan Najeriya ta kara yawan sojoji don hana nau’i hare-hare a Zaria

Rundunar sojin Najeriya ta kara yawan sojoji a matsayin matakan da zai hana duk wani nau'i na hare-hare a Zaria, bayan hare-haren da IPOB suka kai wa 'yan arewa

Rundunar sojan Najeriya ta kara yawan sojoji don hana nau’i hare-hare a Zaria
Biyafara: Babu wanda ya isa yace zai raba Najeriya Inji Hadimin Shugaban kasa

Jiya kun ji cewa Gwamnati ta tona asirin Kungiyar IPOB ta Biyafara da yunkurin amfani da furofaganda. Bashir Ahmad yayi magana game da rikicin na Biyafara.

Biyafara: Babu wanda ya isa yace zai raba Najeriya Inji Hadimin Shugaban kasa
Biyafara: Gwamnatin Buhari ta tona asirin 'Yan Kungiyar IPOB

Ministan yada labarai na kasa Lai Mohammed ya bayyana cewa wasu 'yan adawa ne ke marawa 'Yan Biyafara masu tada kafar baya har da yaudara IPOB su ke hadawa.

Biyafara: Gwamnatin Buhari ta tona asirin 'Yan Kungiyar IPOB
Sojojin Najeriya sun gano wasu ‘Bamabamai’ a gidan Nnamdi Kanu

Rundunar Yansanda jihar Abia ta bayyana cewa Sojojin Najeriya sun gano wasu bamabamai da sauran kayan fashewa a gidan shugaban kungiyar rajin kafa kasar Biyafar

Sojojin Najeriya sun gano wasu ‘Bamabamai’ a gidan Nnamdi Kanu
Matakan soja ba za ta warware rikicin yankin kudu maso gabas ba

Matakan soja ba za ta warware rikicin yankin kudu maso gabashin kasar ba

Kungiyar Ohanaeze Ndigbo ta bayyana cewa shawarar tura sojoji zuwa kudu maso gabas don dakatar da tashin hankali daga kungiyar IPOB ba zai dakatar da rikicin ba

Matakan soja ba za ta warware rikicin yankin kudu maso gabashin kasar ba
'Yan kungiyar IPOB na shirin wulakanta shugaba Buhari a kasar Amurka

Kungiyar shugabannin arewa sun nuna damuwa cewa Nnamdi Kanu ya tattara wasu ‘yan Najeriya da ke zaune a kasar Amurka don kai hari a kan shugaba Buhari.

'Yan kungiyar IPOB na shirin wulakanta shugaba Buhari a kasar Amurka
Yansanda sun tabbatar da kama yan Kungiyan IPOB 59 da kuma kashe musu jami'i daya da su ka yi

Hukumar yansanda sun tabbatar da kashe musu jami’I daya da yan kungiyan fafutikar neman yanci Biyafara IPOB suka yi a jihar Abia da kama yan kungiyan 59

Yansanda sun tabbatar da kama yan Kungiyan IPOB 59 da kuma kashe musu jami'i daya da su ka yi
Fafutikar 'Yan Awaren Biafra Ta Rasa Kima Tun Bayan Da Suka Fara Tayar Da Hankulan Jama'a- Gwamnonin Yankin Kudu Maso Gabas

Shugaban gamayyar gwamnonin kudu maso gabashin Najeriya, Gwamna David Umahi, ya bayyana cewar kwalliya na biyan kudin sabulu a kan matakin da suka dauka

Fafutikar 'Yan Awaren Biafra Ta Rasa Kima Tun Bayan Da Suka Fara Tayar Da Hankulan Jama'a- Gwamnonin Yankin Kudu Maso Gabas
Sanadiyar zartar da hukuncin ta'addanci akan kungiyar IPOB, Kanu da jiga-jigansa sun yi layar ɓata

Sakamakon zartar da hukuncin ta'addaci a ranar Jumma'ar da ta gabata, wanda rundunar sojin kasan Najeriya ta yi akan kungiyar masu fafutikar neman kafa yankin B

Sanadiyar zartar da hukuncin ta'addanci akan kungiyar IPOB, Kanu da jiga-jigansa sun yi layar ɓata
Kwamishinan 'yan sanda yace duk wanda aka samu tare da tutar Biyafara zai dandani kudansa

Kwamishinan 'yan sandan jihar Abiya,Anthony Ogbizi, ya yi gargadin cewa duk wanda aka samu tare da tutar Biyafara za a kama shi kuma za a gurfanar da shi a kotu

Kwamishinan 'yan sanda yace duk wanda aka samu tare da tutar Biyafara zai dandani kudansa
Mu ba 'yan ta'adda bane, inji dan-uwa ga shugaban IPOB

Mu ba 'yan ta'adda bane, inji dan-uwan shugaban IPOB. A jiya ne dai sojin Najeriya suka ayyana kungiyar mai son kafa kasar kanta kamar ta Boko Haramun

Mu ba 'yan ta'adda bane, inji dan-uwa ga shugaban IPOB
NAIJ.com
Mailfire view pixel