Kotu

Yadda Saraki ya hana kungiyan IPOB kunyatar da Buhari a kotu

Kotu ta dakatar da zartar da hukunci akan wani mutum da ya amsa laifin yiwa yarinya 'yar shekaru 8 fyade

Wata kotun Majistare da ke zamanta a babban birnin Minna na jihar Neja, ta dakatar da zartar da hukunci akan wani mutum Ayuba Salihu mai shekaru 32 da ya amsa l

Kotu ta dakatar da zartar da hukunci akan wani mutum da ya amsa laifin yiwa yarinya 'yar shekaru 8 fyade
Ke duniya ina zaki damu ne? Wani tsoho ya banka ma ƙaninsa wuta, ya ƙone ƙurmus

Wani tsoho mai shekaru 60 a rayuwa Adegboyega Abiose ya banka ma kaninsa Olayinka wuta, inda yak one kurmus, wanda hakan yayi sanadiyyar garzayawarsa barzahu.

Ke duniya ina zaki damu ne? Wani tsoho ya banka ma ƙaninsa wuta, ya ƙone ƙurmus
Masu aikin boyi boyin sun tafka ma Maigidansu mummunar ta’asa

Wasu ma’aikatan gidan wani mutumi su biyu da suka hada da Kuku da Maigadi sun takaita maigidansu, inda suka sace masa dukiya na fiye da naira miliyan 11.

Masu aikin boyi boyin sun tafka ma Maigidansu mummunar ta’asa
Kotu ta raba auren mu kawai - Wata matar aure ta bayyana dalilin ta

Wata matar aure, Fatimah Muhammad mai shekaru 16, ta bayyanawa wata kotun unguwar Karu dake birnin tarayya cewa, ta raba auren su da mijinta Tasiu Kasim, domin

Kotu ta raba auren mu kawai - Wata matar aure ta bayyana dalilin ta
Azal ta kai wani Kafinta ga satar Talo talo, ya gamu da hukunci mai tsanani

Wata karamar Kotu dake garin Kubwa na babban birnin tarayya Abuja ta yanke ma wani matashin Kafinta Rabiu ABdullahi hukuncin zaman gidan yari na watanni 4.

Azal ta kai wani Kafinta ga satar Talo talo, ya gamu da hukunci mai tsanani
Ba da dadewa ba: An wuce gidan yarin kirikiri da Evans

An tsare shahararren mai garkuwa da mutane wanda aka fi sani da Evans a kurkukun Kirikiri dake jihar Legas inda zai zauna kafin a cigaba da shariar sa

Ba da dadewa ba: An wuce gidan yarin kirikiri da Evans
Kotu ta zartar da hukuncin dauri na watanni 18 don a saci talabijin

Shafin DAILY TRUST ya kawo rahoton cewa,wata kotun dake zama a unguwar Masaka ta birnin jihar Nasarawa, ta yankewa wani lebura, Yusuf Isma'il, mai shekaru 23.

Kotu ta zartar da hukuncin dauri na watanni 18 don a saci talabijin
Wata mata ta nemi kotu ta raba aurenta da mijinta saboda rikici dake yawan shiga tsakaninsu

Wata matar aure, Asmau Abdullahi, ta roki Kotun sharia ta Minna ta raba mata aure saboda yawan duka da kuma zage-zagen da take sha a daga gun mijinta.

Wata mata ta nemi kotu ta raba aurenta da mijinta saboda rikici dake yawan shiga tsakaninsu
Kotu ta aika da wani mutum gidan yari bayan kashe dan da suka haifa domin cusawa matar sa haushi

Kotu ta yanke wa wani mutum dan California, mai suna Aramad Andressian zaman shekaru 25 a gidan kaso saboda kashe dan sa mai shekaru 5 domin ya bata mata rai.

Kotu ta aika da wani mutum gidan yari bayan kashe dan da suka haifa domin cusawa matar sa haushi
Rikici ya balle tsakanin kungiyar kwallon Kafa ta barcena da tsohon dan wasan ta Neymar

Kungiyar Barcelona ta ki ta biya tsohon dan wasan na ta kudin da yake cikin kullin kwantagiragin sa kafin ya bar kungiyar zuwa kungiyar Paris saint - German

Rikici ya balle tsakanin kungiyar kwallon Kafa ta barcena da tsohon dan wasan ta Neymar
Kotu ta raba auren wata mata da tayi barazanar babbaka mijinta na aure

Wani mutumi mai suna Akibu Oyewole ya shigar da kara wata kotu dake Mapo a Ibadan, babban birnin jihar Oyo sakamakon barazana da matarsa tayi na banka masa wuta

Kotu ta raba auren wata mata da tayi barazanar babbaka mijinta na aure
An bayar da belin dalibin UNILAG wanda ake zargi da fyade

An ba wa wani dalibin aji 500 a Jami'ar Legas, mai suna Oluwatobi Emehin,beli a ranar talata a Kotun Majistare ta Ikeja a Lagos.Bayan an zarge shi da cin zarafi

An bayar da belin dalibin UNILAG wanda ake zargi da fyade
An gurfanar da wani malami a kotu bayan an zarge shi da yin lalata da 'yan uwa 3

Mai gabatar da karan, Insp. Clifford Ogu, ya shaida wa kotun cewa wanda ake tuhuma ya aikata laifin ne daga watan Mayu zuwa Agusta, 2017, a gidan shi.

An gurfanar da wani malami a kotu bayan an zarge shi da yin lalata da 'yan uwa 3
Wani magidanci ya yi ido hudu da matarsa tare da wani a gidan shakatawa

Wata kotu dake garin Mapo na jihar Oyo ta raba auren wasu maáurata biyu Kabir Bakare da mai dakinsa Fumilola sakamakon zargin yin lalata da wasu mazan banza.

Wani magidanci ya yi ido hudu da matarsa tare da wani a gidan shakatawa
Dan shekara 40 ya zakke ma ƙaramar yarinya ýar shekara 6, ya gamu da hukunci mai tsada

A gurfanar da wani mutumi Ademola Ogunlana gaban kuliya manta sabo kan tuhumarsa da laifin yi ma wata karamar yarinya yar shekara 6 fyade a jihar Legas.

Dan shekara 40 ya zakke ma ƙaramar yarinya ýar shekara 6, ya gamu da hukunci mai tsada
Watanni 6 a gidan kaso sun tabbata akan wani barawon risho

A ranar Alhamis din da ta gabata ne, wato kotu a jihar Abuja ta zartar da hukuncin watanni 6 a gidan kaso akan wani barawon risho, Abdulrahman Yusuf mai shekaru

Watanni 6 a gidan kaso sun tabbata akan wani barawon risho
Wani mutum yana rokon kotu ta raba auren su sanadiyar barzanar yanke ma sa mazakuta da matar sa ta ke yi

A ranar Larabar da ta gabata ne, wani mutum a jihar Ilori ya roki wata kotu da ta raba auren sa da matar shi domin yana jin tsoro akan barazanar yanke ma sa maz

Wani mutum yana rokon kotu ta raba auren su sanadiyar barzanar yanke ma sa mazakuta da matar sa ta ke yi
An rufe wani mutum a kurkuku saboda ya kashe dansa da duka

An shigar da karan wani mutum dan shekara 45, mai suna Sikiru Adebayo, wanda ake zargin sa da kashe dan sa duka, a kotun Majistri dake Osogbo jihar Osun

An rufe wani mutum a kurkuku saboda ya kashe dansa da duka
Kotu ta bada belin Saminu Turaki

Kotu ta bada belin Saminu Turaki

Wata kotu ta saki tsohon gwamnan ne a yammacin ranar Alhamis, 27 ga watan Yuli bayan kama shi da hukumar yaki da cin hanci da hrashawa ta kama shi a Abuja.

Kotu ta bada belin Saminu Turaki
Ya sungumi tukunya cike da Farfesu ya tsere, Alƙali ya yanke masa hukuncin ban mamaki – KARANTA

Wata kotu dake garin Abuja ta yanke ma wani matashi mai suna Ameh Abah hukuncin bulala 4 sakamakon satar tukunyar farfesu da yayi daga dakin wata mata.

Ya sungumi tukunya cike da Farfesu ya tsere, Alƙali ya yanke masa hukuncin ban mamaki – KARANTA
An gurfanar da ma'akacin makaranta saboda satan N340,000

An gurfanar da kashiyan makaranta, Olawunmi Eze dan shekara 29 a kotun dake Ota jihar Ogun bisa zargin sace wa maigidan sa N340,000 an shigar da karar sa a kotu

An gurfanar da ma'akacin makaranta saboda satan N340,000
Abun kunya: An gurfanar da malamai 2 ga bisa zargin yiwa dalibansu fyade

Malaman islamiya, Hammed Adebayo da Kamaudden Alade sun shiga kotun Surelere a jihar Legas bisa zargin da ake yi musu na yiwa yara biyu yan shekara 14 da 26 fya

Abun kunya: An gurfanar da malamai 2 ga bisa zargin yiwa dalibansu fyade
NAIJ.com
Mailfire view pixel