Kisa

An ba da umarnin kama wasu yan sanda 4 a jihar Delta da laifin kisan kai da gagganci

Wani hisabin sai a lahira: Yadda wani Ango ya zarge wuyar matarsa har lahira

Da sai suka garzaya ofishin Yansanda inda suka taho da jami’an Yansanda, wadanda suka balla kofar d akarfin tsiya, yin hakan keda wuya, sai suka tsinci gawarta

Wani hisabin sai a lahira: Yadda wani Ango ya zarge wuyar matarsa har lahira
Abin al’ajabi: Karanta laifin da budurwa tayi ma Saurayinta da har ya caka mata kwalba

Wani matashi ya shiga hannun hukuma bayan ya daba ma budurwarsa Kehinde Olomola kwalba a jihar Legas sakamakon rashin girka masa abinci da matar ke yi masa.

Abin al’ajabi: Karanta laifin da budurwa tayi ma Saurayinta da har ya caka mata kwalba
An sake kwatawa: Ýan bindiga sun bindige wani Ɗansanda a Kaduna

Da safiyar ranar Talata 5 ga watan Satumba ne aka tsinci gawar wani dansanda kwace a unguwar shanu na jihar Kaduna, kusa da kamfanin siyar da motoci na SCOA.

An sake kwatawa: Ýan bindiga sun bindige wani Ɗansanda a Kaduna
Tsagerun Neja Delta sun tafka ma Sojoji mummunar ta’asa a Bayelsa

Manjo Ibrahim ya bayyana cewa a ranar litinin 28 ga watan Agusta ne wannan lamari ya auku a kauyen Letugbene na karamar hukumar Ekeremor na jihar Bayelsa.

Tsagerun Neja Delta sun tafka ma Sojoji mummunar ta’asa a Bayelsa
Wani mutumi ya kashe mai gona bayan yayi masa sata

Yan sandar jihar Ogun sun kama wani Azeez Kilani, mai shekaru 33 da ake zargin sa sa da laifin kashe wani manomi mai sunna David Adima bayan ya yi ma sa satan.

Wani mutumi ya kashe mai gona bayan yayi masa sata
Mai shari'a Fadila Dikko ta bada umarnin a kai su kurkuku har zuwa ranar 28 ga Satumba

Matar mai suna Hassana Sabi'u da 'yar ta Kamariyya Ismail sun kashe wani jariri mai kwana daya tak a duniya ta hanyar kunshe da jefar da shi a wata bola

Mai shari'a Fadila Dikko ta bada umarnin a kai su kurkuku har zuwa ranar 28 ga Satumba
Biyafara: Shugabannin kudu maso gabas sun aika da takarda zuwa Amurka

Shugabannin Gabas ta Tsakiya sun gabatar da takarda a kan yanayin jama'ar Igbo a Najeriya zuwa Majalisar wakilai na Amurka da Majalisar Dinkin Duniya.

Biyafara: Shugabannin kudu maso gabas sun aika da takarda zuwa Amurka
An kama wata uwa da ta kashe jaririyarta ta kwanaki 3

Rundunar ‘yan sandan jihar Nasssarawa ta caffke wata mata mai suna Mweuse Keleve a bisa zargin kashe jaririyar ta, bayan kwanaki uku da haihuwar yarinyar.

An kama wata uwa da ta kashe jaririyarta ta kwanaki 3
'Yar shekara 33 za ta yi shekaru 65 a gidan kaso saboda kisan 'yar ta ta hanyar dilmiyar a ruwa

Kotu ta jefa wata uwa , Keishanna Thomas mai shekaru 33, a gidan kaso na tsawon shekaru 65 da laifin kisan 'yar ta mai shekaru 11 wanda kuma ta boye gawar na ts

'Yar shekara 33 za ta yi shekaru 65 a gidan kaso saboda kisan 'yar ta ta hanyar dilmiyar a ruwa
Abin da muka samo a cikin 'kangin 'yan yankan kai a Legas -' yan sanda (bidiyon)

' Yan sanda sun bayyana abubuwan da suka gano a wurin yanka a inda ake zargin shi ne 'kangin 'yan sace- sacen mutane a Ojokoro da ke Lagos-Abeokuta...

Abin da muka samo a cikin 'kangin 'yan yankan kai a Legas -' yan sanda (bidiyon)
Karanta yadda Ýansanda suka kashe wani bakanike a garin Kaduna (Hoto)

Tun lokacin da aka kawo Ibrahim caji ofis, ya koka mai yana da ciwon ciki da ciwon kai, don haka muka garzaya da shi asibiti, daga sai mutuwarsa kawai muka ji.

Karanta yadda Ýansanda suka kashe wani bakanike a garin Kaduna (Hoto)
'Yan sanda sun kama mutane 3 da ake zargi da kisan gillar wani basarake a Sakkwato

Hukiumar ‘yan sandan jihar Sakkwato ta ce ta kama wasu mutane 3 dangane da kisan gillar da aka yiwa wakilin kauyen Bijeje da ke karamar hukumar Goronyo a jihar

'Yan sanda sun kama mutane 3 da ake zargi da kisan gillar wani basarake a Sakkwato
Fayose yayi sharhi akan kisan kiyashin da akayi a coci a jihar Anambra

Gwamnan a jerin tweets a ranar Litinin 7 ga watan Agusta yayi Allah wadai da kisan da akayi na Ozubulu, ya kuma yi tambayar menene matsalar yan Najeriya.

Fayose yayi sharhi akan kisan kiyashin da akayi a coci a jihar Anambra
'Yan sanda sunyi ƙarya, Ba kasuwanci ne ya janyo kisan kiyashin Ozubulu ba - Inji kungiyar IPOB

Wannan ba zai zama abin mamaki ba idan bayan duk bincike,aka gano cewa wanda suke da hannu a cikin wannan kisan kan sun yi ne domin raba kan 'yan IPOB.

'Yan sanda sunyi ƙarya, Ba kasuwanci ne ya janyo kisan kiyashin Ozubulu ba - Inji kungiyar IPOB
Abu na karshe da Abacha ya ce da ni - Anyaoku

A cewar shi,babu daya daga cikin mutane da suka tsere wa mutuwa sai tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ya shaida alherin Allah a cikin rayuwarsa.

Abu na karshe da Abacha ya ce da ni - Anyaoku
Dan shekara 23 ya shiga hannun 'yan sanda sanadiyar lakadawa kanin sa duka har lahira

Wani dan shekara 23, David, wanda a lokacin hada wannan rahoton ba a samu sunan mahaifin shi ba, ya shiga hannun 'yan sanda sanadiyar kashe kanin sa, Onu da ya

Dan shekara 23 ya shiga hannun 'yan sanda sanadiyar lakadawa kanin sa duka har lahira
Jami’an Yansanda na neman wani ‘Malami’ wur-jan-jan sanadin ɓarnar da ya aikata ma wata gawa (Karanta)

Hukumar Yansandan jihar Kwara ta dukufa wajen neman wani malamin addinin Musulunci wanda ake zargi da hakar kabarin abokinsa don yin tsafi da gawar tasa.

Jami’an Yansanda na neman wani ‘Malami’ wur-jan-jan sanadin ɓarnar da ya aikata ma wata gawa (Karanta)
An yankewa wadanda suka kashe daliban jami'ar Fatakwal 4 hukuncin kisa

Wannan dalibai ma su sunaye kamar haka: Ugonna Obuzor, Toku Lloyd, Chiadika Biringa da Tekena Elkanah, an tabbatar da mutuwar su ne bayan da a ka tsinci konanni

An yankewa wadanda suka kashe daliban jami'ar Fatakwal 4 hukuncin kisa
Abinda ka shuka, shi zaka girba: Mutumin daya fyaɗe ýar shekara 3 ya gamu da hukuncin kisa (Hotuna)

Kamfanin dillancin labaru, NAN ta ruwaito an tsaurara tsaro a yankin maghrib, garin wannan mutumi don gudun kai harin ramuwa ga jama’an garin daga yanuwanta.

Abinda ka shuka, shi zaka girba: Mutumin daya fyaɗe ýar shekara 3 ya gamu da hukuncin kisa (Hotuna)
Amarya mai shekaru 14 ta kashe mijinta mai shekaru 40 da tabarya

'Yan sanda sun kama wata amarya mai shekaru 14 a duniya da aka ambata da suna Aisha Isah bisa zargin kashe mijinta mai shekaru 4o a duniya, Isiaka Usman.

Amarya mai shekaru 14 ta kashe mijinta mai shekaru 40 da tabarya
An yankewa wani mutum hukuncin rataya kan satan N3,420

Wata babban kotun tarayya dake jihar Osun ta yanke wa matashi mai shekaru 40 a duniya, Kayode Adedji hukuncin kisa ta hanyar rataya kai laifin yin fashi.

An yankewa wani mutum hukuncin rataya kan satan N3,420
Aku ya bada shaida akan wacce ta hallaka maigidanta a Amurka

Aku ya bada shaida a kan kisan kai a jihar Michigan a can kasar Amurka. Kotu ta sami wata mata da laifin harbe mijinta, da ma kuma kokarin kashe kanta.

Aku ya bada shaida akan wacce ta hallaka maigidanta a Amurka
NAIJ.com
Mailfire view pixel