Kasashen Duniya

Cin zarafin bil-adama: Rahoto kan kisan gillar da ake yi wa musulmi a hannun limaman addinin Buddha a kasar Burma

Rahoto: A bara, Najeriya ce kan gaba wajen kashe-kashen ta'addanci

Rahoto: A bara Najeriya ce kan gaba wajen kashe-kashen ta'addanci da kusan kashi 3 bisa 4. A shekarun nan dai Najeriya tayi kaurin suna wajen muggan laifuka

Rahoto: A bara, Najeriya ce kan gaba wajen kashe-kashen ta'addanci
Najeriya ta nawa tazo a Kasashen da suka fi hadari a Duniya?

Kasashe 10 da suka fi hadari a Duniya, Najeriya ta nawa tazo? A mafi yawan lokuta, Najeriya na fuskantar matsaloli na tsaro, da ma na rashin tabbas kan doriya

Najeriya ta nawa tazo a Kasashen da suka fi hadari a Duniya?
An yi bikin ranar haihuwar wanda ta fi tsufa a duniya mai shekaru 131 da jikoki 56

An yi bikin ranar haihuwar wanda ta fi tsufa a duniya mai shekaru 131 da jikoki 56,An haifi matar ne a watan Yuni 15, 1886 a yankin Kashgar da ke yammacin China

An yi bikin ranar haihuwar wanda ta fi tsufa a duniya mai shekaru 131 da jikoki 56
Wani gadan da China ta gina ta rushe bayan sati 2 da budewa

Wani gada da kamfanin kasar China wato Chinese Overseas Construction and Engineering Company ta gina wanda aka kashe dallar Amurka miliyan 12 ta rushe gaba daya

Wani gadan da China ta gina ta rushe bayan sati 2 da budewa
Faransa da Birtaniya za su dakile ta'addanci a Intanet

Faransa da Birtaniya sun bayyana shirinsu na yin aiki tare domin murkushe masu amfani da kafofin sadarwa na zamani wajen cusa tsattsauriyar akida ga matasa

Faransa da Birtaniya za su dakile ta'addanci a Intanet
Ana ta gwabza yaki shekaru da dama a gabas ta tsakiya, Qatar ta zamo saniyar ware

Ana ta gwabza yaki shekaru da dama a gabas ta tsakiya. Rikicin Kasashen larabawa ya kara tabarbarewa, Kasashen Larabawa sun yanke hulda da kasar Qatar

Ana ta gwabza yaki shekaru da dama a gabas ta tsakiya, Qatar ta zamo saniyar ware
Libya ta sake taso keyar wasu ‘yan Najeriya 159 (Hotuna)

An dawo da wasu ‘yan Najeriya daga kasar Libya yayin kokarin tsallakawa zuwa Turai. Akwai mata da dama cikin ‘yan ci-ranin da kasar Libya ta dawo da su.

Libya ta sake taso keyar wasu ‘yan Najeriya 159 (Hotuna)
Yarinyar da aka haifa da kafa 4, da kuma laka 2 anyi mata tiyata

An samu nasarar yi wa Dominique ‘yan kasar Kodebuwa tiyaka a birnin cikago. A na san rai dai jaririyar za ta koma wurin iyayenta da zarar ta gama murmurewa.

Yarinyar da aka haifa da kafa 4, da kuma laka 2 anyi mata tiyata
Trump ba zai halarci liyafar 'yan jaridar fadar shugaban kasa ta bana ba

Shugaban kasar Amurka trump ya bayyana ba zai halarci liyafar cin abincin dare tare da 'yan jaridar kasar wadda aka saba yi a duk shekara a fadar White House.

Trump ba zai halarci liyafar 'yan jaridar fadar shugaban kasa ta bana ba
Kana da labarin abin da zai faru a Najeriya?

Masana masu hange da binciken Duniya sun bayyana cewa a karshen makon nan za a samu husufi a Najeriya. Kungiyar bincike game da cigaban sararai ta bayyana.

Kana da labarin abin da zai faru a Najeriya?
Tafiya mabuɗin ilimi: Mace ta farko data zagaye ƙasashen duniya 196 a watanni 18

Wata mata yar shekaru 27 mai suna Cassie De Pecol yar garin Connecticut kasar Amurka ta kafa tarihin kasancewa mace mafi karancin shekaru data fara zagaye kasas

Tafiya mabuɗin ilimi: Mace ta farko data zagaye ƙasashen duniya 196 a watanni 18
An shiga uku: An sace ‘Yan kasar waje a Najeriya

Rahotanni da ke zuwa sun nuna an sace wasu baki Yan kasar waje a cikin Najeriya. Wannan abin kunya dai ya faru ne a Yamkin Neja-Delta mai arzikin mai a kasar.

An shiga uku: An sace ‘Yan kasar waje a Najeriya
Kasashen Afirka ta juya wa Najeriya baya – Inji Sanata Sani

Sanata Shehu Sani mai wakiltar Kaduna ta tsakiya ya ce kasar Najeriya tunbin giwa ne kawai saboda ta daina samun goyon bayan saurar kasashen Afrika.

Kasashen Afirka ta juya wa Najeriya baya – Inji Sanata Sani
Ana wata ga wata: An koro ‘Yan Najeriya daga Turai

Mun samu labari cewa yanzu haka an fatattako ‘Yan Najeriya guda 83 daga Kasar Birtaniya watau UK. Wadanda aka koro dai takardun zaman na su a Kasashen sun kare.

Ana wata ga wata: An koro ‘Yan Najeriya daga Turai
Najeriya ce matalauciyar kasa ta 3 a duniya - Credit Suisse

Najeriya ce kasa matalauciya ta 3 a duniya saboda tana da mutane 35million mafi talauci a fadin duniya. Kasar Indiya ce matalauciyar kasa 1

Najeriya ce matalauciyar kasa ta 3 a duniya - Credit Suisse
NAIJ.com
Mailfire view pixel