Kasar Amurka

Kasar Amurka ta fice daga kungiyar kasashen duniya ta UNESCO bisa zargin nunawa Isra'ila wariya

Dubi jerin kasashe 9 masu makamin kisan kare dangi na nukiliya

Adadin makamin nukiliya na duniya na raguwa, misali, adadin makamin nukiliya na duniya 70,300 ne a shekarar 1986, amma ya ragu zuwa 16,300 a shekarar 2016

Dubi jerin kasashe 9 masu makamin kisan kare dangi na nukiliya
Trump ya sanya sabon tarnakin shiga kasar a kan Chadi, Libya, Korea ta Arewa

Donald Trump ya sanya sabon tarnakin shiga kasar Amurka a kan kasashe takwas wadanda suka hada da Chadi, Libya, Korea ta Arewa, Somalia, Syria, Venezuela

Trump ya sanya sabon tarnakin shiga kasar a kan Chadi, Libya, Korea ta Arewa
Barazanar Yaki: Cacar baki tsakanin kasar Amurka da Korea ta Arewa ta ci gaba

Shugaban kasar Amurka Donald trump a yayin jawabin sa na taron Majalisar Dinkin Duniya da ya gabata ya fadi kalmar batanci akan shugaba Kim Jong Un na Korea

Barazanar Yaki: Cacar baki tsakanin kasar Amurka da Korea ta Arewa ta ci gaba
Donald Trump ya ki taimakawa Musulman Rohingya da su kayi gudun hijira

Bangladesh tace za ta cigaba da taimakawa 'yan uwan su da su ka tsere daga Kasar Myanmar saboda kisan gillar da ake yi masu a Kasar su tun da Trump bai da niyya

Donald Trump ya ki taimakawa Musulman Rohingya da su kayi gudun hijira
Shugaba Buhari bai tafi Amurka da zuga ba wajen taron UN

Idan ba ku manta ba a shekarar 2013 a lokacin Shugaba Jonathan, an samu mutane sama da 600 a tawagar Najeriya amma wannan karo Najeriya ta tafi ne da motoci uku

Shugaba Buhari bai tafi Amurka da zuga ba wajen taron UN
Shugaba Buhari zai tafi kasar Amurka domin hallartar taron majalisan dinkin duniya

Shugaban kasa Buhari zai tafi Amurka a ranar Lahadi 17 ga watan Satumba a inda zai hadu da sauran shuwagabannin kasashe don taron majalisan dinkin duniya.

Shugaba Buhari zai tafi kasar Amurka domin hallartar taron majalisan dinkin duniya
Gwamnatin ƙasar Amurka ta ɗebi ɗalibai 18 daga jihohin Arewa don yin karatu kyauta a ƙasar

Kimanin daliban Najeriya su 18 ne karatu a kasar Amurka na tsawon shekara 1 a karkashin wani shirin gwamnatin kasar Amurka mai taken (Youth Exchange and Study)

Gwamnatin ƙasar Amurka ta ɗebi ɗalibai 18 daga jihohin Arewa don yin karatu kyauta a ƙasar
Boko Haram: Osibanjo ya mika godiya ga kasar Amurka domin sayar wa Najeriya jiragen saman yaki

Yarjejiniyar ya hada har da bama bamai da roket da kuma horras da sojojin Najeria wurin sarrafa makaman. Farashin ko wani jirgi ya wuce dala milyian 10.

Boko Haram: Osibanjo ya mika godiya ga kasar Amurka domin sayar wa Najeriya jiragen saman yaki
Amurka da Koriya: Dan lukutin Korea ya fasa kaiwa dan lukutin Amurka harin nukiliya

Amurka da Koriya: Dan lukutin Korea ya fasa kaiwa dan lukutin Amurka harin Nukiliya. An roki kasashen biyu masu rigimammun shuwagabanni suyi hakuri da juna

Amurka da Koriya: Dan lukutin Korea ya fasa kaiwa dan lukutin Amurka harin nukiliya
Jami'an tsaro za su biya wata mata musulma ta kasar Amurka diyyar $85, 000 na cire mata Hijabi da karfi da yaji

Jami’an ‘yan sanda na birnin California da ke kasar Amurka sun amince da biyan tarar dala 85,000 (a kudin Tarayyar Turai kuma 72,000) na diyyar wata mace musulm

Jami'an tsaro za su biya wata mata musulma ta kasar Amurka diyyar $85, 000 na cire mata Hijabi da karfi da yaji
Yadda yawun baki ya ke saurin warkar da rauni - Bincike

Wani sabon bincike ya bayyana cewa yawun bakin dan Adam ya na kunshe da sunadarai wanda ke habaka saurin samuwar tashoshin jini wanda su ke taimakawa wajen wark

Yadda yawun baki ya ke saurin warkar da rauni - Bincike
An samu yarjejeniya tsakanin Najeriya da Amirka ta siyan jiragen yaki na dala miliyan 600

Rahotanni sun bayyana cewa kasar Amirka ta amince da wata yarjejeniya tsakanin ta da Najeriya wajen sayar da jiragen yaki na kimanin Dalar Amirka miliyan 600 do

An samu yarjejeniya tsakanin Najeriya da Amirka ta siyan jiragen yaki na dala miliyan 600
Boko Haram: Rundunar Sojin Najeriya ta maida martani ga kalaman Amurka

Rundunar Sojin Najeriya ta maida martani kan kalamn Kasa Amurka wajen yaki da Boko Haram. Amurka tace Najeriya ta gaza kai 'Yan ta'ddan Boko Haram bango.

Boko Haram: Rundunar Sojin Najeriya ta maida martani ga kalaman Amurka
Boye bayanai tsakanin hukumomin tsaron Najeriya ne ya sa ba a sami galaba kan Boko Haram ba – Kasar Amurka

Rahotanni sun kawo cewa gwamnatin Amurka ta bayyana cewa rashin yarda a tsakanin hukumomin tsaron Najeriya ne ke kawo koma baya wajen nasara a kan Boko Haram.

Boye bayanai tsakanin hukumomin tsaron Najeriya ne ya sa ba a sami galaba kan Boko Haram ba – Kasar Amurka
Wani Dan Najeriya ya shiga babbar matsala a Kasar Amurka

Ana shirin daure wani 'Dan Najeriya mai suna Kunle Sodipo na shekaru 20 a Kasar Amurka. Ana zargin wannan mutumi da laifin damfarar Amurka makudan daloli.

Wani Dan Najeriya ya shiga babbar matsala a Kasar Amurka
Amurka ta bude wa Najeriya sashen yanar gizo domin yaki da rashawa

Amurka ta bude wa Najeriya sashen yanar gizo don yaki da rashawa, ana dai ganin Najeriya a matsayin kasa da tai kowacce a duniya yawan 'yan siyasa barayi

Amurka ta bude wa Najeriya sashen yanar gizo domin yaki da rashawa
Nukiliya: Trump zai takawa Koriya burki bayan an harbowa Amurka makami mai linzami

Dama tun fil azal ba a ga maciji tsakani Amurka da Koriya ta Arewa. Yanzu haka yaki na nem ya tashi tsakanin Kasar Amurka da Koriya ta Arewa idan aka yi sake.

Nukiliya: Trump zai takawa Koriya burki bayan an harbowa Amurka makami mai linzami
Najeriya za ta kere Kasar Amurka a wajen yawan Jama’a

Harsashe ya nuna cewa yawan mutanen Najeriya zai lula. A haka ma dai Najeriya ce ta 7 wajen yawa a Duniya. Zuwa shekarar 2050 kasar za ta kere Amurka.

Najeriya za ta kere Kasar Amurka a wajen yawan Jama’a
Inda ranka: Bunsurun Najeriya yayi ɓatan dabo a ƙasar Amurka

Kamfanin dillancin labaru, NAN ta ruwaito cewar abinda yafi tayar ma jami’an yansandan Amurka hankali shine wanene ya saci wannna Bunsuru dan Najeriya.

Inda ranka: Bunsurun Najeriya yayi ɓatan dabo a ƙasar Amurka
Toh fa: Ana duba yiwuwar hana shiga jirage da na’ura kwamfuta

Amurka ta ce tana duba yiwuwar hana shiga jiragen da kwamfuta musamman masu zirga-zirga tsakanin kasa da kasa saboda kasar na fuskantar barazanar ta'addanci

Toh fa: Ana duba yiwuwar hana shiga jirage da na’ura kwamfuta
Yaron Osama bin Laden ya ci alwashin ɗaukan fansan mahaifinsa akan Amurka

Hamza ya fadi a cikin wasikar cewar, yana tuna duk irin kallon soyayyar da mahaifinsa ke yi masa, duk murmushin dayake yi masa, da kuma duk kalaman dayake fada.

Yaron Osama bin Laden ya ci alwashin ɗaukan fansan mahaifinsa akan Amurka
Gwamnatin Amurka ta nuna farin cikinta a sakin yan matan chibok da akayi

nuna farin cikin da Amurka tayi a sakin yan matan chibok wa gwamnatin najeriya tareda nuna cigaba da bada kwarin guiwarta wa kasar najeriya a lamurran tsaro

Gwamnatin Amurka ta nuna farin cikinta a sakin yan matan chibok da akayi
NAIJ.com
Mailfire view pixel