Kare Hakkin Musulmai

Kisan Musulman Rohingya: Ƙasar Indonesiya ta kai musu tallafin abinci a Bangladesh

Gwamnatin Indonesiya ta aika ma Musulman Rohingya tallafi, yayin da aka yi zanga zangar nuna ɓacin rai a Indiya (Hotuna)
Alhamdulillah! Musulunci ya samu karuwa, Martha Sunday ta koma Hafsat (Hoto)

Hafsat ta ce Allah nagode da ka nuna min wannan rana mai albarka. Ina matukar farin ceki. A yau dai na musulunta. Sunana Haftsat. Allah ka kara wa Annabi daraja

Alhamdulillah! Musulunci ya samu karuwa, Martha Sunday ta koma Hafsat (Hoto)
Kisan babban malami: Kungiyoyin musulmai sunce bata sabuwa

Wasu kungiyoyin addinin islama dake Najeriya sun yi kira da gwamnati ta gaggauta daukar mataki game da kisan babban malamin nan Sheikh Yusuf Amzat Salam.

Kisan babban malami: Kungiyoyin musulmai sunce bata sabuwa
Subhanallah! Anyi wa wani babban malamin Islama kisan gilla

An samu Malamin mai shekaru 35 da matar sa da ‘yayan sa guda hudu a cikin jini da safiyar ranar Talata a lokacin da motar makaranta ta je daukar ‘yayan.

Subhanallah! Anyi wa wani babban malamin Islama kisan gilla
Musulunci ya samu gagarumar nasara a jihar Neja (Hotuna)

Yan kabilar Kambari sama da 400 ne suka karbi addinin musulunci a yankin Warari da ke karamar hukumar Rijau a Jihar Neja a karshen makon nan ta hannun wata

Musulunci ya samu gagarumar nasara a jihar Neja (Hotuna)
Allahu Akbar! An so in rusa musulunci amma sai na musulunta - wata Baturiya

Kafin nan amma aikin ta shine juyar da tunanin mata cewa an zalince su ta kuma nuna musu yadda musulunci ya tauye musu hakki. Amma sai Allah ya nufe ta da samun

Allahu Akbar! An so in rusa musulunci amma sai na musulunta - wata Baturiya
Wani shahararren malamin Islama ya bayyana ayyukan dake kara Imani ga zukata

Wani shahararren malamin Islama wanda ke zaune garin Abuja mai suna Imam Abdulganiy Abdulraheem ya bayyana wasu kyawawan ayyukan da suke kara imani ga zukata

Wani shahararren malamin Islama ya bayyana ayyukan dake kara Imani ga zukata
Shahararren malamin musulunci zai kawo zo jami'ar BUK

An dai sanya ranar litanin mai zuwa a matsayin ranar da malamin zai zo a kuma karkashin jagorancin cibiyar samar da zaman lafiya da kuma cibiyar Bankin Musulunc

Shahararren malamin musulunci zai kawo zo jami'ar BUK
Wata kunyiyar musulmai tayi taro a Abuja, ta yabawa Gwamnatin Buhari

Daga karshe kungiyar ta kaddamar da littafi mai taken Boko Halal, dake karfafawa mutane gwiwa wajan neman ilimi da cire tsoron ‘yan ta’adda dake hana al’umma su

Wata kunyiyar musulmai tayi taro a Abuja, ta yabawa Gwamnatin Buhari
Wasu Fastoci na fuskantar hukuncin ɗauri sakamakon yin ɓatanci ga musulunci (Hotuna/bidiyo)

Wasu Fastoci su uku da aka kama a kasar Birtaniya tun a watan yuni bara kan furta kalaman batanci ga musulunci sun gurfana gaban kotu, inda ake tuhumansu da lai

Wasu Fastoci na fuskantar hukuncin ɗauri sakamakon yin ɓatanci ga musulunci (Hotuna/bidiyo)
Ana hallaka Musulmai a kasar Myanmar

Ana hallaka Musulmai a kasar Myanmar

Game da cewar Mohammad Ponir Hossain na Reuters, kimanin musulman Rohingya guda 65,000 ne sukayi gudun hijra zuwa kasar Bangladesh tun watan Oktoba 2016.

Ana hallaka Musulmai a kasar Myanmar
An hana mata fita waje da 'niqabi' a wannan kasar

A makon da ya gabata ne gamayyar jam'iyyu masu matsakaicin ra'ayi suka kusa rugujewa sakamakon wani rikici a kan wata yarjejeniya game da makomar gwamnatin.

An hana mata fita waje da 'niqabi' a wannan kasar
Musulman kasar Amurka zasu gudanar da gangamin zanga zanga don kin amincewa da matakin hana musulmai shiga kasar da shugaba Trump ya dauka

Wannan dalili ne ya sanya dubun dubatar musulman kasar yanke shawarar gudanar da zanga zangar nuna rashin amincewa da matakin Trump. Daya daga cikin masu shirya

Musulman kasar Amurka zasu gudanar da gangamin zanga zanga don kin amincewa da matakin hana musulmai shiga kasar da shugaba Trump ya dauka
Cutar Musulmai a Nigeria ta isa haka –MURIC

Shugaban kungiyar kare hakkin Musulmai a Najeriya ya yi kira ga gwamnati da ta daina nuna banbanci tsakanin Kristoci da Musulmai a kasar.

Cutar Musulmai a Nigeria ta isa haka –MURIC
NAIJ.com
Mailfire view pixel