Kamfanin Nnpc

Kamfanin NNPC za ta rufe wasu matatan mai 3 a Najeriya don gudanar da gyare-gyare

Toh fa: Kotu ta hana Andrew Yakubu miliyoyin dalolinsa

Kotu ta yi watsi da bukatar tsohon manajan kamfanin NNPC inda ya nema a mayar masa da miliyoyinsa da ke hannun hukumar EFCC

Toh fa: Kotu ta hana Andrew Yakubu miliyoyin dalolinsa
Majalisar Dattawa ta ce NNPC na bukatar ya yi fiye da abin da ya yi bayan sallamar 4 gudanarwa saman

Majalisar dattijai na mamaki cewa NNPC ba ya bimbinin a kan yin wani abu game da hannu na jami'an Kamfanin na Kasuwancin man wato PPMC wanda ya dauki nauyi.

Majalisar Dattawa ta ce NNPC na bukatar ya yi fiye da abin da ya yi bayan sallamar 4 gudanarwa saman
Badakalar kudin man fetur: EFCC ta tasa keyar mutane 4 kan kudi $100,000

EFCC ta gurfanar da mutane uku Emmanuel Onubogu, Onyeka Godday da Mamudu Musa tare da kamfaninsu Zirconafrik Limited kan damfarar miliyoyin kudin mai

Badakalar kudin man fetur: EFCC ta tasa keyar mutane 4 kan kudi $100,000
An kara gano wata badakala a NNPC

An kara gano wata badakala a NNPC

Kamfanin mai na NNPC na kasa yayi sama da Dala Biliyan 15.8 wanda bai biya asusun gwamnatin tarayya ba na wasu shekaru Inji Hukumar NEITI mai bin kwaf.

An kara gano wata badakala a NNPC
Najeriya za ta daina shigo da man fetur

Najeriya za ta daina shigo da man fetur

Ministan fetur na kasa Dr. Ibe Kachikwu yace ya zama dole Najeriya ta daina shigo da man fetur. Ibe Kachikwu yace nan da shekarar badi NNPC za ta rika tace mai.

Najeriya za ta daina shigo da man fetur
YANZU-YANZU : Hukumar EFCC ta tono $9.8million a cikin gidan tsohon diraktan NNPC, Andrew Yakubu

Wata farmaki na musamman da hukumar hana almundahana da yima tattalin arzikin kasa zagon kasa ta kai a ranan 3 ga watan Febrairu 2017 gida tsohon diraktan NNPC.

YANZU-YANZU : Hukumar EFCC ta tono $9.8million a cikin gidan tsohon diraktan NNPC, Andrew Yakubu
Matatun man Najeriya sun fara aiki gadan-gadan

Matatun man Nijieriya guda uku da suka fara aiki kwanan nan sun tace lita sama da milyan hudu na kananzir ba ya ga lita fiye da goma sha biyu na man Diesel din

Matatun man Najeriya sun fara aiki gadan-gadan
Wata mota tayi kisa, sakamakon wata tanka data haye kan wata marsandi a jahar Abiya

Wata tanka ta fada ma wata marsandi a inda yayi sanadiyar rasa rayuka a jahar Abiya.

Wata mota tayi kisa, sakamakon wata tanka data haye kan wata marsandi a jahar Abiya
EFCC na tuhumar jami’an NNPC a gaban kotu

Hukumar EFCC ta grafanar da wasu jami'an NNPC a kotu a bisa laifin karkatar da man fetur zuwa wani wuri da kuma sayar da shi ba bisa ka'ida ba

EFCC na tuhumar jami’an NNPC a gaban kotu
NAIJ.com
Mailfire view pixel