Kabilar Igbo

Babu mai taba Hausawan dake zaune a kudancin kasar nan – Inji kungiyar Ohaneaze Ndigbo

Buhari ya shirya kawar da kabilan Ibo daga doron kasa - Cif Femi Fani Kayode

Tsohon minitsa sufurin jirgin sama, Cif Femi Fani Kayode yace shugaban kasa Muhammadu Buhari yana son kawar da duka yan kabilan Ibo daga doron kasa dan kiyayya

Buhari ya shirya kawar da kabilan Ibo daga doron kasa - Cif Femi Fani Kayode
Mu ba 'yan ta'adda bane, inji dan-uwa ga shugaban IPOB

Mu ba 'yan ta'adda bane, inji dan-uwan shugaban IPOB. A jiya ne dai sojin Najeriya suka ayyana kungiyar mai son kafa kasar kanta kamar ta Boko Haramun

Mu ba 'yan ta'adda bane, inji dan-uwa ga shugaban IPOB
Bayafra: Baza mu fice daga garin Aba ba - Rundunar Sojin Najeriya

A wata hira da gwamna Ikpeazu yayi ranar alhamis da manema labarai, yace rundunar sojin sun amince cewa zasu janye dakarun su daga garuruwan Aba da Umuahia.

Bayafra: Baza mu fice daga garin Aba ba - Rundunar Sojin Najeriya
Nmamdi Kanu ya kafa haramtacciyar Gwamnati - Lauretta Onochie

Hadimar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Lauretta Onochie ta kare gwamnatin tarayya kan gudanar da salon aikin soja mai taken 'Rawar Kumurci' karo na biyu.

Nmamdi Kanu ya kafa haramtacciyar Gwamnati - Lauretta Onochie
Abunda ya zama dole Buhari yayi ga kungiyar IPOB kan harin da suka kai ma Hausawa a Rivers - Ganduje

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci gwamnatin tarayya da ta yi binciken hari da yan kungiyar Biyafara suka kai ma Hausawa a jihar Rivers.

Abunda ya zama dole Buhari yayi ga kungiyar IPOB kan harin da suka kai ma Hausawa a Rivers - Ganduje
Kada ‘yan Arewa su rama tsokanar da yan Biyafara ke yi masu - Inji kungiyar matasan Arewa

Wata kungiyar matasan Arewa ta bukaci yan Arewa da kada su dauki fansa kan hari da aka kai wa al’umman Hausawa dake jihar Rivers a ranar Talata, 12 ga wata.

Kada ‘yan Arewa su rama tsokanar da yan Biyafara ke yi masu - Inji kungiyar matasan Arewa
IPOB ta zargi sojojin Najeriya cewa sun sanar da Hausawa su fita daga Umuahia kafin mamaye ta

Kungiyar 'yan asalin yankin Biyafara, IPOB, ta yi iƙirarin cewa sojojin Najeriya sun sanar da duk Hausawa da Fulani dake zaune a Umuahia cewa su fita daga garin

IPOB ta zargi sojojin Najeriya cewa sun sanar da Hausawa su fita daga Umuahia kafin mamaye ta
Gwamna Ikpeazu ya sanya dokar ta baci a Aba yayinda sojoji suka dira a garin

Gwamnan jihar Abia Dakta Okezie Ikpeazu ya sanya dokar hana fita a garin Aba, wanda gari ne na kasuwanci sosai a sakamakon afkawa garin da sojoji suka yi

Gwamna Ikpeazu ya sanya dokar ta baci a Aba yayinda sojoji suka dira a garin
Fani-Kayode ya tofa albarkacin bakinsa a kan harin da sojoji suka kai a gidan Nnamdi Kanu

Tsohon ministan harkokin jirgin sama, Femi Fani-Kayode, ya yi Allah wadai da harin da jami’an sojojin suka kai a gidan shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu.

Fani-Kayode ya tofa albarkacin bakinsa a kan harin da sojoji suka kai a gidan Nnamdi Kanu
Abin da zai faru da Najeriya idan an kashe Nnamdi Kanu ko sake kama shi

Sarki Isaac Okwu Kanu, mahaifin shugaban 'yan asalin yankin Biyafara,Nnamdi Kanu ya yi alkawarin cewa Najeriya za ta shiga cikin matsala idan an sake kama dansa

Abin da zai faru da Najeriya idan an kashe Nnamdi Kanu ko sake kama shi
Duk inda 'yan kabilar Igbo ke zaune ya kasance cikin yankin Biyafara

Shugaban wani kungiyar masu kokarin kafa yankin Biyafara, MASSOB,Comrade Kingsley Madu ya bayyana cewa Legas da Abuja da wasu birane da Igbo suke na Biyafara ne

Duk inda 'yan kabilar Igbo ke zaune ya kasance cikin yankin Biyafara
Wa’adin barin gari: Babu wani abu da zai sami yan Igbo dake Arewa a ranar 1 ga watan Oktoba – Matasan Arewa

A hira da yayi da jaridar Sun, Yerima ya jadadda cewa, shugaban kungiyr IPOB, Nnamdi Kanu bai yi magana da yawun, yawancin mutanen kudu maso gabas ba.

Wa’adin barin gari: Babu wani abu da zai sami yan Igbo dake Arewa a ranar 1 ga watan Oktoba – Matasan Arewa
Shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu ya gargadi jami'an 'yan sandan Najeriya

Shugaban kungiyar 'yan asalin yankin Biyafara, IPOB, Nnamdi Kanu ya gargadi duk 'yan kungiyar game da ba da kudin beli ga jami'an 'yan sandan Najeriya.

Shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu ya gargadi jami'an 'yan sandan Najeriya
Ba za mu zuba ido gwamnatin tarayya ta sake kama Nnamdi Kanu ba

Tsohon shugaban tsegeru ‘yan Neja Delta, Alhaji Mujahid Dokubo Asari, ya ce ba za zu yarda gwamnatin tarayyar Najeriya ta sake kama shugaban kungiyar IPOB.

Ba za mu zuba ido gwamnatin tarayya ta sake kama Nnamdi Kanu ba
Ba na goyon bayan Kanu, amma shugaba Buhari ma na da laifin maganganun ƙiyayya

Tsohon mai magana da yawun tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, Fasto Reno Omokri ya ce ba ya goyon bayan shugaban kungiyar IPOB, Mazi Nnamdi Kanu.

Ba na goyon bayan Kanu, amma shugaba Buhari ma na da laifin maganganun ƙiyayya
Fayose ya bayyana yadda ayyukan Buhari ya haddasa fitina a kasar

Gwamna Fayose yace ya ji dadi da cewar gawamnonin kudu maso gabas sun gano gaskiyar cewa bazai yiwu suyi watsi da hanzugar dake yankin kudu maso gabas ba.

Fayose ya bayyana yadda ayyukan Buhari ya haddasa fitina a kasar
Nnamdi Kanu ya yi watsi da kiran gwamnatocin Kudu maso gabashin kasar

Shugabannin kungiyar 'yan asalin yankin Biyafara a karkashin jagorancin Mazi Nnamdi Kanu a ranar Asabar sun yi watsi da rokon gwamnonin yankin kudu maso gabas.

Nnamdi Kanu ya yi watsi da kiran gwamnatocin Kudu maso gabashin kasar
Wani mutumi ya bauta ma Nnamdi Kanu, ya sumbaci takalman sa (hotuna)

Da alama shugaban kungiyar masu fafutukar neman yankin Biyafara (IPOB), Nnamdi Kanu, ya kara samun daukaka a idanun magoya bayan Biyafara inda suke daukaka shi.

Wani mutumi ya bauta ma Nnamdi Kanu, ya sumbaci takalman sa (hotuna)
Gwamnonin kudu maso gabas sun bayyana abunda suka tattauna da Nnamdi Kanu (bidiyo)

Gwamnonin kudu maso gabas sun gana da shugaban kungiyar masu fafutukar neman yan kin Biyafara (IPOB), Nnamdi Kanu, a ranar Laraba, 30 ga watan Agusta.

Gwamnonin kudu maso gabas sun bayyana abunda suka tattauna da Nnamdi Kanu (bidiyo)
Dalilin da yasa bamu kama matasan Arewa da suka bayar da wa'adin zama ga 'yan kabilar Ibo - Malami

A ranara Talata 29 ga watan Agusta, gwamnatin tarayya ta bayyana dalilin da yasa ba ta kama kungiyar matasan Arewa ba bayan ta baiwa 'yan kabilar Ibo mazauna wa

Dalilin da yasa bamu kama matasan Arewa da suka bayar da wa'adin zama ga 'yan kabilar Ibo - Malami
Daga karshe gwamnatin tarayya ta bayyana dalilin da yasa bata kama matasan arewa da suka ba yan Igbo wa’adin barin gari ba

Gwamnatin tarayya ta yi bayanin cewa duk da matsa lamba da take samu, taki kama matasan da suka ba yan Igbo wa’adin barin gari a arewa saboda al’amarin tsaro.

Daga karshe gwamnatin tarayya ta bayyana dalilin da yasa bata kama matasan arewa da suka ba yan Igbo wa’adin barin gari ba
Dattawan Arewa sun caccaki Ohanaeze kan Nnamdi Kanu

Kungiyar dattawan Arewa (NEF) ta zargi kungiyar Ohanaeze Ndigbo da kare Nnamdi Kanu da bashi goyon baya da kuma sukar gwamnatin tarayya kan sake kama shi.

Dattawan Arewa sun caccaki Ohanaeze kan Nnamdi Kanu
NAIJ.com
Mailfire view pixel