Jihar Ribas

Bayan far ma Hausawa, kotu ta gurfanar da mambobin IPOB 30 da suka tada tarzoma a jihar Ribas

Tsananin kiyayya: Sai da Osinbajo ya tilasta Wike shiga jirgi tare da Amaechi

A lokacin da Wike ya nuna wata BMW dake ajire wadda direban Osinbajo zai ja, wanda yace sai dai su taka zuwa wajen karamar jirgin Chopper inda Amaechi yake.

Tsananin kiyayya: Sai da Osinbajo ya tilasta Wike shiga jirgi tare da Amaechi
Tashin hankali: Mazauna garin Umudioga na gudu daga gidajen su a jihar Rivers (hotuna)

A cewar rahoto kimanin mutane biyar ne suka rasa rayukansu yayinda wasu da dama suka ji raunuka bayan wasu da ake zargin ‘yan kungiyar asiri ne sun mamaye garin

Tashin hankali: Mazauna garin Umudioga na gudu daga gidajen su a jihar Rivers (hotuna)
Aiki sai mai shi: Yadda Ɗansanda yayi kwantan ɓauna a cikin lamba 2 yana dakon wani ɗan fashi (HOTO)

Kwanan wani dan fashi daya addabi al’ummar jihar Ribas sun kare bayan da ya fita tare da abokan aikinsa don yin sana’ar tasu ta Da’u fataken dare, masu barci.

Aiki sai mai shi: Yadda Ɗansanda yayi kwantan ɓauna a cikin lamba 2 yana dakon wani ɗan fashi (HOTO)
Gwamnan jihar Ribas, Wike, yayi kyan kai, Musulman jihar sun yaba masa (KARANTA)

Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya caccaki manufar kungiyar karajin samar da kasar Biyafara, IPOB da MASSOB da kuma kungiyar matasan Arewa da suke neman rikici

Gwamnan jihar Ribas, Wike, yayi kyan kai, Musulman jihar sun yaba masa (KARANTA)
Rayuka 2 sun salwanta, an kona Masallaci da coci yayinda Hausawa sukayi rikici da yan jihar Ribas

An samu wata rikici tsakanin Hausawa mazauna jihar Ribas da yan garin Onne a karamar hukumar Eleme na jihar Ribas inda mutane 2 suka hallaka a yanzu.

Rayuka 2 sun salwanta, an kona Masallaci da coci yayinda Hausawa sukayi rikici da yan jihar Ribas
Hotunan tsohon Gwamnan Ribas yana tuka mota

Mun kawo maku hotuna har kusan 3 da za su ba ka mamaki game da Minista yanzu kuma tsohon Gwamnan Ribas Rotimi Amaechi. Ashe dai lallai bai da girman kai.

Hotunan tsohon Gwamnan Ribas yana tuka mota
A shekara 16 nayi ciki kuma na zama miliyoniya a shekara 17, inji shahararriyar ‘yar wasan Nollywood

Jarumar dai ta kasance yar asalin jihar Ribas a yankin kudu maso kudancin kasar da tauraronta ya dade yana haskawa a fina finan Nollywood tun a zamanin

A shekara 16 nayi ciki kuma na zama miliyoniya a shekara 17, inji shahararriyar ‘yar wasan Nollywood
Sagay ya gaya wa Wike ya gabatar da shaidar na mallakar kãmun tsabar kudi naa biliyan N13

Al'amari na jihar Ribas ya zama siyasa. Tun da NIA ta yi ikirarin mallaka, abin da suna bukata shi ne su je kotu, kuma su bayyana takkardu na nuna kudi nasu ne.

Sagay ya gaya wa Wike ya gabatar da shaidar na mallakar kãmun tsabar kudi naa biliyan N13
Wike ya samu tabuwan hankali, ya kamata a duba shi – Dakuku Peterside

Wani jigon APC a jihar RIbas, Dakta Dakuku Peterside tace ayi dubi zuwa ga hankalin gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike bayan yayi ikiraarin cewa kudin da aka gano.

Wike ya samu tabuwan hankali, ya kamata a duba shi – Dakuku Peterside
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta karyata furucin gwamnan Jihar Ribas

Hedikwatar ‘yan sanda ta maida martani bisa zargin gwamna Wike, cewa sufeto janar na ‘yan sanda ya umarnin kwamishinan ‘yan sandan jihar ya halaka shi

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta karyata furucin gwamnan Jihar Ribas
Yadda ýansanda suka yi garkuwa da jami’an zabe ýan bautan ƙasa a jihar Ribas – Gwamna Wike

Gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike ya zargi jami’an hukumar yansandan Najeriya da takwarorinsu na sauran hukumar tsaro da aikata aika aika yayin zaukan mai mai da

Yadda ýansanda suka yi garkuwa da jami’an zabe ýan bautan ƙasa a jihar Ribas – Gwamna Wike
Al’ummar jihar Ribas sun yi ma shugaba Buhari addu’a tare da jadda goyon bayansu ga wannan jigon jam’iyyar

Jam’iyyar APC reshen karamar hukumar Ahoad da gabas na jihar Ribas sun gudanar da taron addu’o’i ga shugaban kasa Muhammadu Buhari don cigaba da samun sauki.

Al’ummar jihar Ribas sun yi ma shugaba Buhari addu’a tare da jadda goyon bayansu ga wannan jigon jam’iyyar
Sojojin gaske sun cafke 'sojan gona' a jihar Ribas (Hotuna)

Wani mutum dake ikirarin shi hafsan soji ne inda yake yi ma sojoji sojan gona ya shiga hannun jami’an sojoji a jihar Fatakwal, kuma sun lakada masa dan banza d

Sojojin gaske sun cafke 'sojan gona' a jihar Ribas (Hotuna)
INEC zata gudanar da ragowan zaben jihar Ribas ranan Asabar

-Hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC tace zata gudanar da ragowan zaben majlisa ta jihar Ribas ranan Asabar, 18 ga watan Febrairu 2017.

INEC zata gudanar da ragowan zaben jihar Ribas ranan Asabar
Rikicin Jihar Ribas na daf da tada Najeriya

Sanata Meaba ya gargadi Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya raba kan sa da shiga sha’anin Jihar Ribas. Sanatan yace hakan na iya kawo babban matsala a ma Kasar

Rikicin Jihar Ribas na daf da tada Najeriya
Tofa: Jami’an ‘Yan Sanda sun yi gaba da Jami’an zabe 21

‘Yan Sanda sun kama Ma’aikatan da suka yi aiki a wuraren da Jam’iyyar PDP tayi nasara a zaben karashen da aka yi a Jihar Ribas kwanakin baya Inji Jam'iyyar

Tofa: Jami’an ‘Yan Sanda sun yi gaba da Jami’an zabe 21
Wike ya soki kwamitin bincike da 'yan sanda suka kafa kan zaben jihar Rivers

Gwamna Wike ya yi suka da murya mai karfi na kwamitin da Babban Sifeton 'yan sanda ya kafa don binciken ta'asar da aka yi a zaben da aka yi na 'yan majalisu

Wike ya soki kwamitin bincike da 'yan sanda suka kafa kan zaben jihar Rivers
Gwamna Wike bakar siyasa yake yi Inji Abokin Takarar sa

Dakuku Peterside, Dan takarar Gwamnan Jihar Ribas a karkashin Jam’iyyar APC a zaben 2015 yayi tir da irin dabi’ar Gwamna Nyesom Wike na a ci-ko a mutu.

Gwamna Wike bakar siyasa yake yi Inji Abokin Takarar sa
Zaben Ribas: Wike na yaki da hukumar 'yan sanda

Gwaman jihar Ribas, Nyesome Wike yace shi fa ba zai taimakawa hukumar yan sanda wajen gudanar da bincike cikin abubuwan da suka tattari zaben yan majalisan

Zaben Ribas: Wike na yaki da hukumar 'yan sanda
Zaben cike gurbi na jihar Ribas: An kama APC na magudi

Shi dai gidan na dan takarar yana a garin Bera ne dake karamar hukumar Gokana. Rahotanni kuma sun nuna cewa kayan zaben runfar sa ne aka kawo a gidan nasa.

Zaben cike gurbi na jihar Ribas: An kama APC na magudi
Zaben jihar Ribas: An kaddamar da zabe cikin dar-dar

Mutanen jihar Ribas sun fito kwansu da kwarkwatansu domin zaben mambobin majalisar dokokin tarayya a yau asabar 10 ga watan Disamba.hukumar INEC ce mai gudanarw

Zaben jihar Ribas: An kaddamar da zabe cikin dar-dar
Yan sanda sun gano kan jigon APC da aka kashe a jihar Ribas

Yan sandan jihar Ribas sun samu nasarar gano kan wani jigon APC da aka kashe a yankin Ikwerre na jihar.

Yan sanda sun gano kan jigon APC da aka kashe a jihar Ribas
NAIJ.com
Mailfire view pixel