367

USD/NGN

Jihar Kwara

Gwamnatin jihar Kwara ta kashe N7bn akan aikin hanya a cikin shekara guda

Gwamnatin jihar Kogi na tabbatar da cewa, za su yi duk kokari domin kar cutar Lassa ya kara baza bayan ya kamo mutun daya 1

An gano cewa majinyacin ya yi tafiya zuwa Ilorin, Jihar Kwara inda ya zauna ga makonni 2. Ya ɓullo da bayyanar cututtuka na mummunan zazzabin da ya dawo Lokoja.

Gwamnatin jihar Kogi na tabbatar da cewa, za su yi duk kokari domin kar cutar Lassa ya kara baza bayan ya kamo mutun daya 1
Karda ku daina yi ma Buhari addu’a, Sarki ya bukaci yan Najeriya

Sarkin Ilorin, Alhaji Ibrahim Sulu-Gambari yayi kira ga yan Najeriya da su ci gaba da yima shugaban kasa Muhammadu Buhari addu’a, kan Allah ya bashi lafiya.

Karda ku daina yi ma Buhari addu’a, Sarki ya bukaci yan Najeriya
Wani Fasto tare da mabiyansa sun musulunta a jihar Kwara

Dahwah007 ya bayyana cewar jimillan mabiya addinin kirista 15 ne suka musulunta a ranar, inda ya kara da cewa kungiyar ta musuluntar da kiristoci 316 a watannin

Wani Fasto tare da mabiyansa sun musulunta a jihar Kwara
Kaico! ýan fansho miliyan 1 ne suka mutu a Kwara suna jiran hakkinsu’ – inji Kungiyar Fansho

Kungiyar yan fansho ta kasa (NUP) ta bayyana a ranar Alhamis 16 ga watan Feburairu cewar yan fansho 1, 126, 000 ne suka mutu a jihar Kwara ba tare da biyansu ha

Kaico! ýan fansho miliyan 1 ne suka mutu a Kwara suna jiran hakkinsu’ – inji Kungiyar Fansho
An hallaka wani likita kuma aka sayar da gawanshi a jihar Kwara

An damke wasu mazaje 3 da laifin yin garkuwa da kuma hallaka wani likita mai suna, Dr Tunde Abdulrahman, a jihar Kwara, kana kuma sun sayar da gawanshi N400,00

An hallaka wani likita kuma aka sayar da gawanshi a jihar Kwara
Gadar data hada jihohin Oyo da Kwara ta sake karyewa

An bada rahoton akan Gadar titin Oyo da Kwara zuwa Oyo ta karye

Gadar data hada jihohin Oyo da Kwara ta sake karyewa
Gwamnati ta tuna da Tsohon dan wasa  Yekini

Kwamishinan matasa da wasanni na Jihar Kwara ya bayyana kudirin Gwamnatin Jihar na tunawa da babban dan kwallon Najeriyan nan, Rashidi Yekini

Gwamnati ta tuna da Tsohon dan wasa Yekini
NAIJ.com
Small rat pursued Buhari from office - Asari Dokubo mocks president (Video)
5 hours ago 66695
Small rat pursued Buhari from office - Asari Dokubo mocks president (Video)
TECNO Mobile is helping African kids talented in football realize their dreams
13 hours ago 7537
TECNO Mobile is helping African kids talented in football realize their dreams
Mailfire view pixel